💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝*WRITTEN by: NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
💋💋*Wurah💋💋*
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*PAGE 68-70*
Yana idar sallahn magrib yacewa Sadiq sutafi amma sufara duba patient dinshi , maganarsu ce yasa Nadhira shigewa toilet soboda babu kayan kirki ajikin tah daman sanye takeda evening gown tayi cute ponytail da gashin kanta kuma alokacin selfie takeyi , wani tayi ita kadai wanin kuma tayi da Dadynsu wanda daman so take ta turawa Hasanan ta ta whatsapp.........
Sukam suna sallama batareda jiran amsa bah suka kutsa ciki, wani sanyayar kamshi neh yaziyarce hancinsu
"Kaman nataba jin wannan kamshin" Amin yafada kuma yana kara baza hancinshi harda su lumshe eyes yakeyi, shikuwa Sadiq kallon mamaki yakebin abokin nashi dashi , taboshi yayi yana tambayanshi
"Dude, miye hakan kuma?"
"Wlhy kamar kamshin ABAR SO na" yabashi amsa yana kara baza hanci, tsaki Sadiq yaja sannan yace
"DanAllah kayi sauri kaduba patient din kah time is going"sai asannan yatina abinda yakawo su , yana gama duba shi ya hango tablet akan bed na ringing harzai dauka sai yatina ashe banashi bane, fita sukayi itakuma jin fitansu yasata fitowa daga toilet dasauri cos ringing dinda taji bawa kofa baya tayi tana sake danna call din , ana dauka tace
" Antynmu kiyi hakuri dan Allah ina cikin toilet ne shiyasa kuma insha Allah gobe zanxo cos nayi missing dinku sosai"shikuma Amin car key dinshi yamanta yadawo dauka kuma yayi arba da abinda yakusan dauke mai numfashi wato baturiya ko ince ba indiya wacce komai nata mai kyau neh ga dogon gashi , tinawa yayi da ana karin gashi yasashi jin haushin ta cos shi yatsane artificial abu , daukan car key dinshi yayi ahankali tareda ficewa yana tir da irin masu halin ta
"Tukunna mah ita Abba yace zai hada ni daita, tabb ai gwanda inyi tazama da kursum akan wannan fake girl din" haka yadinga magana shi kadai harya isa bakin car din daidai inda Sadiq yake , suna shiga suka dauki hanyar gidansu Fatima.
Suna isa kofar gidansu yakirata awaya
"Wlhy dude ina bala'in son Fatima amma itakam kai takeso kuma wlhy narasa yazanyi" Sadiq yafada cikeda damuwa a muryanshi
"Karka damu abokina inshaAllah zata soka " Amin yafada with full confidence
"Allah yasa"
"Ameen"
Saigata tafito, sanye takeda afterdress tayi rolling da gyalenshi ga wayarta a hannunta, harta karaso Sadiq baisani bah cos tuntuni yafada dream land, itakuwa ji takeyi kaman mafarki takeyi wai gata ga wanda take kauna, sallama tayi amsa sai asannan Sadiq yadawo duniyar mutane, gaishe gaishe sukayi without wasting of time Amin yafada mata abinda yakawo su cemusu tayi sai taje ta tambaya. Tana shiga gida tafada wa mamansu, itakuwa cemata tayi ta tafi amotarta, fitowarta suka gani amota , parking tayi daidai wajenda suke sannan tacemusu suje , batareda bata lokaci bah sukayi dutsen tenshi daidai kwanar sabuwar solarn da akayi sukayi parking sannan tafito
"Gaskiya bazan iya shiga wannan jakin gidansu nan bah yanxu" Fatima tafada ta yamutsa fuska
"Ok toh ki nuna mana gidan"Amin yafada yana mamakin irin nata halin
" wancan mai white bulb"tafada
"Ok mungode sosai , sai munzo godiya" Amin yasake fada, washe bakinta tayi cikin jin dadin abinda yafada
"Amma in bazaki damuba zanso wannan abokin nawa yakaiki gida cos bai kamata kina mace kiyi driving har anguwan ku nan ke kadai bah " inji Amin, sai asannan tamarya da dubanta zuwaga Sadiq dinda ya kafeta da eyes dinshi , tabbass shima kyakyawa neh amma baikai Amin bah , shine abinda taraya azuciyar tah
"Toh babu damuwa , nagode sosai" tafada tana kara yatsine face irin bata damun nan bah
"Inka dawo kakira ni saimu tafi" Amin yafada wa Sadiq
"Ok" Sadiq yafada
Suna tafiya shima yashiga karasawa, daidai kofar gidansu yakalli wata zata shiga mamaki neh yakamashi ai shikam yazata irin masu shegen kudinnan neh amma kuma dayaga gidansu yasan maybe something is wrong somewhere cikin sanyayar muryanshi yayi sallama, amsawa tayi tana kallonshi cos guy din yatafi da imaninta
"DanAllah nan neh gidansu NAFHIRA" yatamabyeta
"NAFHIRA kuma?ai inaga duka anguwan nan babu mai irin wannan sunan " ta bashi amsa, wani rass yaji azuciyarshi sai kuma ya tsinkayo muryarta tana fadin
"Nandai gidansu Babynmu neh"
"ABAR SO" Yafurta dasauri
"Eh" ta amsa mai , wani murmushi neh ya subuce mai
"Pls kimin iso zuwa ciki zan gaishe da mommansu"
"Momma kuma?kodayake bari dai in fadawa antynmu "
"Ok " yafada asanyaye , shiga tayi tasanar da antyn yanda sukayi da shi cike da mamaki antyn tace tamai iso, tana fita tasame shi yana danna waya
"Wai ka shigo" wani dadi neh ya lulube shi. Suna shiga yasame antyn acikin compound, gaisawa sukayi ta amsa
"Saidai fah bangane kabah" tafada mai
"Eh antynmu, momma Nafhi da ABAR SO fah? Yatambaye tah
"Aina kasansu " antyn tafada da mamaki
"Eh daman mun hadu neh shekaru hudu da suka wuce acikin plane daganan kuma bamu sake haduwa bah , kingama hoton da mukayi dasu " tabbass tagane hoton cos wannan karon neh last tafiyansu a flight, katse zancen zucinta yayj dacewan
'Aina suke cos nakosa nasasu a idanuna , kuma daman....."maganar neh ya makale cos lura dayayi da yanayin antyn cos hawaye take sharewa atake kuwa jikinshi yayi sanyi
"Miye faru antynmu?" Yatambayeta, kukan datake rikewa neh yayi nasarar kwace mata tin Hasana batasan miye antyn take mawa kuka bah itama tafara shikuwa zulumi yashiga , toh miye sukewa kuka shine abinda ya raya a zuciyarshi ganin bashida amsa yasashi fara basu baki , shiru sukayi sannan tafara bashi labarin abubuwan dayasame su amman bata fada mishi sunsan wanda yayi aikin bah dakuma nakasa rayuwar Nadhiran da akayi bah, hawaye ne kawai baiyi nasarar sauko mishi bah amma maganan sun tabashi ga idonshi yayi jawur itakuma Hasana tagama jikewa da hawaye cos kuka sosai takeyi , antyn ne tajawota tarungume tah hade dah shafa mata baya , dakyar yadaure yace
"Toh kidan bani numbern ta"
"No kabari gobe zatazo inyaso tabaka numbern dakanta"
"Ok Allah yakaimu"
"Ameen" tace , saidasafe yamata sannan yafita, yana fita yaga sadiq ajikin motansu a hankali yashiga seat din mai zaman banza batareda yacewa Sadiq din uffan bah , shima Sadiq din shiga yayi ga mamakin shj saiyaga abokinshi nakuka , daman kuma tindazu daurewa yakeyi acikin gidan
"Miye faru dude" Sadiq yatambayeshi, fadamishi yayi sanan yakarasa da Allah yaisa, shima Sadiq din hawaye yaji a cheeks dinshi
"Gaskiya mutane basuda imani kuma wlhy sai Allah yasaka musu" Sadiq yafada
"Ameen" shime shine abinda Amin yafada daganan kuma suka tafi , gabadaya duk guzarinshi yatafi ahaka ya kwana a ranar.
Abangaren su Anty kuwa.......
Don't forget to vote
*💋💋wurarh💋💋*
YOU ARE READING
ABAR SO
Random"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya w...