kaddarar mace 25 by nimcy

252 10 0
                                    

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

         *NA*
*NA,EEMERH SULAIMAN*

   
     
   ~story and writing by nimcy luv~

          2⃣5⃣


*بسم الله الرحمن الرحيم*

___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

   *sorry for my late post my fans🤟*

       ~you are the only one that i luv in my ❤this page dedicated to you my man~



       ✨✨✨✨

Maimu ta dago kai rai bace taga waye wannan Abdallah tagani rike da 2 hands dinta yana lallausar murmushi masifa zataimai amma takasa Abdallah she is a good man ta fada a zochiyyarta still tana kallanshi tana murgoda baki....

     Dariyya ya karayi hade da cewa "ohhh come on beby why a you looking me like dat do i like your husband to be ya fada yana dariyyar kasan zochiyya"

   Bakin cikine ya cika mata heart wani hawayen bakin ciki ya zubu mata a face nata Abdallah ya iyya rainin sense gashi sai wani over acting yake still kallanshi tayi sannan tace "no at all u will never look my husband and my husband Better than u ta fada tana murguda baki"

    Saida Abdallah yayi dry mai isharshi sannan ya daga hannunta ya jawota daf dashi kana ya zagaye hannunsa a hips dinta tana...

  Mtwssss malam revome your hands for my body ta fada voice nata yana shaking"

   Uhm ashe fa jiki na taba ko ya fada yana kara matseta ya cigaba da dancing da ita duk he is not good dancer

Pls Abdallah leave me alone

  Why are you talking to me like that you know am your future husband..

  Ya salam Abdallah yana shirin wargatsamin plan dina ohhh God help me murmushi tayi masa sannan tace pls i need to sit

Hhhhh no keep standing cewar sa...

  Feena dry take harda rige ciki dan duk abinda sukeyi tanaji ta earpiece din da Abdallah ya makala mata a jikinta kafin so shigo daka garshe wayanta ta dauko kirar iPhone ta fara vedio..

Anwar dago kai yayi sai yaci karo da beby gabansa dan haka he can't imaging what happened  between i and her kallon jannat yayi yace "beby you a good dancer you know"

    No am not cewarta koka kataba ganina ina rawa

Hhh sanda zakiyi ina ina yamai da mata a answer..

Kafara ko?

Ana  haka bodigat din anwar suka karaso a jet dinsa na Singapore daman acan yasa pilot ya ajjiyeshi...

  Tab na fada a zuchiyyata Allah kadai yasan yawan kudin da anwar yake dashi i know anwar richer than daddy mc ne ya bada umarni ango yayiwa amaryarsa liki dan a auna irin son da yake mata nanfa anwar ya kwalawa Abdallah kira yace dallah Malam kaje kana biyewa wacce local gal  din dry Abdallah yayi yace kuma kasan "she is bad gal fa i want to tell you something about her"

  No keep it in your mind i don't like it i hite her already give me the money cewar anwar

  OK sir😎

   Atakaice sai wajan 12 aka bar dinner kowa ya kama gabansa anwar yaja matarsa sai gida Abdallah da feena suka shige akabar maimu acan danshi Abdallah tun a wajan ya manta da ita bakin ciki ya isheta kamar tayi hauka babu komai beby one day one time the dat is coming soon

Tun amota ta cire head din kanta dan ta gaji sosai ta karshe bacci ya fara dibanta anwar ne ya kalleta yace "beby ya dai?"

Am tied wlh cewarta

Ayya sorry few minutes mun isa gida kinji" sauri tayi ta tashi sannan ta fara dry hadda rike ciki gajiya yayi da dry yace "yace nifa na shiga uku ashe na debo ruwan dafa kaina tunda na aure adolescent"

Kasan me cewar beby? Ina zansan me nida ba akuya ba just fell free to tell me what happened" clapping face dinshi tayi sannan tace "my sugar haka kake rawa kamar Wanda akewa injection ta fada tana karayin wata dariyar kamar zata fita haiyya cinta...

   Shima clapping face dinta yayi sannan ya dora hancinsa saman nata itama bakinta saitin nasa sosai suke shakar numfashin juna sannan yace " habibaty da wannan rawar ba kwara ayimin injection ba🤣..........


   





*_we don't just entertain and educated ,but we also touch the heart of the readers_*

Kuyi hakuri da wannan am not feeling well i luv you all my people❤❤❤❤

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now