kaddarar mace 30 by nimcy

291 13 0
                                        

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

        ~by~

   ~nimcy luv❤~


           3⃣0⃣


*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________


   _ina masoya littafin kaddarar mace ga dama ta samu sabon littafina mai suna *ASHE 'YAR BABATA CE* zan fara shi 5/1/2020 gada kusake a barku a baya littafine da yake mgna akan wasu tiwns da aka dauke daya acikinsu sannan mahaifiyarsu batasan an dauketa ba wannan twins din sun hado a school daya bata san daya ba sannan daya ta tsani daya sannan suna San saurayi daya kai abindai sai Wanda ya karanta shizai fahimta domin samun wannan littafi kunai meni a wannan number *07051284590* or *08119237616* ngd_


*~kaddarar mace fans 2~*

1. Ashinaf saleh haruna
2. Husainat Salis
3. Hassana ameen
4. Maman Khairat
5. Khadiha
6. Ummi aliyu
7. Pretty Amatu
8. Ummusallam
9. Maman Zahra
10. Nusyn mama
11. Fatima Ibrahim
12. Munira Hussain
13. Zainab umar arzika
14. Zainab Bagudu
15. Maman Shaheeda
16. Amina ameenu Abdallah
17. Ayshat Abia
18 teemah Queen

    ~to be continue✍~




       ✨✨✨✨✨


      Murmushi yayi sannan yasa hannu ya cire hannunta acikin nasa kwabe fuska tayi alamun anyi mata laifi dariyace taso kwace mai amma ya dake ya karasa cire hannunsa sannan ya gyara mata gashin da ya zubu kan fuskarta Mamaki yake wannan wanne irin yawan gashine haka duk gyaran da za,ai mai saiya wargatse ikon Allah kawai yace ya kuma kan sofar yana picking call din da sauri dan yaga mai kiran...

    "Hello one luv"

  Dr yaushe zaka dawo Makkah nagaji da zamanka a Nigeria waikai bakasan ka isa aure bane dr time is not ur side ya kamata kasan mekake at list ko bakazu makka dan aure ba ai kazu dan ganina ko?"

   Fuska ya shagwabe kamar yana gabanta sannan ya langwabar da wuya gefe yace " one luv Allah baki sona banda haka tayaya kamarni zaku auran wacce banaso kinsan bazan iyya kulawa da ita ba kuma gsky madiha tayimin karama a aure"

    Anisha mahaifiyyar Abdallah sarai ta gane mai yake nufi dan tasan halin dr bayajin kunyar gaya mata komai tun yana yaro "gidanku dan nema wato dr kamai dani kakarka ko?"

   No one luv amma tunda bani da kakar yazanyi dole na maida anisha na abokiyyar wasa na ya fada yana kwantawa akan sofa sai shagwaba yake zubawa kamar yaro"..

   Dry tayi kana ta bude baki tace "eh Lallai dr niba wannan ba idan baka auri madiha ba wazaka aura ?"..

   Joyawa yayi yaga tana baccinta hankalinta kwance kamar babu abinda yake damunsa sannan yace " she is beautiful and she have a good behavior"

   Haka nan anisha taji tana sonji kowace wannan dan tana son mace mai hankali "dr nawa wace wannan haka?"..

   " ismuhawa Jannat Abbakar rano wlh anisha inason ta dan dalilinta ya kawoni Nigeria tym din dana ganta ita kanta batasan wace ita ba anisha idan baki manta ba ana saura kwana1 Na koma England na baki labarin wata yarinya Karama nake cemaki amma bansan name dinta ba to itace dan wlh ba haka kurum nazu Nigeria ba kudin hospital dinma ko ganinsu banayi dan basama gabana cewa nke abayar dasu gamasu bukata yanzo haka muna asibiti da ita batajin dadi ya karasa mgnar kamar yayi kuka"...

    Dr na nasan kai jarumine baka yadda aga damuwarka nika dai nake ganinta so kacigaba da addua idan rabunka ce ita Allah zai baka insha Allah amma ina ganin ya kamata gidansu susan da maganar ko?"...

    One luv abubuwa sun farune da yawa akan yarinyar nan yakwashe komai ya gaya mata sannan yayi shuru yana maida numfashi kamar Yanzu abin ya faru"..

    Anisha ce zatayi mgna sai yaga jannat tana mimmikewa tana rike cikinta hawaye yana zubu mata amma still bacci takeyi "one luv ina zuwa i will call u letter luv u ya fada yana kashe wayar"...

     Tashi yaya da sauri ya karasa inda take magana takeyi amma idan baka kasa kunne ba ballai kaji mai take cewa ba sbd yadda muryarta ta dashe sannan a hankali take mgna daman ita mgna badamun ta tayi ba matsawa tayi dan yaji abinda take cewa " wayyo mummy cikina zan mutu wani Abu yanayimin yawo acikina mummy pls kitai makamin mummy na tana mgna hawaye yana zubu mata a ido".. Kayan aiki ya dauko ya fara dubata amma dole yayi mata scanning sbd ciwon cikin dubawa yayi yaga babu abinda zaiyi scanning din dashi da kuma allurar dazai mata tashi yayi da sauri ya nufi office dinsa inda yake ajjiye komai yana fita tana farkawa kuka takeyi sosai tana harharde kafafunta sbd yadda takejin wani abu nayi mata yawo ita bata tabajin saba"..

    Turo kofar akayi ahankali aka shigo Jannat ce ta dumi kofar dan ita a zatunta a gida take sai taga sabanin haka tako take tana cin cimgam sannan tana jujjuya hannunta da yake da key tasha make up Jannat kallonta takeyi harta karasu inda take sannan taja idonta ta rufe sbd batason ganinta ko kadan gani take bata da laifi anwar shine mai laifi tunda shiya aureta mgna taji daka samanta "hhhhhhh sannufa aike yanzu kuka kullah da hospital indai bazaki cire son mijina a zuciyarki ba ta fada tana karayin wata dariyar"..

      Shuru tayi bata kula taba dan ita yanzu ta kanta takeyi maimuna gani tayi beby bazata kula taba yasa tasa hannun ta jawota kasa ta fado daka kangado sannan tasa hannun ta wanketa da mari take Jannat ta fara ganin dishi dishi ta Dade baayi mata irin wannan dokan ba arayuwarta sai Wanda anwar yayi mata maimuna ita tazama ta biyu kasa kuka tayi amma nan take idonta ya sauya kala yayi jajawur dago kaitayi ahankali ta kalli maimuna sannan tace " my maimu menai maki pls kin auri mutumin dana fiso arayuwata akanki ya tuzartani kuma cikin mutane amma banyi maki komai ba bance maki komai ba saini zakizu har asibiti kice zaki dakeni why?"..

    Hahahah laillai yarinya kinyi kuskure tunda nake a duniyya babu wacce na tsana kuma naji banason bude ido naganta face kee "..

    Kallonta beby Jannat tayi dauke da Mamaki akan fuskarta a hankali ta tashi tsaye rike da cikinta sannan ta matso daf da maimuna tace " wannan ai ba abin Mamaki bane haka Allah yake ikonsa ni kuma dunda nake dake burina bai huce Na bude ido Na kanki ba soyyayarki araina daka Allah take banta ba kinki araina ba kinga komai Na Allah a tsare yake dan kinkini a tunani na ba wani Abu bane so take it easy"...

     Bura uba nizaki nunawa iskancin banza yarinya mu iskanci babu Wanda bamu san kalarsa ba ta karasa mganar tana yaga rigar dake jikin jannat ganin haukan da take shirin yimata yasa Jannat tasa hannu ta kifawa maimuna mari  afuska zafin Marin yasa maimuna karasa cire rigar jikin Jannat tana cewa "shegiyya Yar iska daman iskanci ya kawoki nan kuma wlh keda anwar har abada ganinsa ma sai yayi maki wahala"...

    Ita kuwa Jannat abin duniyyane yayi mata zafi ga ciwon cikin dake damunta ga rashin anwar ga kuma yaga mata Riga da maimuna tayi ta barta taka ita sai vest ajikinta tasan cewa batasa brazia babu zatu taka rajin hannun maimu tana kokarin yaga mata vest din jikinta  takai hannu jikin vest din abdalla na shigowa......




  Pls shere

~more comments~
~more page~

Wattpad
Nimcyl
Kaddarar mace fans 1
Kaddarar mace fans 2

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now