Zan Rayu Da Kai

1K 50 1
                                    

🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
   🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com

                          
loadιng...........✍🏻

                 
        🌐 *ZÃN RAYU DA KAI*
                      

Story_*oum zahra*
*Written$edit__pheeymarrh*
      *MRS NOOUR*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me *@pheeymarrh*

بسم الله الرحمن الرحيم

*dukda banyi dedicating ba amma ya zamar min dole in baki kyautar wannan page din aminiya Khadija Naseeru Auduwa(UMMI),Allah ya bar kauna🥰🤝🏻ke kuma mai hassada saiki koma daka kihadiyi zuciya domin babunki tafi mana akwain ki🤨🤨*


4⃣3⃣➕4⃣4⃣

7:30am

Ta shigo dakin kallo ya bita dashi cikeda mamakin suturar dake jikinta wata irin slim fitted gown ce ta kamata ta ko ina hannuta gabadaya na net ne gan ganin hannun ta zuwa wuyanta ta cikin net din,,

Cikin karairaya da taku ta karaso inda yake zaune bakin gado yana daure igiyar canvas dinshi zama tayi a dan dufani tareda rungumeshi ta gefe tana sumbatar shi a gefen fuskar shi u alwaz look handsome baby ta furta tana tsura masa idanu,,

Said ya gama daure igiyar kafin ya dago ya tashi daga inda take ya nufi wurin mirrow yana gyara tie din rigarsa turare ya dauka ya feshe jikin sa dashi kafin ya jiyo yana dubanta Wai maiyasa Nasreen Sam bakijin maganata ne I thought mun gama magana dake tun kafin in amince da aikin nan look at you for god sake tamkar wacce zataje dinna,,,ya karashe yana munata da hannu sama da kasa,,

Itama idanu ta zubamai cikin tunzuro baki tunda ya soma magana har ya gama kafin ta mike tana jujjuyawa yanzu pjaid inane ban rufe ba ajikina shiyasanya fa na zabi in dinga amfani da gown saboda wannan raayin naka yanzu kuma kana gayamin baiyi ba,,

Do as u wish amma kisani ina tabbatar miki aikin naki dabaki faraba yana gab da zama labari yna gama fadar haka ya dauki breif din sa ya fice cikin tsananin bacin rai yarasa yadda zai fassarar wannan soyayyar da Nasreen kiyi masa ikirari soyayya a gado kawai da angama shikenan komai saiya nuna mata fushin sa kafin ta aiwatar da duk abunda zai sanya ta tsaki yaja a dai dai kofar dakin Zahra,,

Durkushe take tana gyaran gadon data tashi bacci taji an turo kofar tun kafin ta waigo tajiyo kamshin mayen turarensa mai tsuma zuciyar ta ya cika dakin,,

Saida ta sauke boyayyar ajiyar zuciya kafin ta waigo da kallon ta inda yake tana sake gaidashi cikin rashin kwarin gwiwa don tasan ba zai amsaba,,

Duk yadda yaso sauke mata wulakanci kasa wa yayi gashi ya zuba mata idanu batareda ya iya fading dalilin shi na shigowar ba,,

Da kyar ya iya dakewa yace mai yasa kikeson ki nuna min rashin tarbiyyar  ki tun kafin aje ko'ina ko kuwa Al Qur'an nin kawai kika haddace banda hadisai da tauhidai ya kamata kinsan bautar ubangiji kikazo yi ,,

Tunda ya fara maganar tayi kasa da kanta tana mamakin maikuma tayi da rashin tarbiyya zai biyo bay…

Maganar sa ce ta katseata tunanin ta dago tana dubanshi idanunsa har sun sauya kala sun fara tara hawaye yayinda shi kuma harya kama handle din kofar yace wannan yazamana karo na karshe da zanyi miki maganar gyarar gidan nan,yana gama fadar haka ya fice daga dakin tareda bugi kofar da dan karfi,,

Oh my god ya furta yana dafe kansa da hannun sa maiyake faruwa danine haka maiyasanya nake sanyi da rashin kuzari a duk lokacin danake kallon kwayar idanunta,,

ZAN RAYU DA KAIOnde histórias criam vida. Descubra agora