*typing📲*
*🤦♀KADDARAR MACE*🤦♀
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
🅿️03
*CIGABAN LABARI✍*
Annowar bai tsayaba sai a harabar gidansu yana isa yayi falon momuyn annowar
ya shiga ciki bakinsa dauke da sallama
Abu annowar yana kan sofa (kujera) ya amsa mai sallamar cikin so da kaunar dan nasa
Annowar ya isah ga mahaifinsa ya zauna kusa dashi ya dura kansa akafadar mahaifinsa yaja numfashi son yane daka zuwa kuma sai a sauken kafadar tawa meyasa baka girma ya fada yana shafa kan annowar
Annowar yadan kwabe fuska alamar shagwaba hade da riko hannun abu annowar yace
haba abu annowar idan banji dimin jikin kaba nawa zanji ya fada yana langwabar da kai gefe
Abu annowar yayi murmushinsu na manya sannan ya shafa kan annowar yace
"Son banda abinka ina kamanta da Abu ashman yayi maganar yana kallan jaridar hannunsa
Annowar yayi murmushi yace au hakane fah
Abu annowar yace
good boy
Annowar ya mike tsaye hade da cewa
I luv you papa yayi masa light kiss a kumatu sannan yayi hanyar bedroom dinsa yana dariya
Abu annowar yace Son baka da dama
Uana isa bedroom yayi hanyar toilet ya dan watsa ruwa kana ya fito ya zauna akan sofa ya lumshe ido yana tunanin jannat da take yimasa rashin kunya
ya karayin murmushi akaro na biyu ya fada a hankali yace
zanyi maganinta sai kuma yaja tsaki sabida ya tuno da maimu data tsiramasa ido.
yace WITCH
Ya kara mirgenawa gefe yace wannan yarinya ina ga ta hada dangi da mayu yarinya karama ta iya jarabar kallo MTWSSS
Kana ya tashi ya fita falo dan cikinsa na bukatar abinci ya tafi kan dinning zaici abincin kennan mumyn annowar tashigo hade da cewa son karka kuskura kaci abin abincin nan Annowar ya kalli mumy yace Why?
.Tace abincin daughter ne
. Sai kuma akace babu wanda zaici sai ita ya fada yana kai abincin bakinsa
mumy tace tab
yace meye?
."kyankyaso acikin abinci ai bata gama fadaba yayi toilet da gudu yana kakarin amai
mumy kowa sabida dariya harda rike ciki tana cewa Son..son...son amma sam baibi ta kanta ba
Aban garan su jannat kowa suna shiga class din zazzaune zauna sai teacher yace kuuuuu sunsan dasu yake dan haka suka tsaya suna kallansa yayi shuru kamar ba zai magana sai kuma yace
Kneeling down Jannat tai saurin dago kai tace Meaning?
yace abinda kikaji
Jannat tace We are sorry sir
ya dago kai akaro na farko yace
"No argument
har ya gama abinda zaiyi bai musu magana ba sai da zai fita a class din ya gansu danshi yama manta dasu yace karku kara
"maimu tace okey sir thank you
Jannat kuwa batai magana ba sabida ita daman magana bata da meta ba
"ya kalleta yace what is ur name?
tace jannat ata kaice .
..." Jannat wa?
Jannat Abubakar Rano ta fada tana kawar da kanta gefe dan tagaji da magana
How old are you ? Ya kara jefa mata wata tambayar
35 tace ata kaice
Am i your mate?
tayi shuru batace komai ba
ya kara cewa dake nake
Am 12 years old
Yayi murmushi yace kutashi
Jannat tayi saurin tashi tafice daka class din dama lokacin break yayi taje wajan wata kujera ta zauna nesa da dalibai
maimu ta biyo bayanta tace
My jannat idan miskilancinki yatashi babu dama
Jannat tayi tsaki ina chocolate din dana baki ajji
Maimu tayi dariya tace ai nashanye .
WHAT jannat ta fada tana fito da ido waje
Please my maimu kibani i know you are joking baki shaba
Maimu tace ban shaba amma baran baki ba
Jannat ta tashi ta bita suka fara za gaye wajan RASHIN SANI yasa jannat bige wata a kusa da ita
. ta Tsaya ta kalli wacce ta bige tace am sorry sister bankula ba ai bata karasa maganar da za taiba taji wasu a zababbun mari a fuskarta tayi saurin fasa kuka tana dukan wacce ta mareta
Tunda daga bakin gate yaji gabansa na faduwa yayi saurin yin parking ya fito daga motar
Ya fara takawa inda ya jiyo haya niyya saidai yana zuwa yaga wata katuwar yarinya akan jannat tana dukanta harta fasa mata baki
Da sauri yaka rasa ya dakawa yarinyar tsawa hade da kifa mata mari Hade da cewa fool and idiot stupid girl ya fada yana kara mata wani marin
Jannat kuwa dunda taji muryarsa tayi saurin tashi ta nufeshi tana zuw ta fada jikinsa hade da fasa wani gigitaccen kuka tada da kankame annowar.*masha allah ina godiya da dukka adduo'inku akaina na gode sosai👏👏👏👏👏 ina tayaku murna sallah babba allah ya maimai tamana Ameen*
_saka makon wasu dalilai yasa ndaina typing kullum sai sati sati_
*jinjina gamasu bani shawara jinjjina ga masu tayani murnar fara rubuta novel a karo na farko jinjina ga family nah bazan manta dasu ba nagodewa kowa allah yabar kauna*
_tako har kullum_
_nimcy luv❤_
*waiting for my next page✍*
*📲typing*
YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Short StoryJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu