*🤦♀ƘADDARAR MACE🤦♀*
*Story writing*
*By*
*NIMCY LUV*
4⃣5⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
@wattpad
Nimcyl
*Topic*
_Haƙika rayuwa abace mai sauki, amma a wajan wanda ya ɗauketa da sauƙin, kadamu da wanda ya damu dakai, ka nuna kulawa a wajan wanda yakeson nuna kulawa a wajanka, tabbas muna kuskure, munason zama da wanda baya sonmu, hakan kuma kuskure ne, Allah ka rabamu da sharrin maƙiyya ma hassada, Allah ka barmu da maso sonmu ameen👏_
*Ina mai baku haƙurn rashin posting ɗina na tsayin wani lokaci, abubuwane sosai yawa, karku manta koda yaushe ina tare daku, ina gdy da masu kirana, da kuma masoyimin messages tnz alot, much luv my guys💖💖💋*
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ *23/2/2020* shine yayi dai-dai da dawowar jannat ƙasarta ta haihuwa, koda motar su dadday suka ɗauki jannat da Abdallah, babu inda suka nufa sai gida kowa yana murnar dawowar jannat gida huto, ita kam sam bata murna da dawowarsa, wani irin faɗuwar gaba takeyi wanda ta rasa dalilin yinsa, haka taci gaba da addu'a a cikin ranta har suka isa gida tana jikin abbanta tana sauke ajjiyar zuciyya akai², suna isa babu wanda ta kula direct part ɗinta ta nufa danyin wanka.
Ɓangaran Abdallah kowa an saukeshi a part ɗin anwar, wanka yayi ya saka kaya masu sauki, sabida yanayin garin akwai zafi babu laifi, turare ya shiga fesawa babu adadi, sannan ya gyara sumar kansa mai kyau da ƙyalli, zama yayi akan sofa ya shiga dane² a iPhone ɗinsa,Kira ya farayi wajan 2minutes aka ɗaga kiransa, cikin slow and cool voice ɗinsa yace.
"Assalamu alaiki my Anisha"
Murmushi Anisha tayi cikin jin daɗin Muryar tilon ɗanta guda ɗaya tace.
"Dr na, nayi Missed ɗinka har ba'a magana, wato ka nunamin beby Jannat ta fini matsayi ko?"
Langwabar dakai gefe ɗaya yayi, yanajin soyyayar Anisha na ratsa masa dukkan wata gaɓa ta jikinsa, ɗan kwabe fuska yayi tamkar yana gabanta yace.
"Haba ummita, kinsan yadda Abdallah yayi Missed naki kowa, u are the best mom my Anisha ya faɗa yana sakar mata shagwaba ta cikin wayar"
Anisha kam dry taci gaba dayi a hankali saida ta gaba Sannan tace.
"Allah ya shiryaminkai Abdallah kalli abinda kake saikace jariri"
Haba Anisha, aini ɗin harnafi jariri a gurin ki tunda baki da wanda ya fini, sai abbuna ibraham ko?"
Shirya sukayi sosai, tsakanin uwa da ɗa sai Allah, anan Abdallah ya gayamata cewa yau insha zaice wajan abban jannat dan asan abinyi shima yana buƙatar yasan daɗin aure kamar ko wanne namiji, ita dai dariya kawai takemai dan tasan halin Abdallah idan yana son abu sam bashi da kunya akai, haka suka gama shirar yayi mata sallama.
Kwance yake, akan gadon asibitin likita na duba masa drip ɗin daya sakamai yanzo, dan anwar baya iyacin komai sai ruwa da allurai da yakesha, ya rame sosai fuskarsa ta ƙara fari, simple ɗinsa ya ƙara bayyana, bashi da aiki sai tunanin bbynsa jannat koda yaushe acikin mafarkinta yake, saidai yau yanajinsa cikin farin ciki, jikinsa na masa akwai alkairi dan haka tun safe yake addu'a, har sadaka yasa ayimai, yana jin sa idan ya samu Jannat yafi kowanne namiji da dacen mace mai kyau hankali ilimi tunani kamar jannat, haka yayita tunanin Jannat a ransa har bacci yayi gaba dashi.
Safa da marwa take a parlour, baƙin cikin duniyya ya ishe ta, ta rasa yaya zatayi rabon ta da anwar wajan 1 week, ga soyyayar mijinta kullum ƙarowa take a ranta, musamman ƙwana biyun da tayi bata ganinsa, tayi baki ta rame kamar ba maimuna ambassador ba, ga wata jaraba data ƙara kullum cikin kuka take sbd bukatar ɗa namiji da akeyi bata da sukuni kwata², bata iyya cin komai sai ruwan tea, komai taci saita dawo dashi abu dai yayi mata yawa, wayarta ta ɗauka ta shiga kiran feena ko zata ɗaya bugu biyu tayi feena ta ɗauki wayar cikin sauri maimuna ta fara mgn.
"Wayyo feena, dan Allah ki taimakeni ina cikin wani hali".
A ɗaya ɓangaran feena ta gyara kwanciyyarta akan cinyar guy ɗin da suke tare kana tace.
"Shiiiiit clam down, me kikeso yanzo kuma ɗiyar ambassador?"
Numfashi maimu ta sauke sannan ta zauna kan sofa tace.
"Burina yanzu bai huce na jini kusa da namiji ba, wlh feena hakuri na ya gaza, kawai kiyimin boking wani guy ɗin i on mah way tana faɗin hakan ta katse wayar".
A gaban mirror take tana shafa lotion a jikinta, bayan ta gama ta ɗauko, abaya ami colour ta saka, sannan ta taje gashin kanta ta shafa mai akanta ya fara kyalli, ribbon ta ɗauka mulki colour ta daura akanta, Sannan ta feshe jikinta da turare kala², lipstick ta shafa a lips ɗinta, yunwace ta kamata yasa ta fita parlour babu ɗan kwali, kan darning ta nufa taga babu abinda zata iya ci, fruit ya haɗa wiz milk ta koma kan sofa ta farasha, kallo takeson yi sauya canel tayi zuwa Zee world, taga anayin film ɗin da tafiso King of heart da gangaa, sosai ta shagala da kallon saiji tayi an kwace cup ɗin hannunta ido ta ɗago a hankali, 2 eyes da Abdallah murmushi yayi mata ya nemi waje kusa da ita ya zauna cup ɗin ya akai baƙinsa yasha kaɗan, hannu ta miƙu mai da nufin ya bata, dry ya aƙarayi kana ya maida hannunsa baya, kallonsa tashiyi dan takasa cewa komai, shine yayi ƙuƙarin yin magana yace.
"Madam meye amfanin shan wannan a wajanki?"
Idonta ta juya masa sannan tace.
"Meaning"
Girgiza kai Abdallah yayi yace " af ni Abdallah babu ruwana, iya kacina nayiwa yarinya allura idan tana ciwon cikinta"
Wata kunyace ta kama jannat ita sai yanzo ta gane abinda yake nufi, basarwa tayi tace.
"Dr ya our Anisha kuwa nasan kunyi waya ko?"
Hannunta ya riko ya danƙa mata yace "Madam rike abinki ki shanye maza nagani hakan nada kyau, our Anisha tana gaidaki, yanzo zani Company na dawo, inason magana da Abba ne"
Owk saika dawo, Allah ya kiyaye hanya.
Dry yayi yaga ribbon ɗin kanta ya kusa faɗuwa baice mata komai ba yasa hannu ya janyota gabansa, Sannan yasa hannun ya tattara gashin kanta ya daure shi da ribbon ɗin, kana ya zuba mata idonsa masu rikita enmata yaja hancinta yace.
"My girl, ki kula da kanki kinji bye ya faɗa yana fice".
Kofar ɗakin ta murɗa jin babu alamar kowa a ɗakin, gaba ɗaya batasu zuwa hospital ɗin ba dole akai mata, kofar ta tura a hankali ta shiga kwance ta sameshi idonsa a rufe ta tabbatar ba bacci yake ba dan tasan halinsa, cikin sanyin murya tayi sallama da sauri anwar ya buɗe ido..........✍
08119237616
Shera family💖💖
YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Historia CortaJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu
