KADDARAR MACE PART 11

410 17 0
                                    

*typing📲*

      

        *🤦‍♀KADDARAR MACE*🤦‍♀

               *NA*

    *NA'EEMERH SULAIMAN*




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




*wattpad*
Nimcyl
*face book*
Na'eemerh sulaiman
*WhatsApp*
  07051284590
  *snap chart*
   Nimcy luv
  Sulaimannieemerh@gmail.com


        _sadaukarwa ga dukkan masoyana aduk inda suke❤❤❤❤❤_



           Page1⃣1⃣






    
       Mummy tayi murmushi dan tasan zaa rina kana ta daidaita kanta tace "to banda abinka meye abin damuwa kuma"

   Mummy dole na damo batace tana sona ba  Allah mummy da gaske inason jannat ya karasa fada yana dora kansa a kafadar mummy"

Dariyace taso kwace mata ganin duk ya shagwabe ko kunyarta baijiba amma ta dake sannan tace " karka damo nasan jannat bazata goje kaba I know she love you too dan haka forget about this issue katashi kaci abinci haka taita lallaminsa harta samo ya hakura yaci abincin"

  Aban garan jannat kowa abin ya tsaya mata a zochiyata tarasa maike damunta maganar anowar sai yawo take mata agunne joyi kawai take akan gadonta daka haka bacci yayi gaba da ita"

Tun daga wannan ranar suke wasan buya ita dashi indai tasan yana waje bata fitowa haka hakawai takejin wata kunyarsa da bata tabajiba ko wajan mummy ta daina zuwa duk sabida shi"

    Yauma su biyune a falon anowar da mummyn jannat wacce yake cemata mama shira kawai suke amma hankalinsa yana kan dakin jannat ba sosai yakejin taba itama ta fiskanci hakan amma tayi banza dashi ana haka Maimuna tashigo falon dauke da sallma aka amsa bata nanfa idonta ya sauka kan anowar wani farin ciki taji yasauka a zochiyarta ta karasa Inda yake"

      Aa yaya saukar yaushe kuma ta fada tana neman wajan zama"

Uhm 2days kenan yama yaramata da amsa"

Mummy tace Maimuna maza kirawomin jannat na manta bataci abinci ba"

   Anowar yace haba mama yazaai abar mutum mai lafiya baici komai ba "

  Son itafa tayi abinci nace taci kuma tace Aa basai a rabo da itaba

Aa mama gaskiya adaina barinta ta yunwa kinji mamana 😅

   Mummy tayi murmushi harga Allah tanajin dadin yadda yake nuna kulawa da damuwa akan autar tata"

   Tun kafin ta karaso yaji kamshin turaranta dan duk Inda yake saiya ganeshi "

   Takaraso cikin nutsuwa ta zauna kusa da mummy tace "barka da hutawa mummy ya aikin gida"

  Allahamdullilah mummy tace tana shafa kanta autar tata "bari na kawo maki abinci ko"

Yauwa mummy daman yunwa nakeji tafadi hakanne sbd mummy taji dadi amma sam bazata iya cin abinci ba"

   Uhm yaya kaga yadda ka koma kowa wlh kagara kyau kamar bakai ba inji Maimuna

   Ahankali ta dago kanta tana kallon Maimuna ita sam bata lura dashi ba kana ta maida kanta ga computer hannunta"

    Mtwsss yafada ahankali wanda jannat ce kadai taji hakan banda maimuna sannan ya gyara zama baice komai ba"

   Amma dai ba karatun kakeba hutawa kayi kawai a Singapore din takara tambayarsa?"

   Tura mata chocolate din dake hannunsa yayi cikin bakinta kana ce "pls kinayin shuru da bakinki mana"

  Dariyace ta kusa kama jannat sabida duk abinda suke tana ganinsu ta cikin computer din hannunta ana haka mummy takawo abincin tabawa jannat hade da zuwa da lemon kankana ta ajjiyemata ta joya cikin daki"

   Ta ajjiye computer hanunta taja  abincin gabanta ta somaci kuskusne yaji kayan lambo da hanta citake cikin kwanciyar hankali "

  Tashi yayi ya koma kusa da ita ya zauna ajjiye cukalin kenan shima ya dauka yafara cin abincin bata kulashi ba dan tasneman magana yakeyi haka suka cigaba da cin abincin idan yaci da cukalin itama saita dauka taci sam sunmanta da Maimuna awajan itama batace komai ba har suka karasa cin abincin ahaka"

   Taci gaba da danna computer tanaji ya dora kansa a kafadarta"....





       ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤thanks our comments my guys❤






     ❤❤❤❤❤❤
         ❤❤❤❤❤
              ❤❤❤❤
                  ❤❤❤
                       ❤❤
                            ❤

              Tako nimcy luv










*waiting  for my new page✍*

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now