ABAR SO 24

1.2K 73 2
                                    

💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝

*WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU*

WATTPAD: MHIZZPHYDO
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟

               🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

*Dedicated to*
    *Hasynah*

*Page 93-94*

*Alhmdllh Hasynah tayi waya,toh Allah yasa ki mora kuma ki kashe lfy, namiki murna besty wannan page din naki ne kedai..."*

"Ok sannu da zuwa,bari yaran nan suzo su nuna miki dakin da zaki zauna"

"Toh mumy" nan mumy ta Kira Maimuna sabuwar yar aikin ta wanda tayi bayan tafiyan Hasana. Nan tafada mata akan tanuna mata dakin da ta gyara dazu..

"Muje" Maimuna ta fada, batareda Nadhira tayi magana bah tabi bayanta...

Hadadiyar daki aka nuna mata amma baikai dakinta na asalin gidansu bah, kasan mattress tadaga sannan tacire ledar da aka bata ta ajiye likewise Condom dinda tasiya chemist,ta ajiyewa tagyara wajen yayi smooth kaman ba'a sa komai bah ,kai tsaye wajen sif din dakin tanufa ahankali take jera kayanta aciki wanda duk cikin kayayyakin babu atamfa ko daya ,tana gamawa tazare towel dinta sannan tashiga toilet da nufin yin wanka.

Daidai ta fito daga wanka Maimuna tayi sallama sannan tashigo sannan tace" wai inji mumy kizo kuyi dinner kuma Alhaji yadawo"

"Ohk kice sallah zanyi sufara ci ,in na idar Zan fito"

"Toh" tafada tana hararan bayan Nadhira cos tinda taganta taji Nadhira bata mara bah

A Palour tasamesu sannan tafada musu aiken Nadhira din. Daidai kowa yazauna a dinning din Nadhira ta fito, comfy sleeping dress ne ajikinta kasancewan ana sanyi agari ga wani shegiyar kamshin dake tashi ajikinta. Kura mata ido sukayi suna kallon ta,cikin tsarguwa da irin kallon da Nadhira ke jefan shi dashi yasashi tashi yanufe ta

"Babynmu ce tagirma haka, lallai kice sauran kawai muji anzo tambayar aurenki" yafada tareda rungumeta ajikinshi, murmushin karfin Hali ta daura a saman fuskarta, rabe runguman tayi  tareda shagwabe fuska da fadin

"Haba big dady wani irin za'a zo tambayar aurena bayan ga wa'incan  hajiyoyi azaune , su ba'a yi musu aure bah Sai ni??"

"Ai su karatu sukeyi shiyasa" yafada hade da Jan hannunta zuwa dinning table,azuciyarta cewa take

"Wato nine ban karatu soboda banda gata, dan iskan mutum harda goga mun kirji da wayo,wlhy da badan ubanka da ubana daya bane dana auna mai zagi.." zaunar daita akan kujeran dayayi ne yasata dawowa daga tunanin data fada

"Sannunku" tafada batareda ta kalle su Fatiman bah

"Yauwa" suka amsa cikin shan kamshi,cikeda nutsuwa suke cin abinci har suka gama, suna gamawa Maimuna tazo kwashe plates,da gangan ta fadar mata da cup din juice ajikinta

"Wayyo momma!!?"Nadhira tafada da karfi Sai asannan hankalin kowa yadawo kansu dasauri Maimuna take bada hakuri cos bata zaci zata chanchara ihu bah, kallon ta  Nadhira takeyi sai alokacin talura ashe da gangan ne cos inba da gangan bah ai tin kafin tayi magana yakamata ta bada hakuri amma saita share

"Wlhy Sai na rama" tafada azuciyar ta

"Miye kike kallo har Kika zuba mata abu baki sani bah" big dady yafada cikin ihu irin alamun ranshi yabacin nan

"It's okay big dady,bada sanninta bane" Nadhira tafada hade da tashi daga kujeran

"I need to use the wash room" yafada hade da barin wajen, dukda tabar wajen big dady bai daina surfa ruwan masifa bah,mumy kam hakuri tadinga bashi while su Fatima sunyi kaman ba'a wajen suke ba.

Maimuna nashigewa kitchen tafara tunanin waye yarinyar da har Alhaji zai dinga mata masifa haka ahankali tafurta"zamu hadu da kaine "(nace towww...)

Kai tsaye toilet tanufa tana mamakin halin Maimuna cos she she sees no reason dazata zuba mata abu ajiki itada yaune kawai  zuwanta gidan,dazuma da ta harareta tagani ta mirror,tsaki taja hade da fadin " zakiyi bayani "...

Sanda tasake wanka sannan tafito a palour tasame su ga tea cup agaban big dady,ahankali takai idonta kan agogo taga exact time din Hasana tafada mata ne acikin zuciyarta tace

"Aikin ki yayi kyau Hasynah.." Big Dady neh yakatse ta da fadin

"Karaso mana Babynmu" cikin sanyin jiki taiso wajen su as usual wannan munafikin murmushin na face dinta

"Ahado miki tea neh??"yatambaye ta cikin kullawa

"Munafiki kawai"tafada azuciyar ta while azahiri tace

"A hadomin kuma bayan nasan hanyan kitchen,karka damu daga gobe nizan na hada mana tea din cos na tabbata Zan fita iyawa"

"Ai Dole kifita iyawa ko kin manta da Mommanku ba indiya ce, kuma sune dagin shayi"mumy tafada, dariya sukasa gabadayan su

"Toh indai hakane Babynmu ce zatana mana tea kullum" big dady yafada

"Kai naji dadin wannan contract din"tafada tareda sakin asalin murmushin daya nuna farincikin ta dahakan

"Natafi bacci,mukwana lafiya" tafada hade da barin wajen..

"Toh nima kasameni adaki cos natanadar maka da kayan dadi" mumy tafada tana shafa gefen fuskanshi kaman na karamin yaro(nace su love kenan...),

Shigarta da 30 minutes Maimuna tafito daga daki ta kitchen tanufa ai yana ganinta yabita, daidai tajuyo ta ganshi kawar da kanta tayi tareda turo baki...

Kishin ruwan daya dameta ne yasata fitowa daga dakinta ahankali gudun karta tashi masu bacci , abinda tagani ne yasata mannewa dagaru ahankali tafurta

"Dan Akuya kawai", matsawa tayi domin taga kaman magana sukeyi...

Tsaye yake shida Maimuna yawani rungumeta ita kuma Sai zillewa takeyi alaman bataso chan ta numfasa hade da fadin

"Ni kabarni,bayan kagama min masifa dazu zaka wani zo kana manne min ,baga yarinyar chan ba kaje ka sameta tinda naga dazu har runguman ta kayi"

"Haba Rafin dadi nah yazakice min haka, baby fah yar kanina ne, kuma kema kinsan bazan cuceki bah  kuma inason nabaki wani assignment"yafada hade da shafo boobs dinta,itakuwa har wani lumshe ido takeyi alamun nan ne weak point dinta ahankali tace

"Fadi assignment din naji"

"Yauwa Rafin dadi nah daman so nake ki samin Id...

*Comment,*
*Vote&*
*Share*

*💋💋 wurarh💋💋*






ABAR SOWhere stories live. Discover now