42

2K 121 23
                                    

💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝

*WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU*

WATTPAD: MHIZZPHYDO

*Book 🅱️Page 13*

Magana dadynsu ya mishi a kunne wanda ni ban ji shi na sam!  Murmushi naga ya sake yana shafa kansa Kafin ya ce

"Thank You so much! Wallahi na ji dadin wannan batun! "

Kafadar sa Dadynsu ya tab'a ya ce"oya je da sauri kar lokaci ya kure! "

Mikewa ya yi da sauri tare da ficewa yana Adduan Allah yasa ya iya shawo kanta har ta yarda....

"Ni babu abinda zan ji!"ta fad'a cikin shesheka, zama ya yi tare da rik'e kansa da hannayen sa a hankali ya ce

"Ya za'ayi na nuna miki ina son ki! "

Dariyan irin ka raina mun wayo ta yi, cikin takaici ta ce"Karma kasoma mun dadin baki saboda Wallahi ni din ba yar yau bace! "

"Haba! Wallahi inasonki! Ina sonki sosai!! Ya ma za'ayi nace bana son ki! Ke ce fa na fara kasancewa daita! Ko kin manta ke ce kika b'are ni nima na b'are ki! Allah da bana sonki da tin lokacin da aka ce ke aka zab'a mun to wallahi dana bi matan banza!  Please ki yarda dani wallahi ina son ki sosai! "

"Toh miyesa baka proving cewan kana sona! Baka tab'a behaving kaman wanda yake sona ba!"ta fad'a cikin d'acin rai saboda abin ba karamin damun ta yake yi ba

"Don't worry!  InshaAllah daga yau zan chanxa! "Ya fad'a cikin lallashi!

Kallon irin are you sure dinnan ta mishi, a hankali ya d'aga kan sa tare da sumbatar kumatun ta, tab'e baki ta yi tare da wucewa abin ta

Wani ajiyar zuciya ya sauk'e ganin bai wani sha wuyar shawo kan ta ba!...

"We're going for dinner tonight by 8:00 get ready! "Shine abin da ke yawo a saman screen din ta, wani iri ta ji dukda abin ya ma ta banbarakwai

Cikin jin dadi ta hau shiryawa, kwalliya ta chanchara kaman wacce zata je gasa,  tana gamawa call din sa na shigowa, sanda ta ja aji tukunna ta d'auka

"Hey dear ina jiran ki a mota! "Shine abinda ya fad'a tare da katse Kiran, wayar ta bi da kallo tana jin farin ciki na ratsa ta

Clutch din ta tad'auka sannan ta fice, yana hango ta yayi flashing wutan motan da yake ciki, a hankali ta taka wajen cikin sauri ya fito ya bud'e ma ta kofan motan ta shiga sannan anima ya zaga tare da tayar da motan suka fice.

A hankali ta fito daga bayan bishiyan da ta ke kallon su, tsayawa ta yi tare da hard'e hannayen ta a kirjin ta, tsaki ta ja wannan ta juya b'angaren su....

A cikin kwana biyun nan sosai Kursum ta ga gata a wajen Amin, sai yanzu ta ke jin ta a asalin mai aure,

Shima Amin abin ya mai dadi sosai saboda wata rana manta da babynsu ya ke in fact baya tashi tuno ta sai sun had'u a hanya

Zaune suke a kan kujera suna kallo ga popcorn a gaban su suna ci, gyaran muryan da Amin ya yi ne yasa Kursum miyar da hankalin ta kan sa

"My dear! "Kallon sa kawai ta yi ba tare  da tayi magana ba, hannun ta ya hau murzawa chan ya ce

"Zamu yi magana ta fahimta ne da ke kuma bana son ki fassara ta wani wajen daban! "

Gyada kai ta yi cikin sanyin jiki"ban tab'a jin zan iya sonki sosai kaman yanda na ke sonki yanzu ba! Gabadaya kwanan nan ji nake kaman ba ni ba saboda irin kulawan da nake samu daga gare ki! Ji na yi ma bana bukatan Karin aure saboda daman saboda bukata zan yi auren! Please dear karki chanza daga yanda muke a yanzu! "

Shafa fuskan sa ta yi cikin shauk'i, a hankali kaman ba ita ce wannan Kursum wacce bata san abu kaxa ne ba'a fad'i ba  ta ce"haba love! InshaAllah bazan chanza ba!"

Murmushin jin dadi ya yi chan yanayin fuskar sa ya sauya zuwa ta damuwa, cikin kulawa ta ce" Miye faru!? "

"Tunanin babynmu na ke yi da kuma babanta! "Annurin fuskar Kursum ne ta d'auke, chan ta had'e rai tana jifan sa da kallon karma ka fara, hannun ta da ta cire a nasa ya sake kamowa yana cigaba da fad'in

"Wallahi tausayi suke bani! Taimakon su zanyi kuma kin ga yarinyan ba ta da isheshiyar lafiya! Asalima duk abin da aka ce tayi zata dinga yi kinga kin samu mai tayi ki aiki! "

Ganin yanda take kallon sa kaman zata rufe sa da duka yasa shi had'iye wani yawu mai d'aci, lips din sa da suka gama bushewa ya lashe,

Kaman zaiyi kuka ya ce"Dear please alfarma kawai zaki mun saboda babanta! Tana warkewa zan sake ta! "

"Are you sure Zaka sake ta in ta warke? "Ta tambaye sa ganin yanda ya wani marairace ma ta, gyada kai kawai ya yi yana jin farin ciki na ratsa shi

"Ba damuwa Allah ya kaimu lokacin amma ka sani yar aiki zaka kawomin ba kishiya ba! "

"Zaki san yar aiki! "Shine abinda yake fad'a a zuciyarsa, a fili kuma dariya ya yi ya ce"as you wish dear! "...

A hankali ta juya saboda daman shiga zata yi taji suna magana, suna ganin ta suka sakar ma ta dariya itama dariyan ta musu tare da shiga cikin mota

"Ina yake!? "Shine abin da suke tambayan ta amma ko cikan ku ba ta ce ba, ganin bata amsa musu ba yasa Alhaji kiransa a waya, chan sai ga shi ya fito kuma daman Hajiya bata nan ta tafi Dubai had'o kayan lefe

"Ai tin d'azu muka aiko babynmu sai kuma muka ga ta dawo ita kad'ai! "Gabansa ne ya yi mugun bugawa dalilin jin abinda dadynsu ya fad'a

"Karmu b'ata lokaci nan da hour daya jirgi zai tashi kuma kusan tafiyan minti talatin ne a gabanmu! "Alhaji ya fad'a yana shiga cikin mota

Suma cikin motan suka shiga kasancewan motan sieana ne, tare da driver Amin ya zauna sannan aka ja su....

"Gaskiya kayi kokari sosai Inspector! Kuma gaskiya kwakwalwar ka na ja sosai! Amma ka sani kullum sawa nake a raina babu wanda zaiyi beating intelligence dina shiyasa kaga na maka haka saboda mugun shishigin da kake da shi! Alhmdllh ko mai yazo karshe tinda yanzu haka Muna kokarin shiga cikin jirgi kuma ni da dawowa... Hhhhhhh ba yanzu ba maybe ma bazan sake dawowa ba kuma kasan you have no right da zaka zo har inda na ke kayi arresting dina saboda kasan sarkin wani guri bawan wani waje ne!....  You really impressed me saboda kasan aikin ka kuma samun irin mu wahala garai! Ina farin cikin sanar da kai ni _Nadhira_ ba ni ce na jawo komai ba! Asalima ramakon gayya nayi saboda gaskiya kaman yanda ka tab'a jin abinda Antymu ta fad'a all I know is do me I do you!... Oops am sorry for playing with your intelligence! Bye _Nadhira!_"


_Hey 👋 fans! Show me some love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!.

_Vote, Comment & Share_

ABAR SOWhere stories live. Discover now