🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........✍🏻
🌐 *ZÃN RAYU DA KAI*
Story_*oum zahra*
*Written$edit__pheeymarrh*
*MRS NOOUR*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me *@pheeymarrh*بسم الله الرحمن الرحيم
*~yawwa ZAN RAYU DA KAI fans kunayi inajin daɗin,comments ɗinku na ƙarfafani da sani nishaɗi,💃🏻Nishaɗin nasani suburbuɗo muku read more dayawa,ana mugun tare irin wuji wuji ɗinnan😍😍~*
*Harma irin do or die ɗinna😉🥰*6⃣9⃣➕7⃣0⃣
Batada zaɓi ko tsayawa wani tunanin ta mike ta sauke ƙafarta ahankali wacce ta sake tasawa fiyeda da saboda bata shafa mata man zafi ba fatar ta data ɗan kwaile ta fara bushewa sai wurin yake mata zafi sosai a haka cikin saurinta ta sanya hijab ɗin sallarta ta fito tana taka ƙafar cikin ɗingishi kallo ɗaya tayi musu taji kirjinta ya buga zucoyarta taɗau zafi shikenan an dawo kuma kwanaki nasamu hutun idanu daga hango min wanna bacin ran dake haifar min da mummnan kishi mai shiri tarwatsa zucoyata amma yanzu gashi komai zai dawo sabo ya Allah ka agazamin ka kawo min ɗaukin ka ta faɗa a iya labbata tana kokarin maida hawayen dasuke shirin zubo mata wucesu tayi ta nufi sama ta soma da gyaran gadon, shiɗin ma idanun sa na kanta a fakaice tun fitowar ta harta haura saman steps ɗin yabar ganinta ajiyar zuciya ya sauke a sirrance yana lumshe idanu,,
iya karfinta ta sanya wurin chanzawa gadon nan mazauni amma ta kasa koda motsa shi dole ta hakura ta fiddo wani bedsheet ɗin ta shimfiɗa akai ta chanza mazaunin sauran tarkacen gadon da flower ɗin dake ɗakin ta jogatu sosai saboda kafarta ga nauyin katako haka ta wuce ɗakin Nasreen wanda ya haɗa datti shikam sosai ɗaki kona yara marasa galihu sai haka itafa a nata haukar ko don mugunta Nasreen kemata haka ta gyara wani abun don kanta musamman bayinta wanda ko flushing batayi ba dukya baci da bayan gida haka ta rufe fuska ta danna abin flushing ɗin ta fito ta soma gyaran ɗakin tana kokarin danne bacin ranta abun na Nareen ya fara zama cin kashi da iskanci sai dai kawai tana iya hakurinta tane saboda batason ɓacin ran Amjad bata fatan ace tana sane cikin hankalinta ta dunga bata ranshi tas ta gyare ta koma bayin ta wanke ta feshe da turaruka ta fito ta koma nashi bayin data tara ruwa ta wanke shi khal ta fito lokacin kam da kyar take tafiya saboda yadda kuginta ya riƙe mata,
tafe take hannuwanta dafe da ƙugunta tabaya tana ɗingisa kafa ta sauko kasa sunanan inda ta barsu saidai kamar bacci sukeyi duka har lokacin rungume suke da juna tana kokarin murɗa kofar ɗakinta ya buɗe baki cike da isa a kausashe yace hey ssicch,
Juyowa tayi tana duban shi da mamaki still har lokacin idanu sa a rufe suke baikuma motsa ba karasawa tayi inda suke ta tsugunna daga gefe batareda tace komai ba kanta a ƙasa tana murza yatsin hannunta a hankali cikin ɗarara da tunani,,
gefen kujerar dayake ya ɗibu kes ɗin motoci su watso mata su a gabanta Allah yasa mai jefeta a jikiba ko fuska hannu ta sanya ta kwashesu duka guda shida ne tana kallon fuskarshi a tsorace da abunda zuciyar ta ke hasaso mata zai iya sanyata,,
Kiyo kokarin adana mayun idanun nan naki donni nafi karfin jininki ya faɗa a kausashe har lokacin kuma bai ɓuɗe idanun shiba,
da sauri ta janye idanunta daga kallonshi tana sairaron abunda yake faɗin "Kuskuren ƙara lokaci akan yadda nabaki zai sanyaki wanke su gabaɗaya a yanzu hasken su ya kasance yadda bazakiyi nadama ba don karbar wani punishment ɗin,,
yawaa baby ta fara wanke min tawa zan fita anjima ƙadan sukaji muryar Nasreen ɗin tana faɗi batareda sun san dama idanun ta biyu ba,
as u said preety hakan zatayi u can live now ya faɗa yana gyarawa Nasreen ɗin kwanciya zuwa fuskantar junansu,,
YOU ARE READING
ZAN RAYU DA KAI
RomanceLabari akan tsantsar soyayya ga Wanda baisan tanayi ba saima niyyar mummuna daya kudira akan ta ,amma hakuri da ladabi hade da karfin soyayya datake masa tun tana karama ya juyar da akalar kudiransa mummuna zuwa ga na alkhairi