*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
_face book_
_nimcy luv page_
_WhatsApp group chat_
_Kaddarar mace group_
_wattpad_
_nimcyl_
*_We don't just entertain and educated , but we also touch the hearts of the readers_*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
1⃣9⃣
Yanzo jannat anwar yana gida kuma you already let because night ya riga yayi but mubarwa gobe komai dear"
Dan kwabe fuska tayi alamar shagwaba duk yanayin jikinta babu kwari sannan tace "haba Anuty nimcy do you know how long i miss him ta fada tana lumshe ida nunta"
Mummy ce ta karaso wajan tace "haba daughter daka farfadowa kuma sai rigima ki kwantar da hankalinki insha Allah gobe kafin kifarka yazo"
Tom shikenan mummy Allah ya kaimu
Ameen duka sukace kana kowa ya nemi wajan zama amma sam jannat takasa bacci ta matsu gari ya waye tayi tozali farin cikinta ko abin alfarinta Allah sarki ko yaya yakoma ohho ta fadi hakan tana kara rife idanta"
Misalin karfe 7:00 na safe jirginsu meera da Ashman ya sauka a harabar tashi da saukar jiragena Ameenu Kano bude ido nakeyi dan bantaba ganinsu ba wow abin na iyya furtawa kenan so cute sunyi macin na juna sosai tun daka nesa nake karewa meera kallo farace sosai sannan bata da jiki sanye take da abaya da walaha ka tantance asalinta zaifi kyau ka barta a balarabiyya sannan suna kama da jannat abinda ya ban Mamaki meera kanwar anwar ce ya akai suke kama da jannat koma nayi saurin rife baki "nace au jini daya fa" joyawa nayi dugune shi amma anwar ya fishi tsayi da dan kauri sannan anwar yafishi hasken fata Dan anwar irin fatar meera gareshi banda haka da cewa zanyi wannan anwar ne Italian suit ce ajikinsa mai fari da ja fuskarsa dauke da farin glass iyyakar kyau guy din yayi kyau sosai Ashman Abbakar rano kenan yayan jannat"
Karfe takwas dai_dai agogwan Aminu Kano teaching hospital ya nuna Wanda hakan tayi dai_dai farkawar jannat joyawa tayi taji ta ajikin mutum ta dauka mummy ce kara joyawa tayi still idanta a rife kanta taji anawa shafawa mutum dayane keson cire mata dankwali yana shafa gashin kanta...
Lulu eyes dinta ta fara budewa ahankali tar ta budesu akanshi yana zaune ya dora kanta akan cinyarsa sanye yake da yadi fari tas gashin kansa ya kwanta har wajan bayansa gashin sai kyalli yake...
Kura masa ido tayi eyes to eyes murmushi ya sakar mata kana ya kara shafa gashin kanta kana yace "good morning Rabin raina ya karfin jikinki kallansa ta karayi sannan ta maida kanta kan cinyarsa batace komai ba"
Murmushi yayi ya riko hannunta ya hade danashi waje daya yace "nasan nayi laifi ni yakamata ki fara gani lokacin da kika farka amma bana nan kinsani kullum a gunki nake kwana nake yini kwanciyyar baccine kawai yake kaini gida....
Still batayi magana ba leka fuskarta yayi yaga idunta a bude tar hannunta ya shiga yiwa tafiyyar tsutsa .....
Babu shiri ta dagashi tana dariya kallonsa tayi sosai shima kallonta yayi kana ya bude hannunsa babu musu ta fada jikinshi yasa hannunsa ya rifeta a girjinsa sannan ya saki ajjiyar zochiya yace " nayi kewarki harna rasa yadda xanyi da rashinki kece rayuwata jannat yafadi hakan yana kara matseta a kirjinsa"
Shuru tayi batace komai ba"
Yace kokin daina sosanane jannat"
Kallansa tayi sannan tace " you said so many things to make me happy, and try your best to make things work out okey for me. If i could describe your kindness, i would be describing an angel. If i should describe your love, i would be describing my whole hear. U are a gift anwar from Glorious God to me you are an angel! How could i say i don't luv u kawai ina tsoran rabuwata da kai bazan jore hakan ba"
Wani sanyi yaji yana ratsa dukkan wata gaba ta jikinsa sannan yace " meyasa kike tunanin ni anwar Muhammad rano zan guji jannat Abbakar rano har abada bazan iyya wannan danyen aikinba jannat kinzama jinin jikina rabuwa ta dake saidai wani ikon Allah kinsan komai mukaddarine daka Allah ki kwantar da hankalinki ban taba son wata 'Yar mace aduniyya bayan keba"
Tashi tayi daka jikinsa tace "yaya yunwa nakeji fa ta fada tana leka fuskarsa"
Dariyya yayi sosai sannan yace "gashi banzo da abinciba su mummy kuma sai dare zaso dawo"
Batajin kwarin jikin dan haka bata kara magana ba ta koma jikin fellow ta kwanta"
Eyyeeee haka kika iyya fushi da mijin naki?"
Batayi magana ba haka kawai tunda ta farfado bata fiye son magana ba illah harara data hurga masa"
Murmushi yayi kana yaje wajan kolar abincin da yasako ta a motarsa ya zuba nata farfeson kifi da yasha kayan lambo kana ya hada mata tea mai kauri sannan ya dauko ya dawo kan gadon ya zauna"
Juya masa baya tayi a dole wai ita haushi taji"
Hannu yasa ya riko tafin kafarta kiiiiiiii ya jawota har gabansa sannan "yace madam aje a wanke baki abinci yasauka"
Turo baki tayi gaba tace "na fasa ci na koshi"
Cak ya dauketa bai ajjiyeta ako inaba sai toilet sannan ya dauko brush ya fara wanke bata baki saida ya wanke mata bakin tas sannan ya riko hannunta har kan sofa....
Ya dau abincin ya dora mata akan cinya sannan ya dauko mataji acikin aljihunsa ya fara taje mata gashin kanta....
Ahankali ta fara cin abincin shikuma ya cigaba da gyara mata gashin kanta yana cikin nannade gashi yace mata kinsan me?"
Ta daga mai ya tsunta guda biyu ta hadeso kana ta murzaso alamar tanajin shi idan da samo ya saba sing language din jannat"
Murmushi yayi ya dora hannunsa akan kafadarta yace this week nakeso ayi bikinmu sai muhuce Singapore.......
Love you all my fans❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Comments dinku shi muke bukata pls
Taku har kullum
Nimcyluv
To be continue✍
YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Historia CortaJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu
