KADDARAR MACE PART 12

369 16 0
                                    

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation







*wattpad*
Nimcyl
*WhatsApp*
07051284590
*face book*
Na'eemerh sulaiman
Sulaimannieemerh @gmail.com




        _sadaukarwa ga my lovely sisters Anuty fauza❤❤my Neeshar jay❤my abokiyyar fada Ummiey ontop❤my ameena first lady❤❤my sajida ❤❤my suraiyya❤❤da dukkan yan uwana na Kainuwa❤❤👏_













*📲typing*





      *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

             *NA*

*NA'EEMERH SULAIMAN*








            Page1⃣2⃣



Maimuna ganin anowar ya dorawa Jannat kansa a kafadarta yasa ta hade fuska tamkar bata taba dariya ba jitayi kamar ta fashe da kuka sabida tsabar bakinciki da kishi da yayi mata yawa a zochiyarta ❤amma ta dake bata bari angane hakanba ( ni kowa nace lalle maimu kin dorawa kanki abinda zaifi karfinki 🤔)

   Jannat tayi murmushi dan ta lora da sauyin nata  kana tace " 'yan mata yadai?"

  Uhm nothing tace

"Owk Allah yasa hakan" ta fada tana mikewa tsaye tace "nikam zanshiga ciki ko zakizo mutafi ne?"

      Aa kihuta lafiya my Jannat

      "OK tnx" ta fada tana barin wajan

Anowar kowa zama ya gyara dan bashi da niyyar tashi hakan yasa maimu dawowa kosa dashi ta fara magana kasa kasa ta hanyar cewa "yaya amma dai ka kosa kawo mana Anuty ko?"

   Insha Allah yace kawai

    Wow amma naji dadi wace haka?

  Uhm kijira lokaci kawai dan ina tunanin kinsan tama

     Jitayi gabanta yayi muguwar fadowa nan take  taji moot nata ya sauya kana ta miketsaye tafi ta batare da tace komai ba bayanta yabi da kallo kana yana tsaki "mtwsss stupid girl"

     Yau yakasance babu makaranta dan haka tana dakinta tun safe sai yanxo da take kokarin fitowa falo sanye take da riga mara hannu sai wando three kwata ta gyara gashin kanta yayi matsifar kyau sosai kana ta dau ribbon black ta daure gashin dashi tana cikin shafa body spray taji ana bogun kofar dan hakan tayi tunanin mummy ce kawai tace "in"

  Bode kofar akai ahankali sannan aka mayar aka rife yana kallon ikon Allah shirinta takeyi hankali kwance tana fesa turaran tana wakar Johnny drille ta wait for me ahankali takebin wakar cikin salo na gwanancewa haka yaci gaba da kallonta ya harde hannayensa a kirji

     Jin shuru yayi yawa wanda ya shigo baiyi magana ba dan haka tayi saurin joyowa dan taga waye wayyo Allah jitayi kamar kasa ta tsage ta shiga sabida tsabar kunya nanfa ta fara doba inda zata buya ta daga kafa daniyyar shigewa toilet amma ina tako daya yayi ya cafkota 😆

       Rolling eyes dinta tayi kana tace pls yaya bari nasaka hijabina mana ta karasa maganar kamar zatayi kuka


  Kallonta yayi sosai kana yace "tom kiyi sauri"

  Yana kallonta tasa hijabin har kasa mai hannu kana ta dawo kosa dashi ta zauna batace komai shiya gaji dayin shurun yace "Jannat sai yaushe zaki bawa zochiyarki daman fadin abinda ke cikinta Wlh nasan kina sona sosai amma wani dalili naki mara toshe ya hanaki fade dan Allah kice kina sona kozanji dadi a xochiyata" ya karasa maganar yana kallonta

  Still shuru ta karayi batace komai

     Ya salam meye hakan Jannat nasan matslarki kunya bazaki iya fada ba bawai sonane bakya yiba amma akwai solution kinajina ta daga kai alamar E good girl yanzo ki rife idonki sannan kija numfashi kadan tom zakiji magana tazo maki"

    Ahankali ta rife idonta taja numfashi kadan kamar yadda yace"

    Yana kokarin magana yaji tace " i luv you Yaya anowar I really really luv you i luv you with all my heart i am with you forever and ever and ever i luv you more & more & most








      *Wow wonderful shall never end anya kowa Jannat ce mai fadin hakan tom bari dai mu jira cigaba*



            _happy independence day 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬_



     Tako har kullum
            Nimcy luv

   ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤comments dinko kawai make bokata shine jin dadina❤❤❤❤❤❤❤❤








_To be continue✍_

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now