ABAR SO 1

5.6K 186 11
                                    


💝💝💝💝💝💝  
                       *ABAR SO*
                                    💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN by: NAFISAT  MA'ARUF  SHEHU*
                       *💋💋WURARH 💋💋*
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟

               🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

*PAGE 1-5*

  Zaune take akan turmi takurawa wani waje Ido ko miye  take kallo oho. Saiga  wata  kyakyawar  Mata wacce akalla baxata wuce shekaru 27 bah aduniya tafito daga wani daki,sai ta kalli wannan budurwan dake zaune, bata ankara bah saitaji kwalla nashirin zubowa daga idannunta inda sabo yaci ace ta saba sbd  yanxu kusan wata 3 kenan tunda ta farfado daga coman wata 6 take wannan yanayin.

"Allah sarki  *ABAR SO*"

Shine abinda tafada, cikin seconds dabai wuce 9 bah ta karasa wajen ta dafa kafardarta, ko bata juyo bah tasan mutum dayace zata tabata, kawai saita sauke ajiyar zuciya tareda mayarda dubanta zuwaga wannan matan. Wow kunsan miye nagani kuwa? Aradu budurwan kyakyawar karshece  dukda bafara tatas dinnan Amma harta zarta wasu kyau kuma bah normal eyes bace daita bah ,anime eyes  takeda Wanda suke daukeda zarazaran lashes, bakinta Mai shape din heart Kuma colour pink neh sosai  siririn hanci neh daita hmmm. .....bar dai in barku haka. Matance tace Mata

"Babynmu abincinki fah xai huce "

Ga mamakina kawai naga budurwan ta gyada kai ,is she mute? Shine abinda na tambaye kaina hmmm....... kawai naga tamike tafara tafiya nikam ai sanda biron hannuna yakusan faduwa lokacinda nakalli yanayin Dirin da Allah yabata bangama tsinkewa bah sai danaga yanayin tafiyanta  bb abinda bai girgixa ajikinta kuma tafiyan cikin nutsuwa da daukar hankali. ........ tana shiga kitchen din saita dauko abincin bataci fiyeda cokala 5 bah tarufe sauran, sannan tashige inda nake kyautata zaton dakin ta neh ..........

Hango  Wani handsome saurayi nayi kwance akan gado sai juye juye yakeyi daga Shi sai yar boxers ko riga baida saina hango wata matashiyar mace wacce akalla baxata wuce shekaru 25 bah aduniya tafito daure da towel daidai rabin cinyarta , hannunta daya kuma rikeda wani tana goge gashin kanta dashi ,kawai naga tanufi kan gado inda wannan saurayin yake ,sai tace

"Haba love wannan wacce irin rayuwace, ni Allah nafara gajiya yanxu fah if am not mistaking 5 rounds mukayi amma wai haryanxu baka samu nutsuwanda yakamata bah , nidai gaskiya we have to go to the hospital 4 check up  cos bamu sani bah ko Wani cutance dakai bamu sani bah kaxo ka cuceni abanxa sbd gaskiya ni ban shirya mutuwa yanxu bah inhar kai rayuwar ta ishe ka, ka mutu kai  kadai cos I still have some important things to do in life,  I still want mah lyf ".

Tinda tafara magana yake kallonta da weak black eyes nashi yana mamakin halayenta yanxu kusan 3 yrs kenan da aurensu  bai taba samu cikakiyar nutsuwa daita  Amma shine take neman gasa Mai magana

" Haba kursum ina soyayyar dakikace kinamun ni Allah haryanxu  ban yadda kinasona bah"  yafada cikin sanyin murya

"Ai daman nasan haka xakace  jarababbe kawai "tafada tareda barin dakin tana Jan tsaki. .....

        *WAYE KURSUM......*

Ummul kursum Muhammad Lawal ya'ce tilo ga Alhaji Muhammad Lawal ,bata taso taga mamanta bah wato Hajiya muneera wacce sukayi auren soyayya da mijin ta . Alhaji Muhammad yaso muneera kaman ranshi  amma bayan haihuwar kursum da wata biyu Allah ya amshi ranta,lokacin da labarin mutuwan Hajiya yariske Alhaji suma neh kawai baiyi bah cos ya girgixa ainun sbd bakaramin soyake matabah 

Daga wannan lokacin rainon kursum yakoma wajen yayar mamanta Mai suna  Halima  wacce takeda yara uku Kuma dukkansu maza ne wato *ABDULRASHEED,AL AMINsai auta ABDULKADIR*

ABAR SOWhere stories live. Discover now