*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NAEEMERH SULAIMAN*
~story by nimcy luv❤~
~face book~
~nimcy luv page~
~WhatsApp group~
~kaddarar mace~
~wattpad~
~nimcyl~*this page completely wholly goes to my lovely sisters my habbitie jannat and my aminiyyata Maimuna dahir yunus much kauna to you❤❤*
2⃣0⃣Ajjiye abincin tayi kana tasa hannu a habarta tayi jugum almar tunani batasan meyasa Idan akayi maganar auranta da yaya anwar gabanta ke faduwa ba tayi iyya tunaninta amma ta gaza samun amsa Abu daya takeyi duk sanda take wannan tunanin shine addu'a...
Jin tayi shuru batayi maganaba yasa yadan matsa kafadarta hartayi kara sannan yace" beby jannat ko aurenane bakiso na lura danayi maki maganar aure sai mood jinki ya sauya i don't know why sometimes kike nuna rashin kulawa a gareni yana fadin hakan yana jan hannunta zuwa kan sofa....
Shuru tayi dan yawun bakinta ya bushe daka karshe ta dora kanta saman cinyar anwar tana hawaye na tausayawa rayuwarta...
Oh come on beby menai maki meye na kukan your tears means everything to me...
Da kyar tayi tear out ( fisgar) kallmar daka bakinta tace "kaidin shedane da irin son danake maka amma nakanji wani abu araina akan mgnar auran nan Wanda bansan komai neba jinake kamar wani abu zai faru da rayuwata kuma mai muni...
Zaiyi magana kenan yaga abin Mamaki a tsaye a gabansa...
Hhhh dariyya sosai meera tayiwa dan uwan nata kana tace " surprise surprise ta fadi hakan tana warewa dan uwan nata kuma yayanta hannu"
Babu musu yatashi da sauri ya shige jikin kanwar tasa kuma abin alfarinsa bashi da wacce ta fita sonda yake mata harya zarce na daddynsa wani sanyi yaratsa zuciyoyin duka su biyun joyi yake da ita cikin dakin suna yiwa juna dariyya saida suka gaji dan kansu sannan suka rabu...
Ashman ne yayi gyaran murya dan yasan anwar mai kula dashi ba da babu mmaki shizai fara rungomewa Dan wannan abin a jininsu yake suna matukar jin ddin su rungome junansu babu babba babu yaro babu namiji babu mace duk haka suke...
Anwar ya juyo da saurinsa baisan sanda ya saki ihun dadi ba Dan akallah sun dau shekaru basuga junaba nanfa murna ta kama junnansu suka hugging na juna suna dariyya sannan anwar yace " babban yaya nayi missing naka har bansan yadda zan kwatantaba"
Ashman yayiwa anwar light kiss a kumato sannan yace "munacanne amma ruhinmu da tunaninmu yana wajanku babban mutum daman duk mazan gida haka suke cewa da anwar sbd shine ya dauko hali da karamci irin na kakansu abdulaziz"
Jannat kuwa tacika tayi fam ganin babu Wanda ya kulata gashi batajin kwarin jikinta da kuzari shiyasa Kotashi tagagara yi"
Meera ce ta kula da ita tace "beby jannat kece tayi saurin isa kusa da ita tana dariyya jannat ma dariyya take kana ta turu bakin gaba tace " bayan babu Wanda ya kulani a cikinku"
Ayya beby wlh bangan kiba kinsan SBD ke mukazo wannan hospital din banda haka mezai kawomu asibiti ta fadi hakan tana jawota jikinta"
Anwar ne yace meera karki karasamun matata asaketa haka"
Meera tayi dariya tace eyyye wato harta zama matarka duk wannan kiyyayar ta baya babu ita kenan"
Ga alama nan kingani ai tunda ace gani ya koriji ya fadi hakan yana jawo jannat jikinsa"
![](https://img.wattpad.com/cover/201015763-288-k70253.jpg)
YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Short StoryJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu