page 17

3.5K 347 21
                                    

*Haske writer's Asso (Home of expert and perfect writer's)*

*🗿WATA FUSKA🗿*

🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉

*Billy galadanchi*

*Sadaukarwa ga qawata Hafsatul Elham*

                          17
Yaune karon farko na had'uwar hannayensu wuri d'aya, zame hannunsa yae ya kalleta yace

"Ba kyau kina had'e hannunki da nawa, tukunna dai" hannayenta ta had'e wuri d'aya

"Am so sorry honey rud'ewa ne nayi dana ga kyawun dakayi" bece komai ta jagoran ceshi zama wurin da aka keb'e don abokanan ango da qawayen Amarya,kusa dashi ta zauna yayinda Nancy tazo itada khadeeja ita kuma ta zauna kujerar dake fuskantar tasa batare dama ta lura da shi ba, har kad'a kanta take sabida waqar na ratsa ta soosai😍😍😍 shi kuwa gogan ya shagala da kallonta har seda islam ta kula da hakan, deejah ce ta zungureta

"Banza da zaran kinji kid'a se rawa, ikon Allah gaki saliha har saliha inda Allah ya rageki d'aya duk inda kikaji kid'a sekin raya" Dariya  tayi ta dauki samosa dake gabansu acikin small chops da aka ajiye musu ta kai baki ta gutsura ta soma taunawa a hankali

"Karkace kansa yae yana kallon yanda gefen kuncin ta na dama ke lob'awa idan tana chewing ramin is do deep gashi da tsawo shisa koba murmushi take ba sekaga kamar tana murmushin......islam kuwa kasa hakuri tae tace da Maheer

" Honey mu koma sit na baya am not confortable anan" kallonta yae ya matso daf da kunnen ta ya rad'a mata

"Kishine kawai kinga en mata se kallo na suke, karki damu duk kin fisu kyau kuma babu wacce nakeso seke, ko gani kikai idona ya sauka kan wata ni kece a idona,kuma kece a raina kinji?" Murmushi ya sub'uce mata ta saki murmushin tana wani mammaqale masa...

Hafsat kuwa ta kaiwa moctail daya cafka ta soma tsotsa seda ta zuqi yafi rabi sannan ta dire ta miyarda kallonta ga khadeeja

"Ina islam ke?" Dariya tae

"Banza kinzo kina kwad'ayi ba gata a gaban ki ba" kallon gabantan tayi tana murmushi tace

"Kai lallai ma wlhy islam ke er Air ce tunda kikaga yaa Maheer niko oho ko, zaki nutsune idan ma miki fushi" Dariya tai tana qoqarin yiwa Nancy magana aka qara muryan waqa dole tai shiru cox bazata iya ihu ba....

Waqar hausa ke tashi me taken Hasashena ya tabbata...sosai Nancy ke qaunar waqar  wannan ya sanya ta kasa hakuri ta zari hannun khadeeja sukai cikin filin rawar a tare, wannan ne ya d'auke hankalin Maheer zuwaga islam bebi takan masu rawar ba sabida an cika.....suna hira aka sauya waqar zuwa waqar  Arashi naso aikam se sowa suka jiyo, islam ce ta miqe Honey bari naga meke afkuwa acen wurin yasin dukda kake ganin nancy haka nan ne kawai Allah ya rageta yanda kasan me aljanai inda taji kida tokoda d'an yatsane seta taka rawa" murmushi yae

"A sauka lapia to" juyawa kawai tayi taje ta shige cikin sahun gaba dayike duka a zaune ake masu rawar ne kawai a tsaye, to sekuma masu video dake gefe wasu har a wayoyin su......maheer ma juyawa yayi bil haqq Nancy da khadeeja se step dance skeyi duk inda aka sare ko aka karya a waqar ta arashi se sunyi murmushi ya sub'uce masa aranshi yace wannan ustazancin na Nancy yazo da wani salo irin na raini ma, kalli yanda take rawa har tana wani fari da ido wakar ma akanta yake, tsintar kansa yae dasoma yin video step dance da suke acikin wayar sa daga wurin dayake ya juyo gaba daya ya, dama sune a jerin gaba amma sit din dayake yana da nisa shisa islam ta koma gaban sosai ita kanta video take na rawar dasuke seda aka tsayar da waqar tukunna suka sarara wa kansu sukaje suka zauna,yanzu kam bata zauna da Maheer dan ita harga Allah ta manta dashi ma a wurin seshi da duk motsi yana kanta, aka qara kiran ango da amarya da abokanan ango da abaokanan amarya sui rawa haka suka jeru mata layi daya mazan ma haka, akwai wani gasa da ake na dance for the groom and dance for the bride qawayen amarya su mata na ango su masa aga wayafi iyawa,akan bada kyauta wa wanda yaci idan ango abokanan sa sukaci shi za'a baiwa in kuma qawayen amarya sukaci to....anyi anyi islam taqi ta shiga ita dai wai kunyar Maheer takeji ita kuwa Nancy ba ruwanta tunda ta soma rawar setaji ba kamar ranar kamu ba duk tadena jin kunyar beside acewarta ingaka fuskarta zuwa sunday anyi final....... Shida kanshi Maheer Bason  yin rawar yake ba amma ya zeyi? Ameen shi ya saka a gaba  akan lallai seyayi bashida zab'i mc ke zab'ar wa koea partner dazasuyi gasar anyi yakai mutane bakwai se a na 8 MC ya nuna maheer da   kuma Nancy......tafi wurin ya d'auka har suna sowa akan zab'in na mc wasu daga ciki na ihun basu yarda ba a qarshe dai dukkaninsu kasa rawar sukai, shidai Maheer ya kasa rawar ne ganin yanda Islam tae kici kicin ita kuwa kunyar mutanen dake wurin dana Maheer ya hanata rawar, haka aka tashi a gasar maza suka cinye

Bikin ba qaramun qayatarwa yayi ba zan iya cewa yafi sauran duka events da akayi.....Maheer da kanshi ya ebi su islam zuwa gida tare da khadeejah da Nancy, juyin duniya da shagawb'a Islam tayi amma Maheer ya kafe akan ita ze fara direwa gida tukunna sabida unguwarsuce cikin gari Nancy kuwa  basuda nisa, badan tasoba ta hakura da haka ko sallama batawa Nancy ba ta shige ita kamma vata kulaba ta mance se dannan wayanta take....bayan fitar islam a motar ta dawo gaba ta zauna haka yaja suka tafi jugum jugum dama khadeeja gidansu take kwana wannan ya sanya suka d'auki hanyar gidan kai tsaye ya tsaya Flamingo ya siyan musu kaza da chips daganan suka lula hanyar gida, haka kawai daduka tsaya se khadeejah ta fita Nancy bata ko motsa ba deejah dai ciki ta wuce abinta,kallon ta ta miyar zuwaga  Maheer

"Yaa Maheer thank u so very much for everything i reallg Appreciate it, Allahu yabar zumunci ya qara bud'i ya kuma jiqan iyaye, Allah ya share maka hawayenka kamar yanda ka share nawa hawayen" Murmushi ya sakar mta dukda babu watacciyar haske yace

"Ba komai ai yiwa kaine, yanzu se gobe kenan?" Murmushi itama tame kan tayi magana call yashigo wayarta tana dagawa islam tace

"Frienf d'an bami deejah mana na tambayeta wani abin" bata kawo komai a ranta ba tace

"Ki kira wayarta ta shiga cikin ni ina waje" qirjin islam ne ya doka tace

"Waje kuma, after 11 fa keda wa?" Murmushi  tae tamkar tana ganin ta

"Nida yaa Maheer ne, na tsayane na masa godiyar d'awainiyar dayamun yau" tsaki Islam taja ta kashe wayarta kallon wayar Nancy tae da mamaki amma batace da Maheer komai ba, sallama ta masa ta fice a motar, taje tayita kiran islam bata dagawa tarasa dalilin wannan iskancin amma ba komai ruwanta.

***********

   Maherr dayaje gida ya kintsa wuraren sha biyu ta gota seya kira Islam so biyu bata d'aga ba, haka kawai yaji yanason yaji muryar Nancy kai tsaye ya juya akalar ntwrk dinsa zuwaga lambobin wayarta, ringin biyu ta d'auka

"Yaa Maheer ka isa gida lapia?, kayi hakuri ban kirakaba na gajine wlhy" murmushi yae

"Lapia lau ni gashi nakira ai, ya gajiya yaukin gaji ko?" Murmushi tayi me sauti

"Na gaji wlhy duk jikina se tsami yakemun"

"Ayya sannu kinji dear Allah ya baki lapia, dama nacene barin tab'oki,yanzu kin yi shirin kwanciya?" Gyaran kwanciyarta tae

"Ea na kwanta amma na gagara bacci ko motsinsa banaji".... Hira suka hauyi sosai ita kuwa islam ganin call din Maherr ya sanya ta kira back amma shiru be dagaba se dogon call waiting haka ta juya tana kiran Nancy nanma call waiting, lokaci d'aya ta shaqa sosai wani azababben kishi ya bijiro mata na bazata ta gigice tana neman haukacewa

Jin alamar kira nashiga wayar Nancy ya sanya Maheer yace

" Hafsat wake miki waya cikin daren nan inajin qarar shigowar waya" tayi mamakin  shi amma setace

"Islam ce dayime nakirata bata daga ba shine take ta kirana ko zakamun uzuri injita" ya gano bincike take masa amma seya basar

"Ba damuwa muyi waya da safe, promise that u'll call me early in d morning 2mrw" da murmushi tace

"Allah ya kaimu goben zan kira" koda takira islam bata d'aga ba.

A wannan daren islam ta gama shirin yaya zatayi da Nancy bazata bari wannan yarinyar tamata qwacen Maheer ba zata iya yin komai akansa!!!!

**************

     Washe gari asabar akayi wuni dakuma kai Amarya agidanta dake sama road en daukar amarya sun watse en mata sun dawo gidansu amarya amma babu Nancy babu labarin wayarta.....ankira layin har an gaji, kowa seyace rabon daya ganta tunkan isha!!! Wasa farin girki haka aka dinga neman Nancy har safe babu ko labarin inda take!!!.

Mom Nu'aiym

WATA FUSKAWhere stories live. Discover now