*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
~by~
~nimcy luv~
3⃣5⃣
**بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________**🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation*____________________________________*
Wattapad
Nimcyl
KADDARAR mace fans
Ashe Yar babata ce fans~*kamar yadda na gaya masu zan fara littafin Ashe Yar babata ce 5/1/2020 to yanzo haka anbude group din har anfarasa mutane dukkan wanda yakeson kafin littafin yayi nisa sai yayimin mgna ta wannan number 08119237616 wannan littafin nakudine zan gwada naga iya gudun ruwanku dukkan members dina na kaddarar mace zasu biya 100 kacal ta layin glo wanda ba dan group bane kuma 200 kacal ngd ina matukar alfahari daku❤❤*~
✨✨✨✨✨
Tana ganin yana tunkarota jikinta ya fara tsuma ta farayin baya shima kara biyota yakeyi har suka kaikarshan bangon ya tsura mata idanu itakam kasa kallonsa tayi ta runtsa idonta tana sakin numfashi sama sama gashi kanta yaja ya fisgota zuwa kan gado kukawar kwace kanta takeyi amma ta kasa joyo da ita yayi ya hade face dinsu waje daya kafin tayi aune ya hade bakinsu waje daya hurt kiss ya farayi mata a gaggauce nan take jikin maimuna ya fara tsuma dukkan jikinta ya amsa wani irin feelings ne ya taso mata abinda maimuna ta manta lokacin da ta hada lemon cup biyu ta hada taje dauko cukali anan tayi sabani tadau wanda baya da kwayar maganin ta kaiwa anwar yasha ita kuma ta dawo ta dau mai kwayar tasha wannan shine kuskuranta itama kiss ta farayimai kamar yadda yayi mata bakinta tasa cikin nata ta lalubu harshansa ta fara tsutsa tana sakin wani irin numfashi gaba daya ta fita haiyacinta ta fara manta kanta anwar ne ya kafeta da idanunsa da suka gama yin ja bakinsa ya zare cikin nata da sauri ta kamo kan ta fara kuka tana cewa...
"Pls hubby karkayimin haka ka tausayin kaduba halin danake ciki wlh idan kabarni yanzo zan iya mutowa ta karasa mgnar tana kara hade bakinsu".... Mamakin rashin kunyarta yakeyi haka nan yakeji idan ya biyewa maimu kamar yaci amanar watane wani lokacin yana tausaya mata idan ya duba irin son da takeyimai sai yaji kamar ya saurareta amma yana zuwa gunta zaiji gabansa na faduwa yanzoma hakane bazai taba iyayi mata abinda takeso ba hasalima shi bai tabajin sha,awarta ba yanzo ma tashi yayi zai fita ta tashi da gudu ta makaleshi tana kuka mai tsuma zuciya mai kula tama ya hankadeta ta fadi kasa yayi ficewarsa ransa bace...
Kuka takeyi maicin rai tana bukanta ajikin gadon dakin surutu takeyi kamar ma haukaciya gaba daya ta fita haiyacinta ahaka tana surutun har bacci ya dauketa asuba ta gari...
Ban garan anwar kuwa yana zuwa dakinsa shima ya fashe da kuka kamar karamin yaro yanajin zuciyarsa babu dadi gaba daya yawan tunanin wata yarinya da yakeyi shiyafi damunsa daka karshe ya Mike ya shiga toilet yayi wanka ya daura alwala ya gabatar da lafila babu adadi yana ta addu,a Allah ya yayemai abinda ke damunsa tashi yayi yasaka kayan bacci ya feshe jikinsa da turare kala daban daban ya taje kansa ruwan tea naga ya hada ya matsa lemon tsami aciki yasha dan zuwa yanzo magani yadaina aiki a jikinsa yana gamawa ya kwanta yana joyi yana numfashi daka haka har bacci yayi gaba dashi asuba ta gari....
Misalin karfe7 na safe ta fito cikin shigarta abin sha,awa idan kaganta bazakace tana da damuwaba ta saka abaya fara tas mai duwatsu jajaye tayi rolling da mayafin abayar ta dau Jakarta ja mai hannu da littatafan ta a hannu sbd jakar yayi mata karami tana kokarin fitowa tayi karo da wani abu nan tasaki wata kara taja baya da Sauri..........
_kuyi hakuri da wannan pls_
More comments
More pageNimcy luv
YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Historia CortaJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu