*typing📲*
*🤦♀KADDARAR MACE*🤦♀
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*wattpad*
Nimcyl
*WhatsApp*
07051284590
*Instagram*
Ni'eemerh_nimcy luv
*Snap chat*
Nimcy luv
Sulaimannieemerh @gmail.com_Sadaukarwa tamusamman ga masoyya littafin KADDARAR MACE_
Page9⃣
Ta hanyar danne mata lips dinta da danya tsantsa guda daya haka kawai ta tsinci kanta da kallar kwayar idan anowar shima din oil eyes dinta yake kallo yana hango soyyaryarsa karara a idonta Wanda ita kanta batasan da itaba yasan cewa bazaisha wahala wajan amincewar jannat akan kudirinsa na aurantaba"
Itace tafara janye idonta dan tafarajin kunyarsa batare da wani abuba sauri yayi yadawo da fuskarta dan bayaso yayi missing kallon nan"
Jannat ta kwabe fuska tace "wai yaya wannan kallon nan duk nameye haka?"
Anowar yayi murmushi hade da shafa kanshi dan besan mezai cemata ba yayi kokarin juya maganar ta hanyar cewa "yau sister saura shekara nawa kiyi chandy"?
Uhm one year tace tana sauka daka gadon dan tafara gajiyya"
Anowar yace "meye hakan"
Tace mekuma nayi?
Daman haka kike fita babuko dan kwali bare hijabi ya karasa maganar yana bude wajan kayanta ya dauko wani katon hijabi ya mika mata"
Saurin kallonshi tayi tace haba yaya wannan hijabin yayimin yawafa
Anowar yayi kicin kicin da fuska tamkar baitaba dariya ba yace "cewa nayi kikarba kisako"
To bari nasauya wani tunda wannan yayimin yawa
Uhm yace ya jawota gabaya zuwa gabanshi yasamata hijabin ya rike mata hannu suka fita"
Afalo suka tarar da Anuty Rukayya tanacin abinci anowar yace "ah Anuty saukar yaushe kuma ya karasa maganar yana zama kusa da ita"
Tayaya zakusan nazo nidaman nasan wannnan fadan naku karshe soyyaya zaizama
Anowar ya juya yana kallon idon jannat yaga ya tadau maganar amma baiganiba sakamakon juyarda kanta gefe da tayi sannan yace "ayya Anuty damancan din ai soyyayace ba fada ba tamu salan soyyayar Kennan yanxo ai saidai maganar aure duk maganar da yake hankalinsa yana kan jannat"
Ita kowa oganniyyar ko ajikinta dan bata dauki maganarsu da wani amfani ba🤷♀
Ato kudai kuka sani da zakuyi auranma da kun rufawa kanku asiri"
To naga abin yafara zama tonan silili bari nayi nan yatashi yana fita ga falon"
Tonan silili ko gsky ita ma ta mayar masa da amsarsa sannan ta juya kan jannat tace "ke kuma kamar kurma ana magana kinyi shuru"
Ayya Anuty wannan maganar aita manyace tayaya za'ai nasa baki bayan banmaji me kuke cewa bah tafada tana karasowa wajan Anuty tata"
Lalle auta kin girma irin wannan zaiyana haka"
Uhm Anuty na nayi missing naki sosai tafada tana kwanciyya akan cinyarta "
Auta nima nayi missing naki dalilin dayasa naxo gidanan kennan saidai danaxo nasameki kunashan soyyaya da yayannaki"
Soyyaya kuma da wa?
Anowar mana koba saurayin kibaneUhm kawai tace mata dan bata da amsarta
Tambayarki nake fa
Aa wannan ba tambaya kike ba neman maganane tafada tana kwasa da gudu sai waje
Bata tsaya ko inaba sai falon mummy anowar tana zuwa ta fada jikinta tana maida numfashi
Aa daughter haryau bakya girmane kedawa haka?
Wlh mummy Anuty ce tabiyoni shine nayo nan
Tom shikenan bari na dauko maki abinci dannasan shikikazoci
Tom mummy na bari na danyi game a wayarki
Mummy batace mata komai ba tayi ta fiyyarta itama jannat bata kara magana ba tafara game dinta tana dariya kamar daka sama taji ance
Jannat i love you
Will you marriage me💍
I really love you with all my heart and soul pls don't say no jannat plss.....😃😃😃😅😅😅tofa yau akeyinta gobe sai labari😌kobiyoni danjin yadda zata Kaya
_*tako har kullum nimcy luv❤*_
_waiting for my new page✍_
![](https://img.wattpad.com/cover/201015763-288-k70253.jpg)
YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Short StoryJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu