kaddarar mace 37 by nimcy luv

296 9 2
                                        

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

           ~by~

  ~nimcy luv~

   
             3⃣7⃣

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

~wattapad~
~nimcyl~
~nimcy luv page on fbook~

     _*kamar yadda na fada 5/1/2020 zan fara posting ASHE 'YAR BABATA CE tom lokaci yayifa kada kusake abaku labarin wannan littafin da yake da cakwakiyya acikinsa duk maison wannan littafin yayi maza ya saman ta wannan number 08119237616 kamar yadda na fada naira 100 kacal🙅glo kabiya Dan asaka acikin group din ngd sosai ❤❤*_




         ✨✨✨✨

  Sauri tayi ta kashe wayar kafin madiha ta karaso mikewa tayi daka kwance tana dry tace..

   "Sister shine kika shanyani yunwa na zakulata ko ta fada tana kaimata duka"..

   Lahh afuwa sister wlh saida na dafa abincin fa ta fada tana ajiyye abincin hannunta akan carpet tace.....

   " maza beby sauko muci abinci ta fada tana karewa jannat kallo kamar taza ce wani abu sai tayi shuru dan tafara fahimtar Jannat ba koyaushe takeson mgna ba itama jannat ta gane madiha akwai abin takeson fada amma ta kasa murmushi tayi sannan ta dan daki kafadarta tace ....

   "Ke dillah wannan kallon fa ko akwai mganane ta fada tana Kai laumar abincin bakinta" kallonta madiha tayi sannnan takai abinci bakinta ido suka kara hadawa madiha ta saukar ta kanta kasa tana dry kana ta bude baki tace ....

  "Wlh beby ki gode Allah bakida wata damuwa aranki gashi Allah yayi maki baiwar kyau data ilimi duk Wanda ya kanki ba Lallai yace ke 'yar hausawa bace ga wani kwarjini da kike dashi ga bata karasa mgnar ba taji an ciko cokali da abinci andanna mata a baki dole tayi shuru ta fara cin abincin babu wanda ya kara mgna har suka kammala cin abincin madiha ta dauko lemo lacasaira ta bawa beby kallonta Jannat tayi ta kawar da kanta geba hartayi shuru sai kuma ta tayi mgna tana danna laptop dinta tace .....

   " sister meye amfanin shan lemo mai gas?"

  Shuru madiha tayi kana tace "wlh beby bansa niba kawai dai yana yimin dadine shiyasa nake sha"...

  Uhmm shirme kenan mai makon dadi aja wahala idan zakisha kidaina sha gaban idona dan zan barar dashi ta fada tana kallon kwayar idon madiha dry abin yaso bata ganin madiha tayi kasa da kanta ala dole sauraran fadanta takeyi hannun tasa ta rike hanunta sannan tace ...

   " u know what dole kiyi hkr dani ina da fadin gsky sannan ni surutu bai daman ba amma inada son jama,a kinga shan wannan irin wadanan tarkacan bashi da amfani kihada lemo da kanki na gargajiya sai yafi amfani a jikinki kinji shiyasa koda yaushe dake cikin zuba ga yaylwan shan kankana da laimon aya da kuma mganin da Anuty meera ta bata tym din auranta haryau bai saketa ba kamar ma yanzo yake aiki daurewa kawai beby ta keyi akan abinda kedamunta shiyasa take yawan azumi shurun da madiha taji yasa ta daugo ta kanta sauri tayi ta kamo hannun jannat ganin tana kuka mara sauti a rikece madiha dake fadin...

  "Wayyo beby mai yasa meki dan Allah idan nice kiyi hkr kinji wlh banson naganki cikin wani hali jinki nake kamar 'yar uwata"..

  Murmushine ya subucewa beby jannat mgana takesonyi amma tari yaci karfin ta nan take ta manta bata dauko mganinta ba bakinta na karkarwa tarike madiha gam tace...

   " kada kidamu sister am very fny kawaidai kwarewa nayi dakin taimakan da ruwa ta fada tana sakin wani rikitaccen kuka nan jikinta ya fara rawa ta fara mimmike kafafuwa ahaka har madiha ta karaso jikinta duk na tsuma ta daugota ta bata ruwan mai sanyi haka tasha ruwan da yawa ta lafe jikin madiha tana rike kirjinta sosai madiha ta kankame beby a jikinta tana kuka itama dan madiha akwai tausayi minutes 5 yayi yawa sai saukar numfashinta taji alamun tayi bacci haka ta dorata kan  bed tayi mata addu,ar samun saukin zuciya itama tabi bayanta ta kwanta dan bazata iya barin taba.....

  Abakin wani kofar gida take a tsaye gani nayi wata 'Yar lukutar matashiyar rayinya ta fito tana taunar cimgam tana kada key a hannunta sannan ta kalli maimu tace....

    "Abokiyar harka shigo mana abokin naki yariga da yazo tun dazo ta fada tana komawa ciki da sauri maimu tabi bayanta sbd batasan kan gidan ba haka suke ta tafiyya amrah na gama maimu nabin bayanta har suka karaso parlour samari biyu suka gani a parlour daya siriri dayan kuma gamjeje kamar kirar samudawa haka yake amma kyakkyawane yanaji da kudi tunda suka shigo bai dago kai ya kallesu ba saidai amrah tace ...

    " muhuseen gafa maimu ta karaso yanzo gida ya rage naku danmu fita zamuyi nida yusuf....

Kallon maimu yayi yaganta babu laifi tayi amma baice mata komai ba ya kalli amrah yace ...

  "Allah yasa bata da duhun kai Dan banason shirme wlh"....

  Hhhhhhh kaifa Dan iskane wlh ita da ko namiji bata taba saniba Kaine farkon ragargazarta banza kawai"... Murmushi muhuseen yayi dan jiyayi hajiyar tasa harta motsa shidai mai sa,ane yana samun cikakkun enmata harya matsu amrah suglbar gidan dan yau zaiyi abinda ya kwana biyu baiba dan sha,awarsa tabi ta damesa kallon amrah yayi yace ....

  'Oyya go mekuke jira maza kutafi dan ni harkin birkitamin tunani"..

Dry amrah tayi tana dokan kadarsa tace ainasan halinka ayidai ahankali wannan sabuwar hannuce haka kwanaki kakusa kashe wata yarinya ta fada tana jan hannun Yusuf suna ficewa...

  Muhuseen ne ya kalli maimu yace enmata zo mana itakam maimu duk da gabanta na faduwa amma hakan basaita farin cikin cimma burintaba itama yau zata zama cikakkiyar mace kamar sauran matan tako tayi ahankali ta isa inda yake  kafin ta zauna ya jawota jikinsa ya cire mayafin dake jikinta kallonta yayi sosai kana yace ....

  Yauwa maimun nifa banason ragwanta kisaki jiki mu mure rayuwarmu ya fada yana shinshina wuyanta lafewa tayi a jikinsa tana safke numfashi a hankali dan sakon da yake mata ya fara isa jikinta maimakon tayi mai mgna sai kara cusa hannunta takeyi a kirjinsa tana shafashi shikam gaba daya ya firgita da lamarinta shafata yake kota ina fuskarta ya dago ya hade da bakinta ai maimu najin bakinsa cikin nata tasaki wani ihu Wanda nakasa gane na farin cikine kona wahala gaba daya muhuseen ya gama rikitata da salon iskancin ganin ya kusa zuwa daf  daukanta yayi cak yayi bedroom da ita yana zuwa bai jira komai ba ya cire rigar cikinsa da komai ganin halittar da Allah yayi mai yasa jikin maimu ya fara rawa bakinta yana rawa ta fara mgn...

  Dan Allah muhuseen kayi hkr ban iyawa wlh kafi karfina shikam muhuseen bayaji baya gani burinsa yasamu nutsuwa duk girmansa baiji shayin fadawa kanta ba nikam inajin haushinta amma ganin girman muhuseen yasa na fara tausayawa ganin abinda yake shirin faruwa yasa nayi saurin barin dakin nayi parlour ina jiran sammani ina cikin typing naji maimu ta kwarara wani uban ihuuuu.......








*MORE COMMENTS*
*MORE TYPING*
*PLS SHERE*











NIMCY LUV

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now