💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝*WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
WATTPAD: MHIZZPHYDO
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST
'''DEDICATED TO'''
ALL THE GORGEOUS WRITERS FORUM*Book 🅱️Page 8*
Cikin sauri tayi kanta tana mai Zama akusa daita akasa,dadynsu ma karasowa yayi daidai wajenta tareda rufe jikin Nadhira da towel dinta dake yashe agefe daya.
Su inspector Nasir kuma duk suna waje soboda a halin da aka tsinci Nadhira bashida maraba da tsirara soboda pant dakuma bra neh kawai ajikinta kunga kuwa bai dace ace sun shiga bah,
"Jeki dauko kaya asamata!"Dadynsu yafadawa Antynsu dake kuka kaman ranta zai fita
Kankame kan Nadhira tayi akirjinta tana girgiza mishi kai alaman bazata tashi bah.
Fita yayi daga toilet din yaje ya bude wardrobe dinta yadauki kaya sannan yadawo yamika wa crying Anty tasamata.
Da taimakon inspector aka fitar da Nadhira daka yashe kaman matacciya!...
Ba'awani dau lokaci akanta bah likitocin suka fito inda suka nemi ganawa dasu Dady.
Da dady dakuma su inspector Nasir akaje ganin likita itakuma Antynsu tana dakin da aka kwantar da Nadhira...
Dawowa dakin sukayi inda Antynsu ta tambayeshi abinda Doctor yafada
Cikin sanyin murya Dadynsu yace"yace bakaramin bugawa tayi bah kuma da wuya inbatayi loosing memory dinta bah!"
Zaro idanuwa Antynsu tayi cikin tsananin tashin hankali tace"wayyo Allah nah...tafada tana yarfa hannunta tana mai kallon Nadhira dake kwance ko motsi batayi, cikin kuka Antynsu tacigaba da fadin" Idanuwanki neh kawai arufe amma hakikanin ga gaskiya nasan gabadaya hankalinki na nan wajen, DanAllah karki tashi da ciwon mantau! DanAllah ! soboda bazan iya juran ganin ki cikin wahala bah! Please babynmu ki tashi baccin ya isa hakan nan!" Takarasa tana fashewa da kuka
Yafitota Dadynsu yayi da hannushi kasancewan akan wheel chair yake shiyasa ta tsuguna hade da daura kanta akan cinyarshi inda shikuma yasoma aikin rarrashi yana jin son Matarshi da kuma kimarta nasake ninkuwa acikin Zuciyarshi ga kuma wani tausayinta dayake ji soboda yasan zata fi jin zafi in har Babynsu tayi Loosing memorynta!
Bakaramin suya zuciyar inspector Nasir yakeyi soboda yanda yaga tana narkewa ajikinshi(karku manta baisan Dadynsu yana raye bah tukunna)
Gyaran murya yayi yace"zantafi soboda inason asamu criminal din akan lokaci inba haka bah da sannu da sannu zai cigaba da cutar da jama'a soboda a yanda na lura bakaramin hadari bane wannan mutumin agaremu sakamakon illegal drugs din dayayi amfani dashi ko tsoron Allah babu!"
Gyada kai Dadynsu yayi tashi daya kuma yaji wannan karon baijin zai yafewa wanda yasake cutar da yarshi dakuma dan'uwanshi da iyalanshi don haka justice sai inda karfinshi yakare!
"DanAllah inspector inason kayi duk bakin kokarinka wajen ganin ankama wannan mugun mutumin inma kanaso zan iya baka kudi don kaji dadin aikinka"Dadynsu yafada in a serious tune
"Haba dai Alhaji ai wannan aikina neh, kabar mun komai in Allah ya yarda nan ba da dadewa bah zamu kama criminal din"
Inspector Nasir yafada cikin muryan kwantar da hankali, gyada kai kawai Dadynsu yayi sannan sukayi musabaha Kafin Inspector Nasir yafice!...
YOU ARE READING
ABAR SO
Random"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya w...