ABAR SO 13

1.2K 90 0
                                    

💝💝💝💝💝💝  
                       *ABAR SO*
                                    💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN by: NAFISAT  MA'ARUF  SHEHU*
                       *💋💋WURARH 💋💋*
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟

               🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

Page 71-72

Abangaren su anty kuwa kiran wayan Nadhira tayi tafada mata wanda yaxo, murna tayi sosai

"Amma miyesa baki bashi number na bah" Nadhira tafada hade dah pouting da bakin ta saikace antyn nagabanta

"Am so sorry babynmu" anty tafada

"OK Antynmu,  gobe by 11 zanzo ki ajiye min kayan dadi" tafada wa antyn

"Kamar miye xan ajiye miki?" Antyn ta tambayeta

"Coke and Fanta masala dakuma Hot milk cake"

"Toh babynmu , saikin zo saida safe " sannan takashe wayan tana kallon Hasana

"Yakamata kije gida cos dare yanatayi " inji anty

"Ok Antynmu" har kofar gida Antyn taraka tah sannan tajuya 

Ranar acikin farinciki takwana har Allah Allah takeyi  gari wayaye.

       Washe gari da safe da wurwuri tagama shirya shi dukda da yanzu da kallo kawai yake binta, Abinci tabashi sannan tagyara inda ya baci kafin tabashi maganin shi nan da nan yayi bacci , Addua ta tofa mishi kaman kullum sannan ta tube tashiga wanka , tana fitowa tashirya tanagama shiri ta shafa kohl a idonta tafesa turarukanta, tana gamawa tafice zuwa bangaren mumy.

Lokacin da take shigewa shikuma yafito duba patient nashi, da sallama yashiga saiyaga kaman babu kowa cikeda rashin damuwa yashiga cikin bedroom din kai tsaye , kamshinda ya buge hancin shine yasa shi lumshe idanunshi

"Wlhy irin kamshin ABAR SOna" yafada lokacinda yake bude black sexy eyes nashi........

     Tana zuwa daidai kofar palour din tatina da slap dinda akamata ai da sauri ta dafa  cheek dinta

"Wlhy saina rama, zakisan kin mareni zan nuna miki cewan in kin saba mawa wasu suna kyaleki toh ni bana kyalewa balle nayi yafiya" tafada lokacin tana shiga cikin palourn. Har kasa ta durkusa ta gaishe su, dadi sosai sukaji cos Kursum bata taba durkusawa tagaishe su haka bah, amsawa sukayi cikin fara'a

"Nadhira koh?" Abba yatamabye ta

"Eh" tabada amsa

"Zoki zauna muyi break fast din tare mana" Abba yafada idonshi acikin nata , ji tayi bazata iya kin tayinshi bah

"Toh Abba" tafada cikeda nutsuwa dakuma kunya , haka taja kujera tazauna daman kuma ba'ayi serving dinsu bah

"Saffiya!!!" Mumy ta kwala wa yar aikinta kira

"Na'am" ta amsa cikin rawar jiki

"Wakike jira yayi serving dinmu?" Mumy ta tambaye ta

"Kiyi hakuri hajiya" yar aikin tafada

"Kibarshi zanyi" Nadhira tafada , tashi tayi tafara serving dinsu cike da kwarewa cos su sukeyi agida, mumy kuwa Nadhira bakaramin birgeta tayi bah haka tadinga jin son yarinyar har cikin bargonta , Abba kuwa kafe mumy yayi da ido yana nazarinta ,Addua yadingayi akan Allah yasa mumy mah taji sha'awar aurawa Al-amin ita. Tana kammala zubamusu itama ta zuba nata daidai wanda zata iya cinyewa

ABAR SOWhere stories live. Discover now