*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*Wattpad*
Nimcyl
*WhatsApp group chat*
kAddarar mace nimcy
*Face book*
Nimcy luv page
_assalamu alaikum makaranta wannan littafin da wannan dama xanyi amfanin wajan gaya muku lecture din da za'ayi akan gyara zaman aure da kuma bawa mata shawarwari na musamman wannan lecture din zai bawa mata dama wajan fadin abinda ke damunsu dan su samu mafita da yardar Allah babu Wanda aka daukewa wala budurwa wala matar aure sannan duk Wanda zai bamu matsala akan wannan abun bama bukatarsa 🤷♀🤷♀🤷♀muna godiyya da yadda aka bamu hadinkai dan banyi tunanin hakanma sannan ina godiyya👏👏da Kainuwa writers association mungode sosai_
1⃣8⃣
Duk yadda kake tunanin tashin hankali anwar ya shigeshi kansa ya kulle ya rasa abinyi tsaye yake a gadon yana kallonta kamar besan taba ya kasa gaba ya kasa baya sannan na urar bata daina kara ba saima cigaba da takeyi gashi ya zuba mata idanu da alama baisan inda kansa yake ba ana cikin hakan doctors suka shigo da gudu dan jin yadda na urar mara lafiyya yadda take kara....
Anan doctors suka Shiga aikinsu ba tare da sun kula anwar ba shima anwar din yana tsaye ko mutsi ba yayi da tai makon Allah dana doctors suka shayo kanta komai ya daidaita kana suka fita sukabar babbansu aciki....
ahankali ya kalli anwar cikin tausayawa dan yasan zuwa yanxo baya gane komai kwakwalwarsa a tasaya da aiki sakamakon rudun da fargabar da yashiga ...
Likitan joyawa yayi ya dauko ruwa mai sanyi ya zubawa anwar akansa cikin ikon Allah ya sauke ajjiyar zochiyya joyawa yayi ya kalli jannat ya tadawo nrml amma bata motsi nan take gabansa ya fadi tunaninsa mutuwa tayi fadowa yayi akan capet din dakin yayi zaman 'yan buri kuka ya fasa mai tsoma zuchiyya surutai yakeyi babu adadi gaba daya ya fita hayyacinsa idan mutum baisan shiba bazai taba cewa anwar neba ....
Likitan kwallar tausayi ya goge kana ya matsa kusa dashi yace "kowa akwai tasa jarrabawar ka dauka wannan itace taka kamar komai wajan Allah kaci gaba da addu'a abokina"
Anwar da guwa yayi ya kalleshi kana yace "itace farin cikina atare da itane rayuwata ta daidaita na zama mutum kamar kowa tayaya kake ganin zan jore rashinta look at her she already died doctor ya karasa fada yana kara fashewa da wani sabon kukan"
Oh come on abokina waya cema ta rasu she still a life kuma wannan condition din data Shiga yana nuna alamun na sarane dan ina saran ayau zata iyya farkawa munyi binkice zochiyarta da dawo aiki shiyasa kaga tashiga halin data shiga yanxo ka kwantar da hankalinka pls"
Anwar murmushi ne ya fadada a fuskarsa bai cewa likitan komai ba ya tashi ya nufi wajan jannat zama yayi kusa da ita ya kura mata idanu ta rame sosai sannan kyanta ya kara fitowa tayi haske hannunta ya riko ya sakale cikin nasa sannan yace "komai ya can zamani bana iyya komai idan babuke nasan kinajina kuma nasan cewa bazaki tafi ki barni ba am still your lover rabin raina ya karsa maganar yana hawaye"
Doctor murmushi yayi sosai har dimple dinsa soka luma kana yace "to shugaban masoyya ai taji duk abinda kace saika rabu da ita haka ko"
Dariyya anwar yayi yace "malam kaga banasan gulma katafican wajan aikinka"
Ahh daka fadin gsky tom shikenan ni nayi nan "
Ato dadai ya fima ya fadi maganar yana kallan jannat abin Mamaki yagani Wanda tunda ta fara ciwo bai gani ba kara joyawa yayi dan ya tabbatar hawaye ya gani suna fita daka idanunta babu adadi...
Ohh my heartbeat meye abin kuka very soon zaki samo lpy kuma zamo kasance a tare ya fadi hakan yana goge mata hawaye...
Murmushi yaga tayi annurin fuskarta ya baiyana"
"Dariyya yayi shima kana yace farin cikinki shine nawa zan sadaukar da komai akanki koda rainane"
Bata rai yaga tayi alamun bataji dadin mgnarsa ta karshe ba"
Riko hannunta yayi yace "haba mene abin bacin rai ki kwantar da hankalinki ni dake mutu karaba insha Allah"
Nan dai anwar ya bata lokaci yana shira da jannat atunaninsa tanajin abinda yake cewa haka yayita surutu shikadai sam baiji shuguwarsu ba saida daddy yasa hannu ya tabashi...
Daddy yaushe kuka shigo?"
Tun dazo mana mun jira kugama shirar amma naga babu alamun hakan kana ta surutu da wacce batasan kanayi ba"..
Aa daddy wlh tanajin komai har dariyya takeyi fa kuma inaji a jikina yau zata farka"
Ato masha Allah haka mukeso Allah ya bata lpy"
Ameen mummy ta amsa tana karasa shigowa sannan tace son ya kamata kayi shirin tafiyya kaga lokaci yaja"
Nanfa anwar yace shi sam babu inda zaije salan ta farga bana nan lallai mummy "
Aikowa baka isaba cewar daddy wazaa bari agidan shikadai nike nanfa da tausayi gsky kama taso mutafi"...
Dariyya akayi duka mummyn anwar da Maman jannat da kuma maimu da mahaifiyyarta da kuma daddyn jannat haka suka dinga yi masu dariyya😀😀
Daman faisal ya koma wajan aikinsa khaleel kuma yana Dubai karo karatu fanin business Ashman da meerah kowa duna chana daman shine ya aureta idan bako manta ba meerah kanwar anwarce Ashman kuma yayan jannat ne sai Anuty ruky yayar jannat ce idan take auran dan ambasado sunansa najeeb suna da yara biyu kacal munaifa da munif twins ne wannan kenan
Misalin 11:30 mummy ta dawo daka wajan doctor karbu result na kwajin da akayi mata yau da safe abin Mamaki ta gani Wanda ya hanata karasowa...
Nima nimcyluv joyawa Nayi dannaga mai mummy takee kallo haka jannat Nagani zaune ta jingina da jikin bangu...
Da Sauri na karasa wajan inayi mata sannu dan mummy kasa zuwa wajanta tayi...
Bude ido tayi ahankali sannan tace Anuty nimcy ina yaya anwar i need to see him......
Abinda muke jira yaxo ina masoyya wannan littafin kuzo kutayanu murna jannat tasamu lafiyya 🥰🥰🥰💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃yaya anwar zaiji idan gaya jannat tasamu lpa meye makomar maimu yanxo zuwa gobe suwaye zasu dawo daka cikin wayanda basa gari?
We don't just entertain and educated , but we also touch the hearts of the readers
To be continue✍
❤❤❤❤❤❤❤❤nimcy luv
YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Short StoryJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu
