KADDARAR MACE PART 16

327 13 0
                                    

'''''''''*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*
          *NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*


         Page1⃣6⃣

Wattpad
Nimcyl
Face book
'''Nimcy''' luv page
07051284590
Sulaimannieemerh@gmail.com

'''

    Anowar yayi saurin taba hannunta yana dariyya irin na fitar hayyaci yace "daddy bata mutoba wlh bata muto ba kagani fa hannunta yana motsi duba kagani ya fada yana dago hannunta"

   Daddyne yayi Hamdala a ransa yace "masha Allah mungode Allah amma son iya hannune yayi motsi dole aje asibiti"

     Bai karasa maganar ba yaga anowar ya sunkoci jannat a kafada yayi waje da ita harabar gidan kwata kwata ya manta da rigar dake cikinta ta bacci ce haka ya sata a mota shima ya shiga ya jata kamar zai tashi sama few minutes ya isa asibitin malam animu Kano yana isa waso nurse sukaxo da gudu tare da gadon marasa lpa kokarin fito da ita yake dan asata a gadon anan ya lura da rigar jikinta ta bacci ce gaba daya ana ganin jikinta yayi saurin runtse idonsa sabida wani abu da yakeji aransa ahaka ya cire rigarsa ta sama ya dagota a hankali ya jinginata a kefen kafadarsa ya saka mata rigar a hankali kana ya baso umarnin daukanta haka suka jata a gadon yana biye daso ...

       Yana tsaye aka shigar da ita dakin taimakon gaggawa hankalinsa duka yatashi ya kasa zaune ya kasa tsaye kaiwa da kawowa yake yana haka so mummy suka karaso wajan jiyayi andafashi ta baya joyo yayi ahanakali yana kallan daddy shuru yayi baice komai ba sakamakon wani Abu da yake tokare masa makogaro kallan daddyn yakeyi tamkar bai sansaba daka karshe ya fada jikin daddyn jannat din yana kuka kamar ransa zaifita..

   Babu Wanda yace komai banda kukan anowar da yake tashi adan kankanin lokaci kamanninsa suka sauya idonsa yayi ja tamkar gauta sosai kukan anowar yake taba zochiyar daddyn jannat banda bubbuga bayansa babu abinda yake ahankali anowar ya fara saukar da numfashi na Wahala....

      Dago anowar yayi daka jikinsa yana kallan yadda yayi face face da hawaye a fuskarsa kana yace " wannan kukan duk nameye haka Ashe kai bazaka iyya karbar kaddaraba banda abinka ai godewa Allah zakai dunda Allah yasa bata muto ba haka yayi tayimasa nasiha har yasamo sauki a zochiyarsa suna cikin haka doctors suka fito daka dakin jannat da sauri anowar yaje inda suke yace "doctor ya ake ciki ya jikin nata"

    Wanda aka kira da doctor ya danyi murmushi kana yace " kobiyoni office ya fadi hakan yana joyawa"

   Gaba daya suka bi bayan doctor din suna isa yayi masu izinin zama kana ya dau glass dinsa yasaka sannan ya budi daddyn anowar a zatausa shine mahaifin jannat sabida kamar da sukayi da ita yace " Alhaji munsamo damar dawo da numfashi jannat ta hanyar samata oxygen amma duk da hakan bata farfado ba but muna saran hakan very soon insha allah"

    Daddy yace "masha Allah amma doctor meye samo daughter haka?"

   Doctor yace "wato akwai wani Abu da yake farowa Idan mutum yashiga rudo ko shiga tashin hankali wanda baisan zai sameshi ba Wanda hakan yake jawo bugawar zochiya da kuma tsayiwar numfashi Wanda yake kawo matsala da zochiyar mutum wannan shine a takaice"

    Ikon Allah daddy ya fada tom yanxo doctor sai yaushe zata farfado kuma menene abinyi?"

    Gyara zama yayi kana ya joya ahankali yace " muna saran sainan da 7days zata iyya farkawa kuma solution din wannan problem nata shine a goji bata mata rai sbd idan ranta ya bace harshiga damuwa to koda yaushe zata iyya afkawa wannan ciwon nata yin hakan shine mafita"

     Daddy yace "insha Allah doctor zamu lura sosai mungode Allah yasaka da alkairi"

    Ameen doctor yace sannan ya kuma cewa zako iya zuwa ko ganta yanxo ankaita room 112 female sojical room"

    Daddyn jannat da tunda aka fara magana baice komai ba ya mike tsaye ya mikawa doctor hannu tare dayi masa godiya"

    Anowar ne ya fara fita sannan su mummy sai su daddy kwance suka sameta ansa mata oxygen kirjinta said dagawa yake duk rashin imaninka kaga jannat saika tau saya mata....
 
     Daddy ne ya kalli anowar yace "jiya ko biyu na bari afalo sannan da safe ko biyo aka gani adakin jannat meya faro sakaninku?"



      _domin samin amsoshin da daddy yayiwa anowar  shin  jannat zata farka a 7days kamar yadda doctor ya fada yaya maimu zataji idan taji jannat babu lpa  sai ku biyoni a cigaban littafina ✍✍✍karko manta comments dinku shine zai karamin karfin gwiwwa🤗👍_


      ❤❤❤❤❤❤
                Tako har kullum❤❤❤❤nimcy luv





To be continue✍''''''

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now