kaddarar mace 28 by nimcy

267 12 0
                                    

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

        *NA*
*NA,EEMERH SULAIMAN*

   ~story and writing by nimcy luv~



           2⃣8⃣



*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

*wattpad*
Nimcyl
*kaddarar mace group*

*Nimcy luv page on face book*





     *_my bloody real Queen i don't know how to show my appreciation .... But i want to you know i luv you❤jinjina ga group din komai mukaddarine soyyayar fari gruop Neeshar case group Rayuwar amatullah group Shatuu group ina godiyya ga dukkan members na wannan group din much luv_*




     
       ✨✨✨✨✨


   Salatin duk da yazu bakina na din gayi ana cikin haka jannat ta zabura tayi waje da gudu gaba daya ta fita haiyyacin ta a haka harta isa harabar gidan tana gab da fita suka ci karo da daddyn anwar idanun nan nasa sunyi jajawur kallansa tayi kamar bata sanshi ba ta kara zabura zatayi waje cikin 'yan daurin aure daddy yayi saurin tare ta...

   "Haba daughter kinutsu kisan abinda kikeyi mana ba kya ganin halin da kike ciki duba kigani ko dan kwali babu akanki babu mayafi inasu ki kwantar da hankalinki muyi magana"

  Baya ta fara hade da girgiza kanta tana kuka maicin rai tace " kwantar da hankali kace fa daddy ashe kaima baka sona baka son farin cikina nina sani rayuwata ce tazu karshe Ashe daman mafarkin da nakeyi zai zama gsky dan Allah daddy kurabu dani na nemawa kaina mafita" tana karasa mgnar ta zabura tayi waje da gudu sai cikin 'yan daurin aure...

    Abdallah ne ya fara ganinta shima daka Ganshi kasan yana cikin tashin hankali sauri yayi ya nufi inda take tun karuwa  kafin ya karasa harta isa wajen anwar da yake ta washe baki har kunne..

  Suna cikin gaisawa da abokinsa Mubarak ta karasu wajen saiji yayi an shaki wuyansa tana cewa" kacu ceni kacuci rayuwata yaya bani da sauran amfani a duniyya mai yasa kayimin hakan kasan cewa bani kakeso ba my maimu kakeso kodan man kiyyayar da kakemin tun ina yarinya yasa kayimin hakan ta hanyar cusamin sonka azuchiyata Lallai nayi kusku re dana yarda da Kai amatsayin wanda zai zame mini jigo na rayuwata nasani kuwacce mace akwai tata kaddarar ni soyyayar yaya na kuma dan uwana kuma Wanda ya tsaneni itace kaddara ta" taci gama da magana tana kuka tana girgi za anwar...

   A zafafe ya dinga kifa mata mari yasa hannu ya hankada ta again yasa kafa ya take ta yana cewa "banza mahaukaciyya dabba Ashe keda man haukan naki yakai haka ban saniba to bari kiji abinda ba kisani ba natsaneki bana sonki bana son kara saki a cikin kwayar idona kirabu dani na samu farin ciki acikin Rayuwar aure na"..

   Rarrafe ta farayi har ta isa inda yake kafarsa ta kama ta rike tace " pls yaya kayimin komai zan jure amma banda rabuwa da kai kasa bamin da sonka da kaunarka a zuchiyata idan babu kai cikin duniyyata yaya zanyi katu nafa nice Jannat kanwarka kuma 'yar uwarka kuma masoyyiyar ka pls Yaya i need you don't leave me alone yaya"..

    Wani sabon Marin ya sakar mata ya kara hankadata akayi sa,a ta fada jikin Abdallah  "wlh wlh Allah kenan zan iyya kasheki kuma na kashe banza mahaukaciyya kawai mara tarbiyya banda hauka yaushema kika dainai min rashin kunya da harzan ce ina sonki inajin bin maza kikeyi duk mutumin da zai aureki ai bai karasa Mganar da yayi niyya ba yaji saukar mari a fuskarsa mamakine ya cikashi ganin daddynsa ne ya mareshi akan waccan karyar nan take yaji ya kara tsanarta a zuchiyyarsa..

   " babu shakka ashe mune bamu iyya tarbiyya ba ku toni bazan yi maka shirme cikin taron jamaa ba na baka lokaci kadan kazu babban parlour ina jiranka..

   Jannat kuwa abin duniyya yayi mata zafi zuchiyya ta baci mafarki ya tarwatse kuka takeson yi amma ta kasa sabida abubuwa sunyima zuciyarta yawa still tana jikin Abdallah shima da yakasa cewa komai sai wuci yake...

    Tako take dukkan jikinta yana shaking har ta karasu inda anwar yake tace "sorry my man meyasa zaka bata ranka akan wata banza can muje ka gyara jikinka ko ta fada tana riko hannunsa"

  Ihuuu ta farayi jin abinda maimu ta fada kukarin kwacewa take amma Abdallah ya matseta sosai a jikinsa data tabbatar bazai saketa ba sai ta fara tari nan take jini ya fara zuba ta bakinta kafin wani lokaci numfashin ta ya farayin sama da kasa nan ta sulale ajikin Abdallah a sumeeee...



     *kuyi hakuri da wannan pls*

Comments and shere

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now