47

1.3K 93 17
                                    

💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝

*WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU*

WATTPAD: MHIZZPHYDO

*Book 🅱️Page 18*

"what did you say?"ta tambaye sa cikin rawar murya

"You heard me right ba sai na sake maimaita wa ba!"ya fad'a cikin kawar da kai saboda yanda maganan take mai d'acin furtawa 

Numfashi mai zafi ta furzar a ranta tana fad'in yanzu akan wannan karamin abun xai iya hakura da ni!

"Dama na dad'e da sanin baka Sona! Na san baka Sona ai kawai dai nayi shiru ne amma ba damuwa nagode tinda ka iya fitowa fili ka ce zaka hakura dani"ai kawai sai ta fashe da kuka mai tsuma rai

Zaro idanuwa yayi jin sharrin da take neman d'aura mai na cewa wai daman baya son ta

Hanyar waje ta nufa cikin kuka "Nadhira!"

Tsayawa tayi cak tare da juyowa dalilin son gaskanta ko shi din ne ya kira asalin sunan ta

"Nadhira!!"ya sake fad'a yana kallon cikin idanuwan ta da suka soma kumbura saboda kukan da ta fara 

Hawayen fuskar ta ta soma sharewa saboda jin yanda zuciyar ta ke yin wasai dalilin sunan ta da ya kira for the first time of his life

"Ba wai bana son ki bane, wallahi ina mugun sonki amma wannan halin naki na rashin son yafiyan nan na damuna sosai! Yanzu misali da wannan yarinyan da kika haukatar ta mutu fa?"

"Kenan kwanan ta ne ya kare sai mu bita da Allah ya jikan ta!"ta fad'a cikin turo baki

Cikin takaici ya ce"Can you hear what you're saying?"

"Toh fisabilillah taya mutum xai mutu in kwanan sa bai kare ba?ba ga su Momma da  sisto na ba! Ai da kwanan su bai kare ba babu abinda xai sa su bar ni!"ta fad'a cikin rawar murya

"Yauwa re that's exactly where I wanted you to land!ke karan kan ki kinsan kwanan su Momma ne ya kare so why kika yi abinda kika yi?? What you need to understand is that ba komai Aka mawa mutum ake ramawa ba,wani sa'in mukan bar abu ba dan bamu san yanda zamu fuskanci abun ba, mu kan bari ne don mun yafe ko kuma mun bari zuwa sakayyar Allah!"

"Amman dai kasan _Rama cuta ga Macuci Ibada ko?_"

Rik'o hannun ta yayi,tare da jawo ta jikin shi cikin nutsuwa yake cewa"amma baby there is limit to everything ai!"

Turo baki tayi idanuwan ta nayin rau rau alamun tana son kuka,cikin rawar murya ta ke cewa"ai limit din kenan tinda ban kashe shi ba!"

"Bana ma miki fatan kiyi kisa!amma dai kin san iyayen wannan yar aikin babu abinda suka miki amma kika haukatar musu da y'a! Yanzu misali idan su ma irin ki ne miye kike tunanin zasu miki a matsayin ramuwa?ina ga haukatar dake zasu yi kema ki sa mu a cikin matsala ko wannan tunanin bai zo miki ba?"

"Haukatar dani?"ta tambaye sa da alaman mamaki a muryar ta

Kura mata idanuwa yayi ya ce"Kwarai dagaske ko kin manta ke da kan ki ki ka ce Rama cuta ga Macuci Ibada?"

Gyada kai tayi cikin sanyin jiki,"kin ga wannan yarinyan har yau bata gama warke wa ba!Allah nasan dakyar a samu mai auren ta, please ki chanza ways din ki in ba haka ba akwai matsala babba!"

"Ku tayani da Addua ,inshaAllah bazan sake ba,komi aka min in na ga bazan iya hakura ba zan bar shi da Allah" ta fad'a cikin sanyin murya saboda gabadaya haukatar da ita da ya ce ya gama rudar da kwakwalwar ta

Murmushi ya yi tare da rungume ta a kirjin sa yana mai sauke ajiyar zuciya musamman lokacin da tudun nonowan ta ya had'u da kirjin sa

"Am so sorry!"ta fad'a a hankali,ciro ta yayi tare da cupping din fuskar ta yana fad'in

"It's okay dear"

Murmushi ta yi tare da cewa"I missed you"

Dan zaro idanuwan ya yi ya ce"Oya show me how much you do!"

Rungume shi ta sake yi amma wannan karan ta rik'e sa sosai

"Is that how much you miss me?"

Gyada kai tayi tana sa kan ta akan fadaddar kirjin sa,girgiza kai ya yi yana cewa

"Ni bari na nuna miki yanda na yi missing din ki"

Bata hankara ba kawai taji bakin sa a nata.....

Check on my New book: SHUGABA

_Hey 👋 fans! Show me some love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!.

_Vote, Comment & Share_

ABAR SOWhere stories live. Discover now