🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........✍🏻
🌐 *ZÃN RAYU DA KAI*
Story_*oum zahra*
*Written$edit__pheeymarrh*
*MRS NOOUR*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me *@pheeymarrh*بسم الله الرحمن الرحيم
6⃣7⃣➕6⃣8⃣
saida taga fitowar su kafin ta bude murfin motar ta fito lokacin driver harya kwaso kayanta daga boot gabaɗaya ya soma shiga ciki dasu,
Bayan su tabi tana kallon yadda suke maƙale da juna suna hirar su cikin soyayya,,basu samu tashi da wuriba sai wurin sai wurin seven ten na dare jirginsu ya ɗaga wannan karon saboda matsalar da aka samu bai samu vip ba dole wurin zaman nasu ya kasance suna jere wuri ɗaya Nasreen ce daga gefen window saishi ɗin Zahra tana gefe dayake sits uku ne gefe ɗayan gefen daya raba hanyar wucewa kuma sits biyu ne dagashi har Nasreen ɗin basuyi murnar hakan ba duk yadda yaso yasamu chanji koda su biyu wurin su daban vai samu hakan ba hakuri suke bashi akan matsala ne hakanan suka zauna badon sun soba gabaɗaya jikinsa ya karkata shi ga Nasreen wacce ke maƙale da hannunsa data sakalo da nata kowannen su gwiwar hannunsa na kan hannun sits ɗinsa,,
dukda hakan ya sosa zuciyar ta amma saitayi kokarin dakewa ta soma karanto adduoe cikin ranta tana kallon wani bangare daban,,Koda aka kawo musu abinci wanda Nasreen ɗince ta zaɓar musu bata ciba ko buɗeshi ma batayi ba sai ruwan tea kawai tasha ta kulle idanunta cikin kokarin son yin bacci don ganin yadda Nasreen ɗin ke zuba salon iskanci wanda tasan da gayya takeyi,,
tafiyace ta dare wanda dole saika runtsa wuri ba kusa ba baccine suke yi Amjad kan sa na kan kafaɗar Nasreen saboda sakou hannunsa datayi zuwa gefen ta yayinda Zahra ke gefen jikinta ke kwance bisa nashi,haka suka kasance kowa bacci ya ɗauki shi mai nauyi,,Motsin Nasreen ne ya sanyashi dan farkawa saida yadda kan Zahra ke jikinsa ya sanyashi ƙin motsawa saidai ƙaikayin da gashin dokin kan Nasreen keyi masa alokacin datake gyara kwancoya ya sanyashi juyawa bangaren Zahra bataeeda ya shirya hakan ba kansu ya zamto hade dana juna saidai nashi daya ɗan ɗaga kaɗan sanyayyan kamshin dake fita daga gashin kanta ya sanyashi sake gyara kwanciyar sosai wurin hade kansu dakyau yana jin daɗin shakar har cikin ranshi,
Kasa kwancoya Nasreen tayi saboda fitsarin daya cika mata mara dole ta mike tana komarin wucewa dayake bulb ɗin wurin kashe yake bata lura da yanayin suba harta wuce taje tayo ta dawo,dawowar ta tadda su a yadda suke saboda na bayansu daya kunna bulb ɗin wurinshi sosai yanayin dasuke ya ƙona ranta tamkar ta rufe su da doka wucewa tayi ta kamar zata shige a wayance ta balle sit belt ɗin dake maƙale jikin Zahra wacce batama san tanayi ba don jin daɗin baccinta take sosai yadda yabata comport a jikinsa sosai,ganin haka ya sanya Nasreen janyo shi zuwa jikinta hakan datayin ya sanyashi buɗe idanu cike da bacci yana kallon ta yadda suke kwancen haka ta sake maida shi saidai wannan karon ita ta ɗora kanta a kafaɗarshi shi kuma a saman kanta gabaɗaya saiyaji gashin kannata karni yake masa babu yadda ya iya haka ya cigaba da bacci Zajra kuwa sake gyara kwanciyar tayi cgan gefe dayake ta cire mata belt ɗin bacci ta sake komawa dukda batajin daɗin yanayin kwanciyar kamar ɗazu,,
Landing ɗin da jirgin zaiyi ya sanya zahra data koma jikinta yin gaba gabaɗaya ta bugu da kujerar gaba cikin azama ya riko ta zuwa jikinsa batareda ya shirya yin hakan ba don bacci yakeyi baisan sanda ya tashin bama saidai idanunsa dasuka gane masa tafiyar ta,jikinsa ta faɗa gabaɗaya Allah ya taimaketa bata gungure kasa ba lumshe idanunwanta suke cike da tsoro koina na jikinta rawa yake harta da bugun heartbeat ɗinta da karfi yakeyi kirjinta na dagawa da karfi samun kansa yayi da kura mata idanu saidai bakinsan ya gaza furta komai kamar yadda ya ke kokarin son ya faɗa tada faɗa,,
YOU ARE READING
ZAN RAYU DA KAI
RomanceLabari akan tsantsar soyayya ga Wanda baisan tanayi ba saima niyyar mummuna daya kudira akan ta ,amma hakuri da ladabi hade da karfin soyayya datake masa tun tana karama ya juyar da akalar kudiransa mummuna zuwa ga na alkhairi