💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY :NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋WURARH 💋💋*🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*PAGE 48-50*
*After 6 months.....*
Ahaka tafarfado daga comman inda Kuma takoma bata magana , wanga batu yakara daga wa Antyn hankali ,Kuma doctors sunce with time zata dawo normal , saigashi Kuma Allah yayi tadawo din .
*Cigaban labari........*
Haka Suka rankaya cikin gida har lokacin tana manne da jikinshi inda yan gulma Kuma suka soma watsewa . Daga baya kuma big daddy da doctor suka tafi....
*************************
Amin neh zaune akan three sittern hadaddiyar palourn shi yana kallon wayanshi , kusan minti uku kenan take tsaye tana Mai magana Amma alamu Sun nuna cewan baisan da wanxuwar mutum awajen bah , wafce wayar tayi daga hannun Shi a firgice yake fadin"kiban wayana inba sokike na saba miki bah "
tabe mouth tayi , cike da tsiwa take fadin
"narasa gane abinda bai jikina dakagani ajikin wannan kaxaman kwailar nan "
"Karkiyarda kikara zaginta cos wlhy zanyi mugun bata miki rai "
yafada mata cikin fushi
"Wlhy haduwatah da yarinyar nan bazaiyi kyau bah"
tafada tana nufan hanyan hawan upstairs da phone nashi, ringing din wayar neh yadakatar da ita
"inkaga dama kaxo ka dauki wayarka cos ubanka neh yake kira"
tafada tana ajiye wayar kasa , tabbas baiji Dadin yadda tamishi bah amman inda sabo yaci ace yasaba da halinta , wayarce ta katse tareda Kara ringing daidai lokacin da yakarasa wajen wayar ,cikin sauri yadaga cos baison ya sake tsinkewa , sallama yayi daidai lokacin da Abban yadauka ,amsawa yayi yafara cewa
" haba Al-Amin yakake haka, ko kakamanta Kanada patient neh ,nace maka maganin shi yakusan karewa gashi haryanxu bai saba da mutane bah, kullum cikin chanza maimasu Kula dashi akeyi dukda kudin dah mukace xa'ana biyansu"
" Amun afuwa Abbana , Insha Allah next week zanshigo Bauchi cos akwai abubuwan dasuka Shan min gaba neh a hospital " yafada cikeda girmamawa " it's okay my son , Allah yataimaka" haka sukayi sallama sannan yakatse kiran .
********************
Zaune take tana kuka itada antynsu adaidai lokacinda tagama bawa antyn lbrn abinda ya faru awannan BAKIN DAREn ." Ina bayan ki babynmu kimishi hukuncin daya dacedashi zan tayaki da addua" antyn tafada , ganin lokacin tashinsu Salim daga islamiya yakusa yasata mikewa, wanko face dinta tayi takuma shafa kohl acikin idonta , babbar khimar dinta ta dauko tasanya asaman short nickernta
" antynmu bari nadauko Salim"
tafada hade dah sanya Toms nata , tana fita antyn tasauke ajiyar zuciya tareda mai fatan shiriya dakuma Allah ya waddai masu irin halinshi. ......
Tana fitowa ido yadawo kanta as usual kasancewan marece neh lokacin masu zaman kashe wando duk Sun hallara, cikeda rashin damuwa tafara takawa zuwa inda zataje kawai sukayi gwareda mutum
YOU ARE READING
ABAR SO
Random"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya w...