KADDARAR MACE PART 17 MY NIMCY

347 18 0
                                        

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*
         *NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*

Face book
Nimcy luv page
Wattpad
Nimcyl


          1⃣7⃣


*_🌈KAINUWA ✍🏼 ASSOCIATION_*🤝
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




     Anwar ne ya dago jajayen idanunsa ya kalli mahaifin nasa kana ya sunkuyar dakai kasa yana tunani to mai mahaifin nasa yake nufi da wannan tambayar yana tunanin zai cutar da jannat ne yasan cewa duk ranar daya cuci rayuwarta Allah bazai yafe maiba yana cikin wannan tunaninne yaji maganar daddyn nasa..

      "Uhm son tambayarka nake kayi shuru ko baka da amsane ?"

   No daddy ba haka bane kasan ciwo daka Allah yake kasan komai mugadda rine daka Allah nan ya shiga gaya masu duk abinda ya faru kawo rabuwarsu da daddare har zuwa wayewar gari lokacin da ya shiga dakinta"

   Daddyn anwar ne yaja numfashi yace "hakane son Allah yabata lpa yasa kaffarane"

     ameen duka 'yan dakin suka amsa masa"

     Zaune take a falo tana tunani yau kusan  2days bata nemeta ba anya lpa kowa 🤔wayan mamanta ta dauko tayi dailing number mummyn jannat ringing daya tayi akai picking....

     Hello mamana anyini lpa?"

    Daga can barin aka amsa mata"

  Mama my jannat lpa kowa take najita shurune"

     Shuru tayi dan sauraran abunda Maman ke fada mata daga bisani kuma ta fashe da kuka mai tsuma zochiyar mai karatu kana tace "mama ganin zuwa asibitin"

       Kiran sallar magariba akeyi anyi anyi anwar ya tashi ya tafi gida amma tsam yagi acewarsa shifa anan zai kwana babu mai rabashi da jannat"

     Anuty ruky ce tace "Mtwsss kaikam wlh baka da kunya yanxo agaban namu kake cewa haka"

     Dan lankwasar dakai gefe yayi kana yace "madam kema fa ba'asan me kikeyiwa oga ba dan haka ki rabu dani na kula da matata"

    Ta suwa tayi zata dageshi yayi saurin yin tsalle ya koma bayan daddyn jannat hade sakale huyansa sannan yace "daddy kaganta ko"

    Daddy yayi dariya yace "rabu da ita tana tabaka saina rama maka katuwa da ita da 'Yar yanta amma zata shiga shirgin da ba nataba"

    Yauwa daddyna shiyasa bakeson ka sabida fadin gsky"

    Daddyn anwar ne yace "muda baa sanmu akai bula to"

     Duka 'yan wajan suka saka dariya kana kowa ya fara shirin tafiyya gida akabar mummyn anwar ita zata kwana da jannat da kyar aka lallabashi ya tafi gida...

     Sosai take kuka tana cewa "haba my jannat yazakimun haka nasan cewa duk abinda nake fada kina jina kitai Maka  kodan kaunar danake maki kitashi mutafi gida nasan cewa bazaki mutu ki barni ba🤔takai karshan maganar hade jijjiga gadon da jannat ke kai..

    Mummyce tace " maimu kekam bakya gajiyya dunda kikazo kike abu daya kiyi hakuri mana jannat zata tashi insha Allah "

   Murmushi tayi tace "Allah yasa"

Turo kofar dakin yayi hade dayin sallama"

     Amsa masa sallamar akai kana aka bashi umarnin shigowa"

     Mummy antashi lpa yamai jiki kuma"

    Lpa lou son mai jiki da sauki ta fada tana shafa kansa"

     Tashi yayi ya koma kan gadon jannat sosai ya hau kan gadon yana kallanta cikin so da kauna da kuma tausayawa halin da take ciki hawayene suka mirgino daka idonsa yayi saurin gogewa sabida bayason mummy ta gani"

   Maimuce ta taso ta dawo kosa dashi sannan ta dora hannunta a kafadarsa tace"nasani dole ka damo da halin da jannat ke ciki dole ko makiyinta ya ganta ya tausaya mata amma kayi hakuri komai zaiyi daidai insha Allah"

     Baiyi mata maganaba illah kallonta da yayi kana ya mayar da kallonsa ga hannunta inda ta dura akan kafadarsa"

    Murmushi tayi kana ta dauke hanunta sannan ta koma wajan zamanta"

     Joyawa yayi ga jannat yayi murmushi ganin yadda fuskarta ta fadada da  fara'a duk da kasan cewa bata da lpa addu'a ya shiga yimata yana shafa mata ajikinta daka bisani shima yabi gefenta ya kwanta sai saukar numfashinsa mummy taji"

    Ta gama hada komai sannan taje kan gadon ta fara tashinsa ahankali ya fara bude idonsa mummy ya gani tsaye akansa dan haka yayi addu'a ya tashi"

     Ni zanje gida kafin dare yayi na dawo dan haka ka kula da daughter kafin nadawo"

   To mummy saikin dawo Allah ya tsare"

     Ameen tace tana fita daka dakin daman maimu ta riga da ta tafi"

   Tashi yayi ya shiga toilet zai dauro alwala "

     Yana daka toilet din yaji na urar dakin ta fara kara alamun mara lafiyyar da na urar dake jikinsa fa ciwonsa yayi tsamari da gudu ya fito daka toilet din....

    Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un kawai yake fada saka makon ganin yadda kirjin jannat ke dagawa wani ruwa yana fitowa ta bakinta..........







     Masha allah nagode da comments dinko inajin dadin hakan Allah yabar kaina

     Taku har kullum
              Nimcy luv

✍to be continue'''

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now