page 42

3.3K 292 16
                                    

*Haske writer's Asso (Home of expert and perfect writer's)*

*🗿WATA FUSKA🗿*

🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉

*Billy galadanchi*

*Sadaukarwa ga qawata Hafsatul Elham*

      42

Batai aune ba taji hannunsa a saman nata, yace Ehm Princess? Bakya buk'ata ne? Bakyaso ki kasance tare da mijinki? Idan hankalinki be kwanta ba karkiji shayin komai ki fad'a namiki alk'awarin zan barki harse sanda kika buk'ata, abu d'aya nakeso ki saka a ranki ina cikin tsananin buk'atar ki a yanzu" Har lokacin batace komai ba, bata kuma kalleshi ba se murmushi datakeyi matsowa yae daf da ita

"Princess hafsy sarautar ya motsane ko azumun magana ne kikeyi?, Nace inaso in kasance tare da matana ko rowa za'a mun" wannan kalmar daya fad'a kansa tsaye daf da kunnenta ne ya sanya ta shige a k'irjinsa tana b'oye fuskarta aciki, ya kula sosai takejin kunyar sa  yana son mace me kunya, tana daga cikin matayen dayake daraja darajarsu akoda yaushe, yasha fad'awa Kabeer baze auri mace wacce batada kunya ba se gashi yanzu Allah ya bashi....rungume abarsa yayi gaba'aya ya sanya hannu d'aya yana patting bayan ta a hankali

"Princess kunya na kikeji? Ehm? Bani amsa mana kunya na kikeji?" K'ara cura kanta tayi a k'irjinsa, d'agota yayi ya zare mata hijabinta, lumshe idansa yayi  yana godewa mak'agin wannan halittar, se k'ara shige masa takeyi in d name of kunya😂😂😂... Nan kuwa bata saniba kashe wa gogan jiki take k'arayi, numfashinsa se hauhawa yake sakamakon dadd'an k'amshin turaren ta me sanyi da sanyaya zuciya, a b'angarenta kuwa itama hakance kwanciyar hankali tare da nutsuwa me tarin yawa  take samu a wannan k'amshin na jikin Maheer ko kad'an bata so ta rabu da jikinsa, sunyi shiru dukkansu na kusan mintuna uku kowanne da abinda yake sak'awa a ranshi, shine yai jarumtar furta

"Ki d'agani mana muje kan gado" Kotak'i kotaso zamanta ajikinsa yayi matuk'ar tasiri agareta, bata shirya fitar kalmomin ba seji tayi sun fito a bakinta, a ranta take sak'a hakan batada labarin kalaman zuci sun fito 

"Inajin dad'in k'amshin dake fita ajikinka yaa Maheer, dan Allah ka barni" murmushi yayi

"Tozan barki ajikina harse sanda kikace kin gaji, amma dukda haka muje kan gado nand'in gajiya zakiyi" seda ya bata amsa ta ankare da abinda tace, kasa motsi tai seda da kanshi ya mik'e ya d'agata chak zuwa kan gadon, zare jallabiyar jikinsa yae kana yawa kansa masauki a akan gadon tallafota yayi jikin ta rufe idanta tai yaja dogon hancinta ya sauke idanshi akan black lips d'inta asalin na buzaye shisa koda wane lokaci koda bata shafa lipstick ba yake kyau sosai yayi brown seyayiwa farar fatarta kyau matuk'a, Murmushin dayake kan fuskarsane ya fad'ad'a ganin yanda take rufe ido yanzu, ashe dama rainin na k'aryane dacen har mamakinta yake yanda take cire ma ta daddage ta k'ura masa na mujiya ido cikin ido

"Ki kalleni mana Princess" murmushi tayi

"Idan na kuskura na sanya idona anaka bana iya janye nawa, wani magnet ne inaga dakai a ido, idan ina kallonka bana iya janye idona sedai ko idan ka soma janyewa....idanma ba kallon ka nake ba idan idona yana a bud'e se magnet na idanka ya janyo nawa zuwa kanka nika barni a haka" Wasu lokutan setayi kaman bata surutu wani zubin kuma se kaga tana zuba tamkar ba ita ba

"Naji nine me magnet d'in,amma kefa meye naki? Nifa dazaran kina wuri to bana shakka ko waye a wurin sena biki dana mujiya nake jin sauqi, nutsuwa ta gaba d'aya tattarewa take ta nemawa kanta mazauni a gunki, ke kuma wannene magnet naki?" Murmushi tayi kantace wani abin wayanshi ya soma  ringing....janyota yai ya kara a kunne bayan ya d'aga kiran yana me k'ara matseta ajikinsa

"Maheer wlhy ina cikin tashin hankali, Anzo har hotel an sumar dani an sace mun Ummul da tsohon ciki, Alhj Baba bashida imani Maheer, ko kasheta ze iyayi ayanda yakejin haushina, bansan me zanyiba, idan ma da hukuma nace zan had'ashi banida hujjan cewa shine kuma kaga asirinmu nida shi duk ze tonu tunda banida wata madafa, sefa ta wurin rabbu sabida nina me laifi ne" Zabura Maheer cikin tashin hankali

"Subhanallah Ameenu, kagani ko kaga abunda nakewa gudu ko, yanzu da tun farko ka turo ta nan da babu abinda ze sameta, Niger ai ba garin b'uya bane ba, beside kanata zarya sati biyu kazo ka koma dole na gaya maka su sanya maka ido, yanzu kaga amaimakon kaika cutu 'yar mutane ce aciki bakasan halin datake ciki ba" Kuka ya saka masa

"Wlhy na yarda maraici bala'i ne da inada iyaye na a raye meze sanya wannan azzalumin ya d'aurani akan gurb'atacciyar hanya irin wannan? Yanzu gashi banida mafita, ka taimakamun da mafita Maheer banida wani danasan ze fad'amun Gaskiya sekai Maheer, wlhy ummul tausayi take bai matuk'a, ga Nana Ummimi ma ita ba wani girma ba gashi tasha ciki, gaba uwarta a tare da ita, bansan ko itama yazo kanta ba"

"Ka kwantar da hankalinka Ameenu, babu abinda ze sameta itama jinjirin kurun yake so ta haifa masa, yanzu shawara biyu zan baka idan ma babu kud'i a hannunka nizanyi komai na visa ka had'o wannan Najar da Jinjirar suzo mun nan London dough dai ba jimawa zan dawo amma gwara basa k'asar, kai kuma ka lafe akan maganar Ummul, karma ka nuna masa kadamu da d'aukewan daya mata, hikima kurin zata iya dawo maka da matarka amma rigima sam bazatayi ba, ina kacemun kadena kuje masa yanzu ka kanje gunsa har kuna gudanar da kasuwancin ku shima yadena maka maganar laifin daka masa, to kaima lafe masa ci gaba da binsa kamar ba'ayiba harmu gano bakin zaren" Nisawa yayi

"To Maheer inshaa Allah zanyi yanda kace, amma Naja da Ummimi har ma na kaisu wurin wani abokina dake Ghana yanada kud'i sosai kuma akwai security sosai a gidansa, munyi magana akan ba inda zasuje Matsalar su d'aya Ummimi dake  yawan tambayar mamanta, ta dinga kuka akan Ammy Ammy" Nisawa Maheer yai

"Ka rik'a yawaita adu'a kana sadaka ana maka, inshaa Allah komai ze  daidaita, ka kuma sanarwa iyayenta" A raunane yace

"Na sanar dasu, yanzu haka Babarta tana kwance a asibiti hawan jini ya kwashe ta, se ciwo take akan 'yar wlhy duk na damu" ban baki yashiga yi seda ya kwantar da hankalinsa had'e da shawarwari sunfi 40mns a waya, Nancy dukta rud'e kan sui sallama

"Yaa maheer meya samu Ummul na ne, jiyan ma seda na kirawo wayanta amma bejeba meya sameta ne?" Tausayinta yaji ya janyo hannunta yace

"Hafsat ki saurareni kiji mezan gaya miki, dama na sanar akan matsalar  da Ummul da Ameenu ke ciki to shine shekaranjiya se aka.........ya kwashe komai ya gaya mata, aikam kuka ta sanya masa wiwi wai ita 'yar uwata.....janyota yai jikknsa ya dinga rarrashi da ban baki, a haka hartayi bacci a jikinsa se sauke numfashi takeyi da k'yar alamun baccin ma ba a dad'in rai take yinsa ba sosai ya shiga damuwa.

********
   Washe gari kuwa koda ya tashi harta bar d'akin, da tsananin ciwon kai ta farka akan damuwa, tanata mafarkin 'yar uwarta, last call nasu ma video call ne har aka bata mamanta taga k'aton cikin ummul se dariya take mata tana cewa tayi k'aton hanci ta zama k'atuwa....tana buk'atar kad'aicewa sabida ta samu yin nazari, be takurata ba ya shirya ya wuce abunshi gun islam, sallamar farko da fad'a suka fara wai jiya ya tafi da wuri kuma ko waya me yake nufi da ita, ya mata ciki ta haihu ze wulak'antata aiko laplfiyan baby ya kira yaji, Hakuri ya bata had'e da yi mata 'yan wasanni kan ya shawo kanta suci gaba da hirarrakinsu na soyayya tsakanin miji da mata se Allah kankace kwabo sun gama daidaitawa kamar ba'ayiba....

Mom Nu'aiym

WATA FUSKAWhere stories live. Discover now