ƙaddarar mace 41 by nimcy luv

304 11 4
                                    

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

            ~by~
    ~nimcy luv~

             4⃣1⃣


*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

@wattpad
  Nimcyl
08119237616

     *Absence is the best presence, because,if people are absent then u miss them,and if u miss them that means they are present in ur heart💔*


  ✨✨✨✨✨✨

Abbah, Umma, Faisal,  Meera gaba daya sukayu kan anwar dan ganin lafiyar sa , suna isa sukaga babu inda ke motsi a jikinsa wani ruwa na fita ta bakinsa, A gigice Faisal da Abba suka dauki anwar sukayi waje dashi su Meera na biye dasu, A mota suka sakashi dan zuwa asibiti a duba lafiyar sa,  30minutes dai-dai suka isa Aminu Kano teaching hospital,suna zuwa Dr kamis ya amshi shi yana tambayar meya sami Dr anwar haka, Abba basarwa yayi dan besan anwar a matsayin dr ba, kawai sai yayimai bayanin abinda ya faru, emajency aka shiga dashi, su Abba suna wajan sunyi jumgun-jumgun kowa yana tunanin abinda yasami anwar addu'a kowannen sukeyi akan Allah ya bashi lpa, sun dau awa guda cib kamin Dr kamis ya fito hakan yayi dai-dai da zuwan Daddy da mummy iyayen anwar kenan, tasuwa sukayi gaba ɗaya suna tambayar abinda yasami Anwar, Dr kamis ya kallesu kana ya numfasa yace.

  "Munyi nasarar dai-dai ta numfashin shi, ba wani abune yasame shiba face razana da yayi da kuma firgici akan wani abu da ya daɗe bai gane niba, daka nan zuwa ko yaushe zai iya farkawa kana yayi masu sallama ya fice"

  Gaba ɗayansu dakin da yake suka shiga,a kwance suka sameshi numfashinsa na sauka ahankali, hankalinsa kwance yake baccin ya kara haske da kyau da kwarjini gashin ƙanan nasa a kwance sai sheƙi yakeyi da kuma sajansa daya sha gyara gaba ɗaya ya sauya kamar Balarabe uhm Anwar Muhammad sai muce Allah ya baka lafiya.

Gajiya tayi da jiransa ranta yayi mugun ɓaci ta ƙuduri niyya ko yadawo bazata kulashi ba ta hakura wayar tace ta fara ringin dauka tayi ta kara a kunne ganin amrah ce mai kiran tace,

  "Hello amrah, ykk"

Daka ɗaya ɓarin amra tace "sannu maimu yamai jiki naji ance muhuseen babu lafiya ko ta faɗa tana dariya"

Uhmm! An not sure but since munyi yawa dashi yace bayajin daɗi"

Ohhh! To Allah ya sauwake"

Ameen, something new?

Komai shurune and you?

"Wlh amra ina cikin matsi da takura pls ko akwai wani guy a ƙasa ne jinake kamar nayi hauka"

Hahaha kaji ƴar iska idan kinyi akwai dawanau a gari ai, nikam bana ma gari saidai hkr"

Haushine ya ishi maimu babu shiri ta katse wayar tana cije lips dinta na azaba uhm maimuna ambassador kenan.

*Singapore*  A gigice Abdallah ya dauki Jannat yasata akan bed dinta, gaba ɗaya ya rikice ya fita hayyacin sa, ruwa mai sanyi ya dauko ya hauro kan gadun ya daguta yasata a jikinsa ruwa sanyi ya shiga shafa mata a fuskarta da wuyanta, ajiyyar zuciyya ta sauke numfashinta ya fara sauka a hankali ruwan ya kafa mata a baki nan kuwa tasha kusan rabin ruwan ajiyyar zuciyya taketa saukewa babu adadi, ƙanƙame Abdallah tayi sannan ta fashe da kuka maicin rai kana ta fara magana a hankali tace.

  "Tabbas Abdallah koda inasonka dole ba hakura da kai sabida madiha, nida madiha Akwai kyakkyawar fahimta bazanso abinda ƴar uwata takeso ba, hannun madiha ta ɗauko ta haɗa dana Abdallah kana ta ɗura hannunta saman na madiha tace.

  "Abdallah kayi hakuri ga madiha ƴar uwata ita tafi dacewa dakai bani ba, still tana jikinsa a kwance pls Dr karkace aa, nasani nice rayuwarka kai kuma kaine Rayuwar madiha ni kuma mutuwa itace abinda nake jira a yanzu, ko wacce mace akwai kaddararta, ni soyyayar ɗan uwana itace tawa kaddarar da kuma ita zan kuma lahira, nayarda da ita taci amanar yardar danayi mata, taci amanata ta ruguzamin farin cikina, ta tarwatsamin jin daɗi na da kuma mafarkina ta faɗa tana danne kirjinta"

  Rungume ta ya ƙarayi yana bubbuga bayanta yana jin so da kuma kaunarta yana kara yawa a zuciyyarsa, why do this to beby, meyasa zaki zaɓi rabani da farin cikina tabbas rabuwa dake kamar rabuwa da numfashi nane uhm adaiyi hakuri Abdallah ibraham Makka kenan.

  Part ɗinta ta koma ta murza key, kuka take sosai na fitar hayyaci idonta yayi ja sosai sabida kuka "meyasa zakaimin haka Abdallah tabbas kaine rayuwata kaine farin cikina kaine jin daɗina kaine walwalata kaine komai nawa Rayuwa babu kai cikin duniyyata tabkar rayuwa ce babu ruwan sha, beby kiyi hakuri da zan iya barmaki Abdallah wlh dana barmaki, nima shine farin cikina zan tayaki da addu'a Allah ya kawo maki mafita, banason ganin Abdallah da kuwacce irin mace faceni Abdallah nawane ni ɗaya babu wata ta faɗa tana hargitsa kayan ɗakinta, tab Allah mai iko su madiha kenan.

*Nigeria Kano* da misalin karfe 9:00 suna zaune bakin gadon  anwar dukkansu sunyi shuru suna jiran sammani, mutsi ya farayi idonsa na fitar da hawaye na baƙin ciki da taiki da kuma ladama, ido ya buɗe a hankali yana kallon iyayansa da kuma ƴan uwansa saida ya gama duba ko ina sannan ya kalli ƙofa kana ya juyo da idonsa kanna Daddy Yace.

  "Daddy an gama ɗaurin auranne?.........








*NA'IMA SULAIMAN🤕*






More comments pls and shere

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now