ABAR SO 9

1.3K 83 0
                                    

💝💝💝💝💝💝
                  *ABAR SO*
                            💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
                        *💋💋WURARH 💋💋*

🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
              
                🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST

*PAGE 56-58*

*Happy borndae to yhu my darling Hasana wishing yhu a long lyf and prosperity, May dis borndae of  urs brings yhu a lot of happiness ,much more fortune  and a very lucky man of yhur choice,May Allah's khair and blessings be with yhu in this duniya and Akhir Insha Allah ..... Happy buffdae  to yhu bestie.*

"Wlhy saina walakanta shi,saiyayi danasanin saninmu, saiya gwammaci mutuwar sa "
Nadhira tafada cikin kuka Mara sauti

Dagota antyn tayi tareda janta cikin gida,  jiki asanyaye su Hasana suka wuce nasu gidan

"Miye faru?"Shine abinda antyn ta tambaya

"Dadynmu!!!" Shine abinda taketa maimaitawa

"Talk to me mana"

"Nakalli dadynmu amma ina worst condition he's n...o...w cri..crippled and I think he's now men..menta lly disabled "tafada tana stammering,mutuwan tsaye tana girgiza kai in disbelief

"Wlhy dadynmu bai mutuba yanada rai ,gawan wani  daban aka kawo shiyasa aka hana mu budewa, Kuma I have a strong feelings cewan dasa hannun big dady aciki , amma taya akayi naganshi acikin gidanmu na dah ?"ta tambaya antyn da tayi mutuwa zaune  tana bin Nadhira  Dana mujiya  hawaye daya na bin daya

"Dole na  bincika"

"Antynmu ki kwantar da hankalin ki  kullum zanna zuwa Kula dashi , soboda yace zasu daukeni aiki "tafada tana murmushi

Numfasawa antyn tayi sannan tace"inason naganshi babynmu "

" kabari gobe saimuje tare "

"Allah ya isa tsakaninmu dashi "antyn tafada tana share hawayenta

"Kishiga kichanxa kayanki kafin lokacin tashinsu Salim yayi"

Batareda ta amsa bah tashige ciki , tana shiga tafurta

"Alhmdllh"asarari,tubewa tayi sannan tashiga bathroom takara wanka ,tana fitowa tatsaya agaban mirror

"Dadynmu yajimin ciwo Allah sarki nasan Dade saninka neh ba zakamin hakan bah"

Agaugauce tashirya cikin short blue ballerina gown cos blue ne favourite colour dinta , katuwar blue khimar har kasa tasa sannan takarasa wajen shoes nata wanda yawancin Toms ne black Toms tasa akafarta , har tafito sannan takoma tasa kohl a idonta  koh man baki bata shafa bah tafito

"Antynmu natafi"shine abinda tace tareda ficewa

Tana fita tayi GAMDATAKAR da su Hasana da Hussain

"Sannu yar'uwa" tafada tana kallon Hasana sannan tajuya wajen Hussain

"Sannu namesake "mamaki neh yakama Husain jin takirashi da namesake , murmushi tayi

"Bari indauko Salim a makaranta"

ABAR SOWhere stories live. Discover now