Zan Rayu da kai

1K 55 0
                                    

🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
   🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com

                          
loadιng...........✍🏻

                 
        🌐 *ZÃN RAYU DA KAI*
                      

Story_*oum zahra*
*Written$edit__pheeymarrh*
      *MRS NOOUR*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me *@pheeymarrh*

بسم الله الرحمن الرحيم

3⃣7⃣➕3⃣8⃣

Wata irin sanyi hade da faduwar gaba ya ziyarci kowannensu da sauri ta soma kokarin janye hannuta yayinda shi kuna jin tana kokarin cire hannun ya sanyashi kara damke hannun sosai da sauri ta dago da fuskarta ta zuba masa idanun wadanda suke kyalli na cikar hawayen dake idanunta,,

Murmushi ya sakar mata Wanda ya ta rasa gane fassarar bameyi yayinda shi kuma ya rabkwafo kadan ga kunnenta ya soma mata magana cikin rada,,

_welcome to my world miss tarbiyya da fatan kin shirya yin hakuri da kokarin ganin kin bani kyalyyawan tarbiyyar data dace dani_

Yadago suka hada idanu yana kashe mata ido daya murmushi sosai kan fuskar shi matse hannun yayi da dan karfin  yana dage mata gira alamun wannan kallon fa ,,

Da sauri ta sunkuyar da kanta cike da kunya da nadamar kallon data keyi masa dukda maganar dayayi mata ta daga mata hankali hade da sake tabbar wa kanta lallai Amjid din ba son ta yake ba da wata manufa ya aure ta,,

Sosai masu daukar hotuna da video suna samu damar dasuke jira sukayi kashe musu photo kafin daga baya mutane sukayi ta Shiga suna dauka yayinda Nasreen take zaune zuciyarta na tafarfarsa saboda kishin yadda ta hango haduwa da tsari hade da dacewa dasukayi da juna,,

Anya kuwa batayi waita ba da kin amincewa da maganar mom dinta ba musamman yadda taga Amjad din yana yiwa magana hade da sakar mata tsadadden murmushi da ita kawai yake yimawa,,

Kwafa tayi tana kokarin dai dai ta kanta ta mike cike da kasaita tana taki dai dai a dole ita yar wani ta nufi wurin su tamkar babu abunda yake damunta ta Shiga aka soma daukar hotunan da ita,,

Yayinda shima tana Karasawa ya saki hannun Zahra ya rike na Nasreen suka soma daukar hutuna,,

Haka aka gama rayukun Zahra dana yanuwanta a bace da nuni da wulakancin dayayi musu a fili,hakama Ammyn daurewa kawai takeyi don abubuwan Amjad din sun daure mata kai musamman yadda taga kuzari da walwala hade da farin cikin Zahra da kawayenta kai har yan uwa ta ma ya ragu don inna Mariya ma dayake ba hakuri gareta ba barin wurinta zuciyarta na tafasa da wannan cin kashi,,

Su Kansu su mahfuz basuso abunda yayin ba a bainar  jamaa tunda su kadai suka San mai suka shirya gameda auren musamman ganin yan uwa duk sun hadu maza da mata,,

Yayinda uban gayyar Bayan matarsa yabi zuwa bangaren su wanka ya sameta ta fito shima kokarin cire kayan ya somayi yana fadin pretty babu jira zoki taimaka min,,

Banza tayi dashi ta wuce drower ta soma duba kayan yayinda shi kuma ya fada toilet yasan dama zaayi haka shi Sam ya mance da Nasreen din tana wurin yayi wa Zahra haka dafe kai yayi yana fadin ohh god akan labbansa,,

Maiyake damuna ne haka maiyasa koyaushe idanunwa ke sanyaya ni akan ta?
Maiyasa koyaushe take cikin damuwa ne Wanda baya iya samun nutsuwa inya yi tozali da kwayar idanun?

Kara min tsaki yayi yana kunna shower da son mantawa da maganar zahra a gauggauce yayi wanka ya fito kananan kaya ya sanya yabi bayan Nasreen din zuwa parlon su zama yayi kusa da ita yana rungumota jikin sa kissing dinta ya soma yi yana hura mata iska ga gefen wiyanta pretty mainayi ake fushi dani yayi tambayar idanun sa cikin nata,,

ZAN RAYU DA KAIWhere stories live. Discover now