ABAR SO 11

1.3K 80 0
                                    

💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋WURARH 💋💋*

🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST

*PAGE 64-66*

Yana isowa yashaida wa Abbanshi,koh shiga baiyi bah Abbanshi yafito bayan sun gaisa neh suka shiga. Itakuma alokacin sallah takeyi Kuma tabawa kofa baya so shi baiga face nata bah

"Abbana Inaga haryanxu cocaine dinda aka bashi neh baigama sakinshi bah shiyasa yake wannan aman dayakeyi Amma naga yana improving sosai soboda naga harnaga Wani kiba yakeyi"yafada cikeda zolaya tareda murmusawa

"Ai my son,all thanks to Allah and this little amazing baby"Abba yafada yana nuna Nadhi dake hawaye akan sallaya,juyawa yayi yakalleta Amma Sam baiga face nata bah haryanxu.

"Abbana barinaje in dan huta cos inason naje Wani waje"yafada

"Ok son adawo lafiya ,Kuma Kaman naga Kursum dazu"yafada Kaman he's not too sure soboda jin reply dinshi" cike da mamaki yake fadin

"Kursum Kuma?,yaushe tabar Abuja cos naxata tana bathroom danaje mata sallama Kuma nayi magana bata amsa bah cos mun Dansamu misunderstanding da ita"

"Ok jeka kawai son"Abba yafada hade dah patting bayanshi. Shima fita yayi, dasauri Nadhira tacire khimar dinta sannan tazagaya wajenshi

"Dadynmu daman cocaine neh yake saka wannan haukan dakakeyi wato drugging dinka big dady yakeyi wlhy dik abinda ka shuka saika girba"

Daukar phone nata tayi hade dah kiran antynsu tana daga wa tamata bayanin komai antyn mah kuka tasaka daganan sukayi sallama.

Abba kuwa yanashiga tacewa mumy hala karya Kursum keyi Amma Sam mumy taki yarda,afusace tayi down stairs ta aika akira mata Amin ,shikuma daidai yafito yagama magana da abokin shi akan zasu fita kenan akace Hajiya na nemanshi sanda yaji Wani iri dayaji kiran mumynshi, numfasa wa yayi sannan yace afada mata yana zuwa .

Fita yayi yana tafiyan shi cikin kasaita har ya iso kofar main parlour din sannan yayi sallama,gaida mumy yayi cikeda ladabi amma ko arzikin amsawa baisamu bah tin anan yasan something is wrong atake kuwa jikinshi yayi Sanyi, saukowa takeyi cikeda yauki Sanye take da crazy Jean trouser da armless top gakuma exotic acikin glass cup tana kurba cikeda yanga

"Mumy kinga yana hararata koh"tafada alhalin itake aika mai da sakon harara

"Kibarshi da ni daughter zanyi maganin shine ai"tafada wa Kursum sannan tajuya wajen shi kafin tacigaba da fadin

"Wato ban isa dakai bako ,koh Dan kaga Kursum nasonka yasa kake walakanta tah,in the first place why did yhu use to have sex with her while you know that you don't want her to conceive, saikana drugging din yarinya wlhy in Wani abu yasami mahaifan ta ko ya lalace sanadiyar ka wlhy tsinemaka zanyi kabi ya'yan kaji, harda Wani cewan xaka auri ABAR SO tunda ita ABAR KI ce koh?,toh saimuga ni maganar kishiya Kuma na sokeshi"tunda tafara magana yake kallonta a arikice amma abinda tafada last tafi daga mai hankali

"Wlhy mai hana ni auren ABAR SO saiya shirya "maganar mumy neh yakatse shi daga zancen zucin dayakeyi

"Secondly kabar min yarinya tayi career dinta ,haka kawai saikace Wani illiterate xaka hana yarinya abinda takeso and don't forget that she has the right to live to her Dreams,kagane koh?"

"Eh mumy "ya amsa

"Tashi kaje ,ke kuma ki shirya kayanki inkin shirya saiki tafi Allah yatsare hanya,Al-amin!!!"mumy takirashi

"Na'am mumy"

"Least I forget ,yaushe kazamo zombie bansani bah kawani mayarmin da yarinya punching bag ,kaji tsoron Allah fah Kuma inka Kara wlhy I will disown you "arikice yake kallonta muryan shi har dancing yakeyi yana fadin

"Natuba mumyna baxan Kara bah pls don't disown me ,Kursum kiyafemin "yafada tareda miyarda dubanshi zuwaga kursum din ,ita kuwa Wani Sanyi neh yaziyarce heart nata ,cikeda kissa take fadin

"Haba love don't disgrace me mana wlhy nikam awajena komai ya wuce saidai akiyaye nagaba, Allah yabarmu tare "sosai mumy taji dadin maganar Kursum kafin tamike tabarsu tare , itama mikewa tayi da niyarbin bayan mumy ,fincikota yayi hade dah mannata ajikinshi sosai harsanda tayi Kara

"Abinda kikayi yadace kenan Kursum,kin hadani da mahaifiya ta kinji Dadi ki dai dinga min tsoron Allah "

"Toh ni Ina ruwana yanxu dai mission dinna accomplished tunda kaji ance natafi Kuma innatafi zankai like 3months kafin na dawo ,Kai doctor neKuma Kasan maganin daya kamata kayi prescribing wa kanka wanda zai rage maka sha'awar ka"tafada tana kama penis nashi ,Wani iri yafaraji itakuma ganin ka kunnoshi yasata matsawa daga jikinshi zatayi sama kenan ya chapkota bata yi wata wata bah ta turashi kan sofa

"Yanxu kam saidai ka mutu kokuma kaje ka samu nutsuwa da uwarka"maganar neh yadoke kunnenshi yakuma sa Abba tsayawa cak daga shigowa

"Nace go and have sex with your mom ko bakajina neh kawani zauna Kaman jaki"

"Ke!!!" Yafada cikeda bacin rai ga jiyoyin kanshi duk Sun firfito Kuma idonnan yayi jawur ,atake tsoro yashige tah

"My son"sukaji anfada daga baya Kursum najin haka ta haura sama dagudu, patting dinshi Abban yayi as usual sannan yazaunarda shi

"Kaga lamarin rayuwar aure sai da hakuri"magana xaiyi Abba yakatse shi dacewan

"Komadai miye tamaka hakuri zaka cigaba dayi cos inkaji nawani zakasan naka ba komai bane,Kuma in bazaka damu bah zanso kaje boysquaters ka kalle yarinyar wajen in tayi maka Ina iya xuwa nema maka aurenta soboda ni nayarda da tarbiyanta"Wani iri yadinga ji ka fin yace

"Toh Abbana Nagode"

"Badamuwa Allah yayi maka Albarka"

"AMEEN Abbana"tashi yayi yafita zuwa side nashi Kuma alokacin Abokin shi Sadiq ya iso

"Dude yana ganka haka what's wrong with you?"yafada looking straight into his eyes

It seems sai dare zamu fita cos am not in good mood right away and my heart is burning " yafada mishi instead of giving him the answer to his question

Ruwa Sadiq ya tsiyayo cikin glass cup sannan yace

"Drink cold water dude it may relieve your burning heart" baimusa bah yasa hannu yakarba cos yasan he needs it ,sanda yashanye ya ajiye cup din sannan ya rage outfit din bodynshi ,kwantawa yayi tareda lumshe sexy black weak eyes nashi,ganin hakan da Sadiq yayi yasashi daukan phone tareda Dialling Wani num Amma har yakatse ba'a dauka bah tsaki yayi sannan yace

"Ko kinki ko kinso ketawace ni kadai"yafada tareda ficewa daga room din........

Yana idar da sallahn magrib yacewa Sadiq da sutafi amma bari Sudan fara ganin patient dinshi ........maganar sawce yasa Nadhira........

Don't forget to vote

*💋💋wurarh 💋💋*

ABAR SOWhere stories live. Discover now