🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........✍🏻
🌐 *ZÃN RAYU DA KAI*
Story_*oum zahra*
*Written$edit__pheeymarrh*
*MRS NOOUR*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me *@pheeymarrh*بسم الله الرحمن الرحيم
2⃣5⃣➕2⃣6⃣
Kamar yadda suka tsara hakance ta faru tsarinsu ya tafi dai dai Was he gari tun kafin daddy ya karya Amjad ya sameshi maganar kara aure,,
Baiyi mamaki ba tunda tun a jiyan Aj ya samu mahaifinshi kuma abokin daddyn ya Sanar masa bukatarsu akan ya tausa daddyn Amjad din saboda iyayen yarinyar sun takura bayason ta tafi madina karatu batareda miji ba,,
Wanda hakan ya sanyasu samin matsala a wurin show dinsa har ta mareshi,,Kallonsa yayi da kyau kafin yace shikenan Allah ya shige gaba amma banajin zaayi wannan aure a sati biyu dolene nayi kyakkyawan bincike a kan iyayen ta da ita kanta,,
Godiya yayi masa cike da jin dadi yasan bazaa samu matsala ba indai gameda kyawun hali ne na zahra da iyayen ta shikansa don baya sonta ne dayai farin ciki sosai da samun mata kamarta,,
Shikenan babu komai zuwa goben zaaje in Allah ya kaimu,,
Sallamar ammyn ta katse daddyn ta shigo hannun ta dauke da tray din coffee data hado musu,,
Mai ake kullawa ne da da mahaifin har anyi an shirya ta fada cikin sakin fuskar tana yar dariya,,
A toh gwara da kika iso dukda nasan bakin Ku daya kin rigani ji gashinan ni ban hada mata biyu ba sai shi da wadannan kananan shekarun nashi,,
Ajiye kayan tayi tace aa kunfi kusa dai banda abunka taya zai kara aure a ina ma yasamu matar da har ake zancen aure,,
Atoh kuma kya fada dai in hana yaje ya tattaro min jamaa tunda sun gama shirya yadda zasuyi an rufeni da manyan idanu babu yadda zanyi,,
Zama tayi kusa da daddyn tana kallon Amjad din idanunta cikeda tamabaya ,amma kuma saita share ta dauki mug din ta mika ma daddyn suka cigaba da hirar tamkar tasan da zancen,,
Bai jima ba ya mike ya fice zuwa parts dinsu,,
Kamar yadda suka shirya sunyi zaman cikin girma da dattako inda mahaifin Amjad din da baban Aj da wani Alhaji labaran abokinsu,sun mika kudin gaisuwa dubu Dari biyar Sam kawo shamsu kin karba yayi yace sai kasa da dubu dari da kyar ya amshi dubu Dari a ciki aka yanke musu sadaki dubu hamsin baba na Lagos batareda ya tuntubi shawarar su ,,
Nan take suka bayar da kudin sadakin aka wuce wurin sunji dadin yadda iyayen na zahra su ka kasance masu dattako da mutunci inda aka bar magana akan zasu tuntubesu nan da kwana biyu,,sukayi godiya sosai suka tafi,,
Sosai kawo shamsu yayi ma baban Lagos fada akan azarbabin yanke sadaki batareda an baiwa baban zahra dama ba ko tuntubar saba,,
Ayi hakuri Yaya amma baka gani irin wannan damar babu amfanin a tsaya Jan wani lokaci tunda ga kudi sunzo dashi meye amfanin su koma dashi tunda ka zubarwa da ya kima Yaya kudin gaisuw fa ba addini bane wannan kudin daka bari an amshesu daba a sami na siyan gado ba,,
Irin wadannan manyan mutanen inbaku amsa ba damai zamu yi wa yarmu harta fita kunya ne inzamu kaita,,baban Lagos din ya fada cikin kwantar da murya domin har ga Allah ya jici yatsa da wannan rashin kudi,,
YOU ARE READING
ZAN RAYU DA KAI
RomanceLabari akan tsantsar soyayya ga Wanda baisan tanayi ba saima niyyar mummuna daya kudira akan ta ,amma hakuri da ladabi hade da karfin soyayya datake masa tun tana karama ya juyar da akalar kudiransa mummuna zuwa ga na alkhairi