kaddarar mace 27 by nimcy

260 13 0
                                    

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

    *NA*
*NA,EEMERH SULAIMAN*

   ~story and writing by nimcyluv~


         2⃣7⃣




*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

*wattpad*
Nimcyl
*kaddarar mace group my best group🤸‍♀*
Nimcy luv page on face book


    *kwana biyu kunjini shuru kuyimin afuwa abubuwane sunyimin yawa 👏👏*



    ✨✨✨✨✨

Karasawa mukayi da gudu  dan ganin abinda ke faruwa shikam anwar zama yayi kamar gunki motsi kasawa yayi sbd tunanin abinda yazo kansa...

  Mummy da Abu Ashman iyayen jannat Kennan sune suka karasu wajan hankali tashe Abu Ashman ke tambayar anwar amma Sam anwar kasa mgn yayi ganin bazai mgna ba yasa Abu Ashman rabuwa dashi..

  Ruwa aka fara debuwa ana zubawa a wutar har aka samu ta lafa duk abinda ake anwar yana tsaye bakin kofa yana tunanin tayaya akai Jannat tasa kwado ta kulle kofar dashi bayan ita kuma tana ciki girgiza kansa yashigayi no bazai yiwuba idan zata rufe kofa aita ciki zata rufe kofar dole wanine yazo ya hadawa farin cikinsa wannan abin kuma ya tabbatar kasheta akesonyi (to nifa nace Barisster ya fara aikinsa🤣) amma a family wayakeson ganin bayan Jannat haka a iyya tunaninsa kuwa sonta yake tunani yake amma ya kasa samuwa kansa amsar abinda yakeso har aka bude kofar bai saniba saida mummy ta tabashi..

  Anwar nimcy mummy Abu Ashman gaba daya suka shiga dakin hankali tashe dan basusan abinda ya sameta ba amma abin mamakin shine tana kwance akan bed nata tana bacci hankali kwance..

  Hamdala mummy da Abu Ashman sukai lokaci daya sannan suka fita adakin anwar kuma matsawa yayi kusa da ita ya zauna akan bed dinta kallonta yayi sosai yaga tarame sannan tayi haske kyauta ya kara fituwa karara mamakin irin halittar da Allah yayi mata yake tab shikam ya rasa jannat matsayin matar aure ai kamar yarasa rayuwar sane gaba daya hannu yasa ya yayi bargon data rufe jikinta dashi Saurin runtse idonsa yayi nanfa xuchiyyarsa ta fara bugawa hankalinsa yaso fita daka jikinsa few minutes idonsa ya sauya kala saka makon ganin Jannat daka ita sai duguwar riga wacce ko rabin cinyarta bata rufe ba ata kaice wannan rigar da ita kwara babu komai najikinta ana gani hatta breast nata ana gani kasa tashinta yayi kawai yabi gefenta ya kwanta hade da numshe ido..

  Joyi zatayi ga mamakinta sai taji mutum kusa da ita ta bude baki da zummar kurma ihuuuu yayi saurinsa hannunsa ya tushe mata baki sai a lukacin ta gane waye amma duk da haka gabanta faduwa yake tana mamakin abinda ya shigo dashi dakinta da wannan daren kallonta yayi ido cikin ido sannan ya kalli yadda girjinta ke dagawa yana komawa nan sigar jikinsa ta tashi hannunsa yasa saman gashinta kamar mene man wani sai cakuda mata gashi yake..

   Bude baki tayi zatayi mgna nan yayi saurin hade bakinsu waje daya hurt kiss ya farayi mata zaro ido tayi waje jin abinda yake mata bata gama tunani ba taji hannunsa akan🙊nikam nace babu ruwana nan nafita nabar masu dakin..

   Shirye shiryen daurin aure akeyi angwaye sunyi shigarsu ta light blue har ango anwar yasha babbar riga fadin kyan dayayi bazai misalantu ba sai shegi yakeyi burinsa a daura aure ya dauki amaryarsa da haryau yana tuna jiya da daddare ..

   Aban garan amaryar matun har baa mgna mai make up ta tsara mata make  up daidai face nata itama ansa mata shadda light blue idan kayiwa Jannat kallon tsaf zakaga tanayi maka kama da 'yan shuwa sbd kyan da Allah yayi mata juyawar da zatayi tayi tuzali da farin cikinta  dariyya ta farayi kamar yau ta fara ganibsa daka karshe kuma ta fara kuka da sauri ya karasu wajanta tare da sauran abokansa hannu yasa yafara goge mata hawayen fuskarta daka karshe ya durgusa yayi sama da ita ya fara juyi da ita kamar yadau 'Yar tsana..

  Dr Abdallah yayi saurin fita awajan dan bayajin zai iyya jure abinda abokin nasa yakeyi har yau so da kaunar Jannat nan kwance acikin zuciyarsa  yaude idan aka daura aure shikenan ta faru ta kare shima ya samu sukuni a ransa..

  Ajiyyeta yayi yace "habibaty nizan huce daurin auranmu kinji ya fada yana leka fuskarta"

  Shikenan habibie jeka Allah ya tsare

  Ameen yace yana jan hancinta haka suka fita badan yasu sai yaji dama a daga daurin auran amma babu dama..

   Fitarsu da 30 minutes tana cikin bedroom ita daya da cup a hunnunta zata zuba milk amma cup din ya subale kasa tare da madarar baya ta fari tana mgna tana cewa no i know its dreaming sai kuma ta fara tari idonta ya fara numshewa ahankali ta sulale kasa a sume kasa kunne nayi naji mai Jannat taji Nima zabura nayi jin maruki Na cewa AN DAURA AUREN ANWAR  ABUBAKAR RANO DA MAIMUNA AMBASSADOR






~comment and shere~

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now