kaddarar mace part 10

423 16 0
                                    

*typing📲*

      

        *🤦‍♀KADDARAR MACE*🤦‍♀

               *NA*

    *NA'EEMERH SULAIMAN*




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*wattpad*
Nimcyl
*face book*
Na'eemerh sulaiman
*WhatsApp*
07051284590
*snap chart*
Nimcy luv
*Instagram*
Ni'eemerh _nimcy luv
Sulaimannieemerh@gmail.com

      _this page completly ,wholly goes to my lovely sister real queen beby😍😍😍😍_

           

          Page 🔟

         Tayi saurin joyowa dan  taga mai magana anowar tagani tsaye a gabanta ya harde hannayensa a kirji akayi sa'a suka hada ido ya kashe mata ido daya hade da daga mata gira🤨

Mamakine ya cika mata xochiya wato daman duk wannan rawar kan da yakeyi akanta akwai abinda yake nufi 🤔ai kowa koda zata amince saita bashi mamaki ta sunkoyar da kanta kamar bataji abinda yace ba

   Ahankali yatako har gabanta sannan ya sunkoya daidai da tsayinta kana yace "nasan kinji mai nace jannat bazakisan tun lokacin dana fara sonkiba bazakisan wahalar dana sha akanki ba  jannat bantaba tunanin zanso 'yar mace kamar haka ba nasan ba lalle kigane abinda nakeson cemaki ba abinda nakeso naji daka bakinki bai hoce naji kin amince da soyyayata ba ki amince zaki zama mata a gareni pls jannat karkice aa yakarasa maganar yana hade hannayensa alamar roko👏"

     Kasa magana tayi saka makon wani abu daya tokare mata xochiya ta mike tsaye tafara ta fiya dan barin wajan

Jannat karkimin haka karki azaftar da xochiyata pls jannat ya kara fada yana lankwabar da kansa gefe

     Ta kara tako biyu sannan tace " katuna"?

  Yace me

Uhm tajoyo gabansa tace "the promise"

Which promise ya mayar mata da tambaya

OK idan katuna mayi magana taci gaba da tafiyya zatabar falon yayi saurin cewa natuna

Tayi saurin tsayawa tace "oyya ina sauraranka"

"Mummy nayi alkawarin bazan taba cewa jannat nada kyau ba hasalima matar da zan aura tafi jannat kyau"

Tayi tako daya zuwa biyu ta karaso gabansa har suna iyajin numfashin juna kana tace "good alokacin mai mummy tace ma"

    Son i know one day  you pay for your promise"

Tayi murmushi sannan tace Weldon brother ina tunanin yanxo kabawa kanka amsa no need nace wani abu kuma kana tasa kafa zata fita"

    Saurin shangabanta yayi yace no baki gane menake nufi alokacin ba abinda nake nufi shine nace bazan taba cewa kina da kyau ba ma'ana bazan taba cewa da wata macan nada kyau bayan keba sannan nace matar sa zan aura saita fiki kyau kinga alokacin kina yarinta nasan idan kika girma kyanki zaifi haka wannan shine manufata ya karasa maganar yana kallon kwayar idonta"

   Uhm Allah ya kyauta nikam yanxo bani da lokacin wannan surutun naka ta fada tana karasa ficewa a falon"

Jiyayi kamar yasa hannu aka yayita ihu sabida abinda yakeji a zochiyarsa game da ita wannan wane irin sone shikam bazai jure rashin jannat ba itace yaruwarsa idan babu ita shima babu shi nan take zochiyarsa ta karye"

    Baisan ta karaso wajanba saiji yayi antabashi yayi saurin dago da kai ya kalleta Allah sarki uwa mai dadi"

  Mummy tace son lpa kake kowa

Hannun mummy ya rike ya fara magana batare da ya shirya fadarsu ba

      Mummy wlh Idan na rasa jannat nima bazan iya rayuwa ba INASONTA ............INASONTA




  ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤love you all my people karku manta comments dinku kawai make bukata shine zai taimakamin wajan rubutuna✍✍nagode sosai👏




   _tako har kullum_
          Nimcy ❤





*waiting for my new page✍*

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now