ABAR SO 16

1.3K 81 0
                                    

💝💝💝💝💝💝  
                       *ABAR SO*
                                    💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN by: NAFISAT  MA'ARUF  SHEHU*
                      *💋💋wurarh💋💋*

*Wattpad:Nafisatma'arufshehu*

🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟

               🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

Page 77-78

Shafa kanshi yayi saiyace

"Hada min kayana gobe xan tafi "wani irin dadi ne yaziyarce ta amma bata wani nuna bah kawai saitace

"Inace bada kurma nake magana bah tinda naga magana nayi amma amsa bazaka bani bah tsantsan rashin mutunci irin naka"

"Toh miye kikeson nace bayan kinsan maganarki bashida amsa"yafada mata

"Kam bala'i lallai kacika tantirin mara mutunci,kana magana kaman wani dan akuya ,harni zanmaka  magana kace bashida amsa ,Wato irin radio mai jini dinnan"tana magana tana huci ,sarai yagane rigima takeso amma shikam da hankalin shi  bazaiyi fada da ita bah acikin gidan iyayenshi mAh for that matter,tashi yayi bayan yayi logging off din laptop dinshi,toilet yashiga ya watsa ruwa itakuma tagama cika yayi Pam kiris yarage tafashe,fitowa yayi dagashi Sai dan towel cos jiyake idan bai kusanceta  bah akwai matsala gashi Kuma baikuma San randa zasu sake haduwa bah,touching nata yayi tabaya aikuma afusace tajuyo tafara magana a zazzafe

"Don't you dare touch me,daman zuwa nayi nafada maka cewan I will be leaving this place tomorrow,kuma gaskiya ban bukatan kazo gidan nan cos I don't want you to meet that witch"

"Kina nufin karnazo gaida iyayena har saikin dawo?is that what you want?"yatambaye tah cos so take ya lallabata ta amince mai su raya Sunnah,wato soyake yarage zafi

"Yes that's what I want"tafada tareda hada rai

"OK consider it done"yafada yana kokarin hada bakinsu

"Miye haka?"tafada tana kokarin tureshi daga jikinta

"Nothing,but please dear one round for farewell cos bansan yaushe zamu sake haduwa bah"yasake fada yana shinshina wuyar ta

"No gaskiya am not in mood,just let me be"tafada tana tashi daga stool din da tazauna tareda barin room din,fincikota yayi sannan ya wullata kan bed cikeda bukatuwa yake romancing dinta itakuwa Sai tureshi take yi kasancewan karfinsu badaya bane yasashi cin galaba akanta ...... Yafi 3hours akanta kafin yasauka daga kanta,as usual tariga shi tashi daga kan bed din,gashi fuskanta yasake kumbura SAKAMAKOn kukan da tasake sha ga eyes dinnan sun sake kankancewa,toilet yashiga tana cika tana batsewa,har tafito bata daina bah  harda kunkuni take yi yanxu

"Nifah kina cika min kunne inzakiyi magana kiyi"yafada hade da gyara kwanciyan shi

"Kadai San ba tsoronka nakeji bah"kawai saitafashe da kuka sannan tacigaba

"Allah yaisa min mugu kawai,rapist mara tsausayi ,son of a bitch"aguje tabar dakin soboda taga kamota yake Shirin yih,kuma sarai tasan yana samun nasarar kamota babu abinda zai hanashi  yin second round bah Kuma tasan na mugunta zaimata tinda tasan halin shi

"Dole ma nakara aure,kuma wannan yarinyar Zan aura ta koyamiki hankali" yafada cikeda bacin rai alamun zagin yashigeshi......

Washe gari....

ABAR SOWhere stories live. Discover now