💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝*WRITTEN by: NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋wurarh💋💋**Wattpad:Nafisatma'arufshehu*
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
Page 79-80
.....Ga Wanda tafiki nan ta iso,sanye take cikin wata doguwar rigan kanti amma da kadan yawuce gwiwa dakuma hula colourn kayan,cos yawancin kayayyakin ta basu cika tsayi bah,gaishe da mumy tayi hade da durkusawa har kasa as usual while mumy ta amsa da fara'a cos yarinyar na burgeta
"Kanin mu yanaga tarike kaman kayo mata sata"tafada mai cikeda son gano abinda ke dariya
"Gwanda dakika Zo Matar yaya cos Allah yagani bazan iya dukar Matar yayana bah,kuma gaskiya bazan iya zaginta bah"yafada hade da shafa Kai
"Gaskiya kayo tunani mai kyau ,and ke Anty Kursum wannan dakika rike haka kinsan kanin mijinki neh Kuma yakamata kidinga girmamashi "tafada
"Ke fah nalura kinada shishigi,tukunna mah yaushe nadawo Antynki?yaushe Abdulkadir yadawo kanin mijinki?yaushe Amin yadawo mijinki?,toh wlhy ki kiyaye ni,karkiga jiya kin mareni banrama bah wlhy bashi Kika dauka Kuma ni ba'acin bashina batareda an biya bah"tafada tana zazzare eyes
"Wai ni bashin miye naci miki neh?kodai marinki danayi miki jiya?hala kinmanta ke Kika fara mareni nah rannan?toh bari in fada miki an eye for an eye,blood for blood and life for life,ma'ana shi kuwa shine ni Nadhira bana yafiya duk abinda akamin bana mantawa cos there's a blood of vengeance running in my veins,ba'a shiga sabga ta akwana lafiya"tafada looking so serious hade da Jan kujerar dining,while itakuwa Kursum tafara tsorata da lamarin Nadhira cos taga yarinyar hayakin kanta yafi Wanda yake nata kan,cikin sanyin jiki tahaura sama. Mumy mah taji dadin yadda Nadhira ke magana Kuma alamun yarinyar yanuna cewan there's something burning in her ,itama haurawa tayi Sai yasauran daga Nadhira Sai Abdul Wanda ahalin yanxu sun fara cin abinci.
Can ba da dadewa bah saiga Kursum tasauko da traveling bag a hannunta,tana hango su taja tsaki
"Allah yaraka taki gona"Nadhira tafada hade da siping din tea,dariya Abdul yayi tareda fadin
"Wlhy matar yaya bakida dama"itama dariyar tayi while Kursum takara sauri acikin tafiya ta
"Mutum dai yafadi nikuma nasha dariya"tafada yadda Kursum din zataji........
"Matar yaya!!"Abdul yakirata cikin serious tune bayan sun kammala cin abinci,dagowa tayi tareda kura mishi ido
"Hmm... Daman so nake kinema min budurwa,kinga Sai tsufa nakeyi,inkina da kawa saiki hada mu in yaso Sai asa ranar aurena da Dana yayana rana daya "yafada tareda Sosa Kai
"Amma fah ka kawo point ashe kwakwalwar ka naja"tafada cikin sigar tsokana
"Waye zaki bani?"yatambaye ta
"Zan baka tsalelliyar budurwa wacce itama kwakwalwar ta yana jah,amma fah sorry to say tafika Jah,kuma sunan ta Hasana idan kun daidai ta toh Falillahilhmd,amma fah saika yi dagaske cos Zuma ce,ita Zuma Kuma Saida Wuta" tafada mai
YOU ARE READING
ABAR SO
Random"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya w...