🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........✍🏻
🌐 *ZÃN RAYU DA KAI*
Story_*oum zahra*
*Written$edit__pheeymarrh*
*MRS NOOUR*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me *@pheeymarrh*بسم الله الرحمن الرحيم
*_Ina masoya ZAHRA A.A(DIDEEYLOV)marubuciyar littafin(ƳAR ALMAJIRA,GIDA BIYU,AMIRULMUMMININ DA SAURANSU)ku matso kusa ku domin samun tsantsar illimi da wa'azantarwa tareda vaiwar fasaha cikin faɗarkarwar ta a sabon novel ɗinta maisuna ~💞RAYUWAR ZAMANI~💞karku bari abaku labari_*
*~Dedicated 2u our dear ZAHRA A.A DIDEEY LOV😘,Allah ya ƙara haɗe kanmu HIKIMAH WRITER'S ASSOCIATION~*🤲🏻
8⃣1⃣➕8⃣2⃣
A harzuƙe Nasreen tajuya zata bi bayan Zahra mom ta kamo hannunta hakan ya sanya Nasreen fashwa da Kukan bakin ciki, office ɗin doctor suka bi dad, zaune suke suna tattauna yadda zaa magance matsalar ciwon na Amjad suka shigo,,
tin kafin mom tayi magana Nasreen ta ƙarasa gaban table ɗin doctor cikin tsannin fushi da bacin rai tasoma magana cikin harshen turanci "ina son ka rubuta mata sallama a yanzu nan koda bata warke ba dole tabar asibitin nan ayanzu"ta ƙarashe tana dukan table ɗin doctor da sauri dad ya miƙe tsaye ya riƙeta likitan ma miƙewa yayi suna faɗin ta nutsu suna kokarin zaunar da ita,,
fuzge jikinfa tayi tana faɗin ina cikin hankali na abunda nakeso shizaayi dad banason ganinta kusa dashi banaso na tsanata zuciya ta tana ɗarsa min zargin akoyaushe na tsakanin ta da amjad please dad kayimun abunda nakeso,,
Rungumeta yayi a jikinshi yana tapping bayanta alamun rarrashi kan kujera ya zaunar da ita sai faman kuka takeyi baƙin ciki na daɗa turnuke zuciyar ta cikin kowacce daƙiƙa don tuno da maganganun da Zahra ta yaɓa mata,,
dad ɗin ne ya sanya likita ya rubuta mata sallama dole batareda tambayar lafiyarta da saura ba, kokowa aa maiyake damunta ba, dukda dama doctor ɗin yana son bawa Zahra sallama saboda yadda take sanya damuwa cikin ranta ganin babu wani nata a kusa ya sanya kyaletan yanzu kuwa tunda dad ya biya duk wani kuɗin treatment ɗinta shiyasa ya rubata kawai don lafiyar ta,,
gabaɗayan su mom,dad,Nasreen su suka shiga ɗakin da aka kwantar da Zahra zaune take bisa gadon fuskarta duk jurwayen hawaye ta zuba tagumi hannu bibbiyu tayi nisa cikin tuanin shi yadda ta tadda shi yake cikin sambatun amma cikin hukuncin ubangiji tana soma topa masa adduoe ya daina haryasamu bacci, takardar dake hannun Nasreen ta sallama ta cilla mata a fuska har takardar tana tsone mata ido hakan ya sanyata yin firgigit tana dafe idonta da hannunta biyu kallonsu takeyi da ɗayan idon kirjinta na faɗuwar,
kar dai ta aikata kuskuren da zai sanya su saka mata da sanya Amjad ya saketa, wata irin muguwar faɗuwar gaba ta ziyarceta amma saita dake cikin karanto la haula wala kuwwata illah billah har lokacin da Nasreen ta ƙaraso gaban gadon ta tsaya a gabanta,,duba Nasreen keyiwa zahra na tsana kafin ta buɗe baki tace "dukiya da soyayya tareda ƙauna sune abunda baby yafi ɓuƙata ayanzu kinyi ganganci kinyi kuskuren shirya yin fito na fito dani a ƙasar dabata ubanki ba ina da right dazan makaki a koto tareda hujjoji akan ke kikayi sanadiyyar faruwar accident ɗin Amjad,
saidai kash bazanyi hakabaa" tayi murmushi wanda Zahra ta rasa gane konameye sannan Nasreen taci gaba da faɗin "bazan yi hakan ba zan barki kicigaba da rayuwar walaha da tsananin baƙinciki da ciwon zuciya kalmar MIJI,MIJI,MIJI hmm bakiyi ƙaryaba kamar yarda nima banyi ƙaryaba saidai lokaci yayi mu zuba nidake a ƙasar nan zanga wanene gatanki,,"
YOU ARE READING
ZAN RAYU DA KAI
RomanceLabari akan tsantsar soyayya ga Wanda baisan tanayi ba saima niyyar mummuna daya kudira akan ta ,amma hakuri da ladabi hade da karfin soyayya datake masa tun tana karama ya juyar da akalar kudiransa mummuna zuwa ga na alkhairi