ABAR SO 14

1.2K 78 2
                                    

💝💝💝💝💝💝  
                       *ABAR SO*
                                    💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN by: NAFISAT  MA'ARUF  SHEHU*
                       *💋💋WURARH 💋💋*
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟

               🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

Page 73-74

"yes she is"Hasana tayi adding. Antyn tayi serving din Nadhira abinda take bukata. Haka suka dinga hira bayan Antyn ta aika asiyo mata fruits.

     Hasana neh take kallon photos a tablet din Nadhira

"Babynmu wannan itace Nafhira?" Hasana ta tambayeta

"Eh,we look alike koh?Nadhira tatambayeta bayan ta amsa

"Ofcourse, amma wannan background din yayi kyau wani application neh?" Takara tambaya

"See you background kuma baki kalle eiffel din yayi bold bah kuma da background neh zaki kalle mu wani iri.

" kina nufin kinje Paris?" Hasana takara tambayan ta da Surprise akan fuskanta

"Eh mana, kuma duk garinda akwai memorable places inazuwa cos inaga naje 39 memorable places arayuwa ta kuma kowanni shekara duka familynmu saimun sauke farilla" Nadhira tafada da murmushi akan face dinta

"Wow...har 39 countries lallai , muma muna zuwa memorable places amma gaskiya bamu kaiku bah"(dayake Babansu Hasana mah yana da kudi) itama tafada, haka dai suka dinga hira har aka kawo fruits din, sallah sukayi tukunna kafin suka hada juice din, suna gamawa ana kiran sallahn Asr shima sukayi sannan suka kai Salim Islamiyya kafin suka ci abincin rana, suna gamawa tafara shirin kayayyakin ta cos batason takai dare.

   Sallama sukaji anmusu akofar gida wai ana neman Babynmu, wani sanyin dadi neh yaziyarce zuciyarta, dagudu tafita tana isa kofar gida ta tsaya sanna ta daidaita nutsuwarta kafin tafita waje, agefen motarshi yatsaya yayinda yanmata kebinshi da kallo , bazallan mata bah har en zaman kashe wando ba'abarsu abaya bah wajen kallon shi cos dressing nashi neh yafara tafiya dasu, sanye yake cikin top din Armani wanda bakaramin kudi yasiya bah,  agogon rolex ne a hand dinshi ga Iphone X+ nashi yana dannawa ga idonshi make acikin wata arniyar celebrity space, kai Tabarakallah.......

    Tsayawa tayi tana kallonshi daga dan nesa kaman ance yadago , sukayi 4eyes dashi , wani dadi neh ya lullubeshi amma kuma wani sashi na zuciyarshi bugawa yakeyi da dan sauri cos baisan irin tarban da zatayi mishi bah.....

    Haka tadinga takowa ahankali, saikuma tafara sauri sauri daga baya taji she can't wait to be cuddled in his arms , kawai saitasa gudu kafinta isa shikuma ya bude arms nashi, without a waste of time ta rungume shi shikuwa dagata yayi daidai face nashi haka yadinga juyawa daita itakuwa miye zatayi inba dariya bah, ajiyeta yayi akan mota while tayi crossing legs dinta a waist nashi

"Only God knows how much av  missed you" yafada mata in whisper, pecking nashi tayi sannan tace

"Same here"

"Oh really?" Yatambayeta

"Ofcourse" tabashi amsa, daganan kuma tasa head nata akan chest dinshi  cikin sanyin murya tace

"My Nafhi and Momma are gone, i will never see them again"

"It's okay, may their souls rest in perfect and everlasting peace" yafada

ABAR SOTahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon