💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝*WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
WATTPAD: MHIZZPHYDO
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*Book 🅱️Page 2*
Maganar ta sukaji tace" bangane miyesa nake kuka bah?? Kana nufin wannan ba abin kuka bane awajen ka?babana yana chan kwance babu lafiya and you said miyesa nake kuka?? So ridiculous"
Shafa keyarshi yayi cikin son waskewa yace" amma a bincike nah he is not your father"
Jim tayi tareda kallon inda su Maryam suke ganin suna sunkuyar dakai yasa ta sanin su suka fada mai
"Amma uba yake awajena koh tinda shi wan ubana na neh" tafada cikin zafi cos Inspector yana son shiga abinda ba'a kasa dashi bah
Gyada kanshi yayi tareda duban ta for some seconds sannan ya dage kai
"Toh hajiya in bazaki damu bah pls kuzo station za'a muku wasu yen tambayoyi gameda accident din daya faru" yana gama fadin hakan yayi gaba abinshi
Da ido taraka shi har ya fice kafin ta dauke idonta sannan ta lumshe kaman mai bacci tareda lulawa duniyar tunani
Ganin tana bacci yasa suka bar Maryam zalla while su suka tafi dubo Maimuna...
Kiransu akayi akan za'a shiga da big dady theatre soboda doctorn dazaiyi aikin ya iso
Rankayawa sukayi zuwa kofar theatre room tareda Nadhira da ta dage ai taji sauki
Sauri yakeyi ya je ya shige theatre room din soboda baison su dade inda Inspector Nasir na daga gefenshi
Dago idon da zaiyi yayi daidai da lokacin da Nadhira take cewa wani doctor" pls doctor kuyi iya bakin kokarin ku ganin komai ya dawo daidai cos a halin yanzu dashi kawai muka dogara"
Harde hannayenta tayi alaman roko ga hawayen gulma sunfara sintiri afuskarta tace"in wani abu mara kyau yasame shi am very sure ciwon zuciya ce zata yi ajalina"
Rungumeta mumy tayi cikeda tausayin ta ganin yanda tayi magana da dacin murya
Kowa awajen mah saida tasa tausayin ta acikin zuciyan su ciki kuwa harda Inspector Nasir wanda iyanxu yafara nadaman zargin ta da yafara da farko
Amin kam takawa yayi hankali zuwa garesu tareda zare ta daga jikin mumy ya rungumeta ajikinshi
Jin kamshin Amin yasa tayi tsit tareda kokarin cire jikinta anashi
Tureshi tayi sannan ta saita mai jajayen Amine eyes dinta, wani irin yarr yaji tun daga saman shi har kasa
"Stop crying sunshine" yafada cikin sanyi
Hararan shi tayi tareda ficewa daga wajen da suke, girgiza kanshi yayi tareda shigewa cikin theatre room din...
Tsayawa tayi cakk dalilin hango yanda idanuwanta suka yi Jah tareda kankancewa ajikin glass din wani mota
Tsaki taja ta lumshe ido tace"kai pretence is not easy, in fact nothing is easy"
Bude idonta tayi tarr tareda fara waige waige kozata ga shago,tinawa datayi akwai shaguna awajen asibiti yasata fara tafiya
Batayi nisa bah taji an kwala mata kira, runtsa idonta tayi tana maijin haushi mai muryan cos tasan Inspector neh
Bude idonta yayi daidai da isowar shi gabanta
Kura mata ido yayi yace"Ina zuwa?"
Hadiye wani yawu tayi tace"need to be alone"
Gyada kanshi yayi cikeda gamsuwa cos yasan tana bukatan hakan yace"toh karki dade"
Rolling idonta tayi kurum tareda yin gaba tana mai addua karya sake tambayan ta wani abun
Cikin sa'a kuwa bai tambayeta komai bah,straight wajen masu kayan Miya tanufa naira dari ta ciro daga aljihun
"Abani albasa dankarami"
Albasa kanana guda 10 mai kayan miya ya zuba mata a leda sannan yabata
Karban ledan tayi tareda cire guda biyu sannan ta miyar mishi da sauran dake cikin ledan
"Biyu kawai ya isheni" tafada tareda yin gaba abinta
Turus taja ta tsaya tareda boye alabasan gudun karta hadu da wani a hanya amma cikin rashin sa'a har Inspector Nasir ya gani(nace kai Inspector kafara shiga gonan da ba naka bah fah, ba ruwan mu in Nadhira tasa karasa aikin ka😏)
Kura mata ido yayi harta karasa cos itakam ma batasan ya ganta bah
"Miye kika siyo mana neh??"
Afirgice tadago kanta dalilin jin muryan shi, waske wa tayi ta ciro albasa guda daya daga inda ta boye sannan tattaro jarumtar ta tace...
(Nace ko miye kuma zatayi da Albasa🤔??)
*Ga goron sallahn ku fans Ina mana barka da Sallah Allah ya maimaita mana*
*Vote,comment&share*
*Mhizzphydo*
YOU ARE READING
ABAR SO
Random"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya w...