Zan Rayu Da Kai

1K 56 0
                                    

🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
   🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com

                          
loadιng...........✍🏻

                 
        🌐 *ZÃN RAYU DA KAI*
                      

Story_*oum zahra*
*Written$edit__pheeymarrh*
      *MRS NOOUR*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me *@pheeymarrh*

بسم الله الرحمن الرحيم

5⃣3⃣➕5⃣4⃣

Zaune yake kan resting chair dake cikin bedroom din shi yana aiki cikin laptop dinsa ya jiyo sautin kukan nata tun kafin ta bude kofar bai ɗago ba harta shigo ciki kafin ya ɗago yana dubanta duba irin na maiyafaru,,

Saida ta zauna gefensa ta ɗaura kanta bisa ƙafarɗarshi tana cigaba da kuka kusan mintuna uku batareda tace komai ba sai kuka yayinda shima hannunshi ya daura bisa kafaɗarta ta baya yana bubbuga bayan a hankali,,

ganin batada niyyar dainawa yasanyashi ɗago fuskarta yana kallon cikin idanunta a hankali ya buɗi baki yace"maiya farune haka my preety yanzu kika barnan lafiya"

Saida taja ajiyar zucoya kafin tace"wai yanzu baby wane matsayi kabaiwa yarinyar nanne wanda take ganin takai ga marsayin ta taka kowa wai yau ni Zahra take nunawa halin su na matsiyata kamar ni ta dubeni ta zage ni da i ya ye na "ta ƙarashe maganar cikin rarrabawa tana rushewa da kuka da karfi,,

Ya salam y furta a zuciyarshi cikin kunci zuciya lallai yarinyar nan tana nema zamar min ciwon ido wace irin yarinya ce ita maitake nufi akansa ne da farincikin sa akoyaushe tana kokarin ganin kunci da baƙanta mata amma ko sauɗaya hakan ta kasa samuwa saidai bacin ran datake haddasa masa akoyaushe inyana ganinta,,
  Da kyar ya iya lallaɓa Nasreen akan tafiyar nan amma tana neman nema mishi wata masifar,,

Hannu ya sanya ya share mata hawayen dake zuba  tamkar an bude pampo ya kama hannunta ya miƙar da ita tsaye ya nufi ƙasan yana jaye da hannunta,,

Chan kuwa Zahra ta kasa samun nutsuwar zuciya na abunda tayin a kotaushe burinfa shine samun wani matsayi mai girma a zuciyar Amjad koda kuwa baisota ba amma kuma matsawar tana saɓa umarnin sa to tabbas zata kare ratuwar ta a matsayin daya barta ganin batada wata mafita ya sanyata danne zuciyarta akan ta wanke ɗin domin soyayya da darajar mijinta,,

Mikewa tsaye tayi ta fice daga ɗakin donta kwaso kayan kusan karo suka kusayi dashi wanda ya sanyata yin baya tamkar zata faɗi ta samu ta riƙe kanta daƙyar,,
kallo ɗaya tayi masa taji zuciyarta ta bada wani sauti wanda ya sanyata yin ƙasa da kanta batareda ta iya yi masa koda sannu neba,,

Wani irin baci raine yake taso masa idan yana kallon Zahra tabbas da yana duka da vabu abunda zai sanyashi kilarta yau a gidan nan murya a matukar kausassahe yace"a iya tunanin na gargaɗi ne mai tsauri nayi akan aikin cikin gidan nan van ɗauke komai ba ban cire komai ba kuma har you have de right da zaki kalli idanun pretty ki zageta?
  Wannan ce taki kalar tarbiyyar ki gayamin ina rarbiyyar taki take dakike ikirarinta da har zan bada umarni ki tsallake answer me""ya ƙarashe maganar cikin daga murya wacce saida Nasreen din ta furgita yayinda Farinciki ya cika zuciyarta fhall,,

Ko gezau abunda yayin mai diga kwayar tsoro a idnun Zahra ba saboda tsananin kishinsa da yadda yake nuna tsananin soyayya da kula ga Nasreen wanda ambaton pretty din dayake yi jitake tamkar garwashin ƙasan wuta yake watsowa cikin zuciyarta a dake ta ɗago idanunta waɗanda suka soma tara hawaye har suna fidda ƙyalli kusan seconds biyu kafin ta buɗi baki tace"tarbiya itace ranar haɗuwar mu dakai rashin tarbiyyar itace rananr haɗuwar mu da kai tabbas abunda nayimaka ya ishi mai tarbiyya yin sanyi da saduda da miƙa wuya ga tuba ba ɗaukar fansa ba bana nadamar abunda nayin Amjad,banayi banayi banayi bakuma zan taɓayi koda sau ɗaya ,,

ZAN RAYU DA KAIWhere stories live. Discover now