ƙaddarar mace 43 by nimcyluv

308 9 0
                                    

*🤦‍♀ƘADDARAR MACE🤦‍♀*

  
  *NA'EEMERH SULAIMAN*

  *(NIMCY LUV)*

        4⃣3⃣


*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

@Wattpad
Nimcyl
NIMCY LUV FANS

*👉 LITTAFAI*

*ƘADDARAR MACE*
*ASHE ƳAR BABATA CE*


~i know am not best🤷‍♀but i luv who luv me, I Care about who about me am nimcy luv don't ever forget this~



✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ saurin tashi zaune tayi ganin number da akayi message ɗin da  ita maimai ta sunan tayi HONEY SWEET wani farin ciki kine ya cika mata zuciyya abinda ya fara zuwa kanta yayanta kuma jigon rayuwarta ya dawo hayyacinsa cikin zumuɗi tana addu'a Allah yasa tunaninta gsky message ta buɗe dan karantawa abinda ta gani yayi matuƙar furgi data bakinta na rawa ta fara karantawa.

_bani da lokacin yimaki sallama jannat ,sannan ina mai farin cikin gaya maki cewa kada kisake kidawo gida, dan zakiyi ladamar hakan,sannan ni anwar koda duniyya zata ƙare ni dake bazan taɓa auranki ba, na tsaneki tsana mai yawan gaske kada kitaɓa tunanin zanyi tunaninki koda na lokaci ɗaya ne, daka karshe nake cewa kiji daɗin zamanki a Singapore, ANWAR MUHAMMAD RANO_

  Rontsa idonta jannat tayi tanajin wani ɗaci a zuciyyarka, ta kaici da bakin ciki ya hanata kuka jikinta sai tsoma yakeyi idonta yayi jajawur kamar gauta, ta karanta message ɗin yakai sau 5 taki kasgata yayanta kuma jigon rayuwarta,  farin cikinta kuma wanda take fatan yazama wani ɓangare na rayuwarta, wani yawo ta haɗiye mai ɗaci kana ta kashe wayar gaba ɗaya kuma ta dauki niyyar baza koma gida ba, koda anyi masu hotu,tashi tayi alwa ta fara sallar lafila har wajan 3 bata runtsa ba daka karshe bacci barawo ya ɗauke ta akan lardumar da take Sallah sai muce asuba ta gari.

*Nigeria* anwar ba tsaya ko inaba sai gidansa taret bedroom ɗin maimu ya nufa, kofar ta daka da karfi yana huce ya shiga bedroom din, a kwance ya sameta saman bed tana bacci tsaki ya buga kana ya finci kota da karfin gske bata fito ko inaba sai gabansa, gabanta na faɗowa ta kalleshi tace.

"Habibie lpa, meya sameka da faɗa tana faɗawa jikinsa"

Wani gigitatten mari ya sakar mata tana shirin komawa jikinsa ya kara kifa mata wani marin kana ya hanka ɗata ta faɗi ƙasa, kara tashi tayi zatayo kansa dan ita burinta bai huce taji ɗomin jikin saba duk dokan da yayi mata bai dameta ba cikin karaji ya daka mata tsayawa har wayar hannunsa na faɗowa kallanta yayi yace.

"Kada kiyi tunanin anwar wawane baisai mekike aikatawa ba, kin rabani da farin cikina, cigon rayuwata, nasan halin da kika jefamu kadai ya isheki balle na zinar da kike aikatawa, ni yanzo baki isa nayi maki wani abuba kuma karkiyi tunanin dan nasan komai zan sakeki wlh kinyi karya dole zaki ɗanɗana kallar azaba ta dan baki da muhimmancin da zan yafe maki, kuma ki sani kinan harsai nadawo da Jannat rayuwata, yana faɗin hakan ya fice yana huce ko wayarsa beby ta kaiba"

Murmushi takaici tayi da kuma shirin aikata wani abu, baki taɗan ciza kana tace.

"Good anwar i like ur actin aibaka komai ba game ɗin yanzo aka fara tana faɗin hakan hade da ɗaukan wayarsa danne² naga ta farayi a wayar tasa na rasa abinda take rubutawa daka haka na cife na bar mata ɗakin.

Yana fita bai zarce ko'ina ba sai part ɗin abban jannat akan sofa ya sameshi yana duba jarida, ƙarasawa yayi yana zuwa ya faɗa jikin Abba yana kuka kamar ransa zai fita cikin kuka yake maganar yana faɗin.

"Pls Abba ka yafemin nasan na cutar da rayuwar beby bada sanina ba, hakika hakkinta bazai barni ba, dan Allah Abba ka taimakeni ka gayan inda bebyn take wlh zan iya mutuwa idan bangan taba, wlh beby ce rayuwata beby ce ni, beby ce farin cikina, beby ce jin daɗi na, amma nayi alƙawarin bazan ƙara abinda zai nisan tani da beby ba koda na 1minute da ya faɗa yana shassheƙar kuka"

Kallonsa Abba yayi kana ya numfasa yace.

"Shikenan son zan duba maganarka nasan abinda zan iya, maza jeka kwanta kafin gobe"

Shagwabe fuska anwar yayi yama manta Abba sirikin sane yace.

"Wallahi Abba babu inda zan iya zuwa harsai kun fitomin da matata ya faɗa ƙara rungome Abba"

Murmushi Abba yayi yana kokarin mgna sai yaji numfashin anwar yana sauka a hankali alamun yayi bacci.

*Singapore* a hankali Abdallah ke turo kofar dakin jannat yana gama shigowa ya isketa kwance a ƙasa ta riƙe saitin zuciyyarta wata kwallar tausayice ta zobumai kana ya karasu wajan ta yana zuwa ya ɗauketa cak ya maida ta kan bed yana shirin fita yaji ta riƙo hanunsa murmushi yayi ya shafi gefen fuskarta yace.

"You Are my everything, wlh ƙalbi i can't life without you ya faɗa rongumeta a jikinsa yana sauke numfashi a hankali ita ta shige cikinsa tana ƙara rikeshi still tana bacci turo kofar akai kafin yayi wani yunƙuri madiha ta shigo ɗakin.........












*COMMENTS AND SHERE*

AM SORRY FOR MY TYPING ERROR

NO EDITING

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now