💝💝💝💝💝💝
ABAR SO
💝💝💝💝💝💝WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU
💋💋 WURARH 💋💋🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
Home of gorgeous, intelligent and expert writers,we the best among the rest.
PAGE 20-25
Kallonshi tayi hade dah murmusawa kadan takuma kamo hannunshi,ita dai wannan matar kallonsu takeyi cikeda sha'awarsu dakuma sonsu, Amma zata iya cewan tafison yayar tashi.
"Adawo lafiya "shine abinda matar tafada
"Allah yasa antynmu" yaron yabata amsa yana Kuma Jan yayar tashi , har bakin kofan gidan tarakasu hade dah jin tausayin babyn.
Suna fita Ido yadawo kansu as usual cos anguwan is an open area , sanda ta kalli da gefe Kaman xata tsallaka titi anan kuwa ta Hango wasu yanmata uku Wanda suka ci kwalliya Kaman zasuje gasar miss world girgiza head nata tayi hade dah juyawa tana karewa anguwan kallo like ranar tafara zuwa. Salim neh ya girgizata sai alokacin tasauke ajiyar zuciya murmushi yamata sannan yace
" babynmu mutafi kar nayi latti " sai a sannan tatina ashe rakiya tafito yih
Daidai Sun iso wajen masu zaman kashe wando ,Wani acikin samarin yake fadin
"Tinda nafara ganin yarinyan nan naji tamin Amma ina ganin Kaman tanada tabin kwakwalwa neh "
" gaskiya yusuf nima Ina hankare da hakan cos bantaba jin tayi magana bah" Wani yafada
" Inaga fah rainin hankali neh kawai dakuma rigima baku ga yadda take tafiya baneh, tana tafiya tana yanga Allah ni ban son irin su gashi kullum acikin manyan khimar saikace matar malam "
" kaidai khaleel kabari waye sani koh fuska biyu ce daita ,ai munsan irin su ga kyau kaman wata yar india "....
Shine magangannun da taji Suna fada among themselves. .....
Takaishi kenan tanadawowa taga wannan emmata ukun dazu xasu tare adaidaita taxo daidaisu kenan wata acikinsu tasamata kafa,saura kiris tafadi dasauri tayi regaining din tsayuwar ta ,zatacigaba da tafiya taji anrike Mata khimar
"kewata irin dakikiya ceh,ko ke makauniya ce daharxaki takani Amma ko kiban hakuri "
inji wata ameera dafada, rolling din anime eyes nata tayi Wanda suka sha kohl, da eyes tabisu daya bayan daya ,Sanye suke cikin atamfa roba roba wanda akamai dinki cin mutunci ,ganin yadda take binsu da kallo yakara tunzira su
"mukike kallo Kaman kinga kashi lallai yau xamu koyamiki hankali " inji nana
"shegiya yar matsiyata harmu xakina mawa irin wannan kallon to bari kiji muba tsararki bane cos mu koh tuwo bamuci ,breadi mah idan mukaci tokara kirjinmu yake" inji zainab dafada
ita dai kuramasu ido tayi Kaman maison gano abu ,can da ta yamutsa fuska hade dah fizge khimar dinta , cigaba tayi da tafiyanta sukuwa abin yabata musu rai,ai wannan mah cin face neh ace big girls dasu, wata tasharesu agaban samarika irin bari sukoya mata sense dinnan . Da sauri Ameera takarasa wajenta tareda kifa mata mari ai stars kawai tafara hangowa cos tunda take ba'ataba marinta bah ,ai kafin tagama tunani ankara kwashe ta dawani , tsantsan zafineh yasata sakin wata yar Kara kawai saiga hawaye sunfara running down her cheeks
"ai bakiga komai bah wlhy, saina ciremiki hakori shegiya yar Dangin mayu "wata daga cikinsu tafada .
Aunty kuwa jin haryanxu babynsu bata dawo bah yasa hankalin tab yafara tashi ,fitowa tayi kofar gida taga anyi circle dan nesa da gidan amma bata masaniyar abinda akeyi ,can kawai taji wani kara Kuma Kaman muryan babynsu ai dagudu takoma cikin gida hade dah sanyo khimar ......
Wannan karar da taji bana kowabane sai na baby sakamakon naushin da aka kai Mata akan hanci ,atake kuwa jini yafara fitowa ,ai tana ganin jinin tarude .... tana gogewa yanakara fita ...batasan lokacin da tayi fling da khimar dinta bah "blood!blood!!blood!!!, wayyo Mommanmu, nafhi nah wayyo jini arikice take fadin wannan kalmomin Kuma Jini baifasa fitowa bah.
Dagudu antyn takarasa wajenta
" innalillahi wa innaillahi rajiun" shine abinda da antyn take Maimaitawa daidai lokacin da takarasa wajenta
"Antynmu, there's blood everywhere , kar NAFHI na tamutu ,anty wayyo mommanmu karki barni nima mutuwa xanyi , wlhy saina ga bayanka da hannuna zan kashe kah, baxan taba barinka bah, saina dau fansa mugu azzalumi , macuci ,natsaneka wlhy "
shine Sumbatun da takeyi duk Wanda yake wajen saida ya tausaya mata Sun Ameera mah Sun tsorata da yanayinta , Antyne ta rungume tah itakuma agarin fizge fizge hulan kanta yafita
" masha Allah "
shine abinda nafurta , gashinnan har gadon baya Kaman na yan India cos har tsantsin Shi daga ido xaka gani. Shiru naji wajen yadauka ashe suma tayi , antyn ne ta lalubo phone dinta tabugawa doctor kira ,acikin mintunan dabai wuce 10 bah doctor din ya iso.
"Hajiya miye sameta ?"Shine abinda yatambaya haryanxu akwai mutane awajen saikace ana karban sadaka. ...lol.....
" wai jini tagani tafirgice "
antyn tafada cikin Sanyi murya . Ruwa yadauka yazuba mata a face ai kuwa nan tabare baki alaman kukan xatayi Suna hada Ido da antyn jikinta yayi Sanyi cos she was wearing a pity face A hankali talafe ajikinta kamar wata yar baby.... ashe babyn ce hhhhhh.....
"Babynmu"
doctor yakira sunan ta ahankali ta dago takalle shi sosai sannan takawar da face dinta sbd tunowa abubuwan dasuka faru dazu , juyawa tayi ta kalli su Ameera Wanda suka yi zuruzuru dasu Kaman sunci kudin aika aikuwa a saba'in yatashi tanufe su
" nikuka mara, kun kuwa San wace nih kuwa ?niceh yar matsiyata shegiya eh?" Saikawai tajuya ga antynsu
" wai gaskiya neh ? Girgiza kai antyn tayi alaman a'a
" toh Amman shine wa'innan villagers din suke zagina son ransu"
bata gama rufe baki bah wata hadeddiyar car takaraso wajen ai nan kuwa kallo yakoma wajen car din , Wani magidajin mutum neh yafito daga car din
" antynsu miye Sami babynmu aikuwa muryan Wanda taji neh yakara bakanta mata rai Amma dayake shu' umace kawai saitafada jikinshi , fashe mishi tayi da kuka Mai tsuma rai
" big daddyna kaga wa'inan neh sukecin zalina harda zagina
" tafada cike da shawagba tana Kuma numashi su ameeran da yatsa, aikuwa nan ya balbale su Amma aranshi cewa yakeyi "da kasheta
Kukayi wlhy babu abinda zai hana ni baku money "sum sum suka bar wajen ...Big daddy saina tarwatsa rayuwar ka , saina tabbata ka walakanta , Ni NADHIRA nadau alkawarin hakan " Sune maganganun da take fadi a ranta
LABARINSU.........
💋💋 wurarh💋💋
YOU ARE READING
ABAR SO
Random"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya w...