KADDARAR MACE PART 14

330 13 0
                                    

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

           *NA*

*NA'EEMERH SULAIMAN*



       Page 1⃣5⃣



Wattpad
Nimcyl
Face book
Nimcy luv page
07051284590
Sulaimannieemerh@gmail.com


     _*ahhayye yau akeyi gobe sai labari idan mune yau wata rana bamu bane wannan page din nakone Kainuwa writers association 🌈🌈🌈Allah ya tsare gabanko da bayanko Allah ya rabamu da sharrin makiyya ma hassada duniyya da lahiri rubutu yanzo muka fara  koma basira Allah ne yabamu mu fadakar mu ilimantar muni shadantar wow am very happy about this my Allah help us👍👍👏*_




      Duk inda kake tunanin tashin hankali anowar ya shigeshi few minute ya fita hayyacinsa addu'a kowa kawai yinta yakeyi bai san meyake cewa ba zama yayi a gabanta ya zuba mata ido sabida yadda kwakwalwarsa ta tsaya da komai shidai kallonta kawai yke kamar wanda yake jira ta farka daka bacci....

     Turo kofar dakin akai sannan aka shigo yadda ta gansu abin yayi masifar daga mata hankali kara suwa tayi da sauri tana cewa " haba son har lokaci ya tafi kana nan wajan jannat "

    Kallonta kawai yakeyi batare da yace komai ba....

  Jannat tashiga kwalawa kira tana tashinta itama shuru taji nan fa hankalinta ya tashi amma ta dake sabida ganin anowar a wajan duk wani binkice da mummy zatayi tayi hakan ya tabbatar mata jannat ta rigasu gidan gaskiya tashin hankali Wanda ba'a samasa rana duk kokarin mummy na boye tashin hankalinta amma ina abun yaci tira mutuwa ba'abar wasa bace batasan lokacin da tafasa kuka ba dukka gidan saida ya amsa sosai take kuka kamar ranta zai fita ta birkice ta fita hayyacinta kamar ba itaba.....

  Daddy yana daki ya jiyo ihun matarsa nuriyya wacce tace masa ta tafi wajan jannat hantsilowa yayi daka gadon har yana tuntube da gudu ya isa dakin jannat tare suka shiga da daddyn anowar da matarsa nauwal cirko cirko sukayi suna kallon yadda mummy ke kuka tana jijjiga jannat nan koma anowar yana kasa yayi zaman dirshan yana kallonsu....

    Mummy ke kuka tana cewa" wayyo Allah jannat karkimon haka kitashi nasan ba mutuwa kikai ba Allah  ina sonki karkimon haka ta karasa fada tana matse jannat a kirjinta.....

     Daddy jiyayi jikinsa ya fara rawa sabida tsabar fargaba tunani yake aransa daman haka ake mutowa daman ana mutowa batare da cuta ba maganar kawai fitowa take ba tare da yasani ba dan hankalinsa shima ya fara gushewa ......

  Mummy anowar kowa kuka take sosai kaikace ita kadai akaiwa mutowa banda kowa haka daddyn anowar shine mai joriya acikinsu salati kawai yaketa  jerawa shine ya lura anowar baya cikin hayyacinsa dan duk abinda akeyi baya cewa komai kawai binsu yake da kallo fita yayi ya dauko ruwa mai sanyi ya kwaramai a kansa nan take yaja ajjiyar zochiya.....

     Shuru yayi yana tuna mai ya faro yaga dukkan iyyansu anan lafiya kowa jin mummy ta ambaci mutowa yasa ya zabura yaje ya fisgi jannat ahannun mummy yana dariya yana cewa "haba mama mutowa ana zaune lafiya nida jannat har abada muna tare har karshan rayuwata ita kanta mutowa zataji kunyar dauke jannat ina raye haba mama kidaina fadin hakan jannat ta wace nasan ko ita da kanta idan mutowar tazo zata hana farowar hakan yakai karshan maganar yana fashewa da kuka"

     Daddynsane yazo kosa dashi yace "son nasan ka yarda kaddara mai kyau ko Mara kyau kadau wannan amatsayin KIBIYYAR KADDAR (Neeshar jay) bani jannat yaxo zaayi mata sittira akaita...

    No daddy nayarda jannat ta muto amma daddy kabarta kawai babu inda zaa kaita na yarda wannan itace KADDARATA (sureyya) bai karasa fadin abinda zaice ba yaga hannuta yana motsi.......







  _wai har xochiyata tayi sanyi bayan  tisho dana karar sabida ha waye na fargaba comments dinku kawai nakeso shine zaibani karfin gwiwwar cigaba da rubuta wannan littafin✍✍✍_



*❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤nagode da addu'oinku akaina Allah yabani lafiya cikin yarda da amincinsa 👏👏👏*

     Tako har kullum
           Nimcy luv










*to be continue✍*

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now