*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA,EEMERH SULAIMAN*
~story and writing by nimcyluv~2⃣6⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________*wasu suna cewa Karya nake ni tsuhuwar writer ce sbd yanayin writing dina baiyi kala dana first writer ce so i have nothing to say about this*
✨✨✨✨Dariyya sukayi dukansu sunajin kamar su hadiye junansu sabida so da kauna jannat ce tayi shuru hade dayin tagumi kamar ba ita tayi wannan dariyyar ba...
Murmushi yayi sannan ya cire hannunta ajikin fuskarta ta maida hanunsa yayi gurbin hanunta yace "menene habibaty?"
Uhm habibie i think something bad gonna happen inajina ba daidai ba wlh ta karasa mgnar voice nata yana shaking"
Kallonta yayi sosai kamar ba zai mgna ba sai kuma yyi mgna cikin cool voice nasa yace "habibaty why always your heart betray you is no good ki zauna kina bad think akan life dinmu pls habibaty ki daina wlh zuchiyata batayimin ddi ya fada yana kallon cikin eye ball dinta"
Zan daina habibie amma in one condition..
Jikinsa ya mayar kan sofa din motar sannan yace "menene?"
Promise me
Promise! Which promise kuma?"
Kuka ta farayi kamar ranta zai fita kukan yaci karfinta haryakai bazata iyya mgna ba anwar numshe idonsa yayi yana sauraran kukanta Wanda yake tafiyya da bugun xochiyyarsa yanajinta tana kukan amma baice mata uffan ba yasan idan tayi kukan zataji dadin zuchiyyarta jiyaye gudun zuchiyyarsa na karowa dan tabbas yaci gaba dajin kukanta zuchiyyarsa na iyya bugawa hanunsa ya dauko ya riko nata hannun ya dura akan satin zuchiyyarsa sannan ya bude baki da kyar yace "beby jannat kasheni kikesonyi da raina ashe kinason sa rayuwata cikin halaka bakison yadda nakejin zafin zuchiyyata akan wannan kukan nakiba?"
Kokarin yin magana take amma takasa SBD yadda voice nata ke shaking kallonsa kawai take amma takasa cewa komai sai ruwan waye dake malala akan fuskarta anwar ya kula da hakan yana mai tausayin kanwar tasa kuma wefy dinshi ya rasa meke damunta any where sun kusa kasan cewa tare bazai taba bari hawayenta yagara zuba ba (ni kuwa nace anya adingayi ana tunawa da maimuna) baice mata komai ba yasa hannu ya jawuta jikinsa ya rungometa sosai a jikinsa yanamai jin so da kaunarta ahaka har suka karasa gida...
Dariyya take kamar ranta zai fita ita kadaice a bedroom din nata in few minutes ta hade rai kamar ance mata ambassador ya mutu sai kuma ta kara shegewa ta wata dry kana ta bude baki tace "wait for me beby jannat am with you i most separate them i hate you i hate you more beby kin kwace komai nawa idan kinanan babu namijin dake ganina da gashi idan makarantane kowa jannat jannat idan fita mukai idon kowa na kanki am tied am tied about this rubbish beby jannat dole zan kawo karshan abin ni dake aga Wanda zai winner maimuna kenan ta fada tana karkada rubar zumar dake hanunta...
Aunty ruky ce tsaye gabanta tana bata farar milk hade da wani abu wanda bansan sunan saba sannan ta kara dauko wata aba like gumba ta bata ta kara dauko zuba ta bata mamakine ya ishane yadda aketa dura mata mgani bayan beby jannat she still young i never forged her age idan ban manta ba she is 16 years old baa tunanin wannan abin zai mata illah nan gaba🤔...
Murmushi Anuty ruky tayi sannan tace Anuty nimcy wannan kallon fa?
Uhm nothing kawai nace dan banson yawan mgna
Kefa daman nimcy kinfiyya miskilanci cewar Anuty ruky
Hhh Ashe Na fada ina cigaba da typing dina..
Duk wani event da aka hada Na bikin angudanar daurin aure kawai ya rage wanda zaayishi gobe kwance take tarasa mafita sai juyi take akan bed ganin abinda take bazai kai mata ba yasa ta yanke hukuncin da take ganin yayi mata wani shu,umin murmushi tayi sannan ta mike tsaye ni kuwa nace badai wani abin maimu zatayi baKwance take akan bed ta dade da fara bacci sbd gajiyya da tayi maimuce ta leko taga tana bacci murmushi tayi sannan tasa hannu ta rufu kofar dakin ta kulle da kwado🤔 joyawa nayi dan banga abinda ta karasa yiba sai juyowa nayi naga babu ita..
Tako yake cikin kasaita ya saka kayan baccinsa kirar England farare tas jiyaye bazai iyya bacci ba sai yaga farin cikinsa jannat turus yayi dayazo gab da dakin nata jiyayi ya fara jiri kafafunsa bazasu iyya daukanshi ba well kuma naga ya fara hawaye lokaci guda abinne yaban Mamaki ganin namiji kamar anwar Na kuka juyawa nayi naga mai yasashi hakan innalillahi Wa,inna ilaihir rajiun kawai na fada ganin yadda wuta keci cikin dakin jannat har baka iyya ganin kofar dakin sbd hayaki kafin nayi magana mukaji wata uwar kara adakin.........
*~comment and shere~*
~wattpad nimcyl~
~Kaddarar mace group~
~face book nimcy luv page~
YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Short StoryJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu