kaddarar mace 34 by nimcy luv

312 17 0
                                        

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

           ~by~

~nimcy luv~



            3⃣4⃣






*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

Wattapad
Nimcyl
08119236716


      *do what is Right not what is easy*



        ✨✨✨✨✨

    Dr sai murmushi yakeyi shima yayi astagafirullah ya rungometa  baiji kunyar duk wayanda suke wajan ba Abba dadi yaji har cikin ransa ganin daughter zata samu wanda zai kula da ita dan ya fahimci Abdallah yarone mai kirki da hankali gashi baya boye dukkan abinda yakeso dan takanas ya tashi yaje gun Abba ya gayamai cewa shifa son Jannat yakeyi anisha ce taturo shi ya fada dan Susan da mgnar  Abba yayi dariya yace.

     "Dr namu karka damu kagayawa anisha anbaka Jannat halak malak indai tana sonka"

   Dadine ya kama Abdallah yaje ya rungome Abba yana gdy babu adadi da yake shima Abba Kansa a waye yake ya rungome dr wannan kenan..

   Kallonsa tayi tace "Dr na wlh harnaji wani iri nazata bazaka zuba ta fada tana makale kafadarsa"

   Shima rike hannunta yayi yace "beby wlh marasa lpa gareni da kyar nasamu na fito tayaya zan yadda kitafi wata kasar bansaki a idona ba"

   Ayya am sorry Dr idan naji kanashan wahalar aiki sai naci kamar na karanci doctor amma nariga nasama raina Barisster zanyi ta fada tana leka fuskarsa taga yadda zaidau mgnar amma bata gane komai ba sbd glass din fuskarsa hannu tasa ta cire glass din fuskarsa murmushi tayi sannan tace "u are look very beautiful dr na"

  Kafin ya bata amsa anwar yazu wajan ransa bace sai huce yakeyi shikansa baisan abinda yasashi hakan ba Abdallah ne ya mikamai hannu dansu kaisa sarai anwar ya gane amma yayi burus dashi tamkar bai ganiba wajan abban Jannat ya huce yana zuwa ya lamgwabar dakai tare da wasu hawaye a fuskarsa Abba ne ya kalleshi yace "son lpa meke damunka haka naga duk karame kayi baki"

   Kukan sane ya kara sauti ya rige hannun Abba yace "Abba bansan meke damuna ba jinake kamar nayi rashin wani abu a rayuwarta kullum da ciwon kai nake kwana ina yawun ganin wata yarinya cikin baccina narasa wacece ita Abba ya fada yana fadawa jikin Abba"

   Hakuri Abba yashiga bashi tare da kwantar mai da hankali yace "insha Allah son zamu ta yaka da addua komai zai huce da yardar Allah" anwar ne ya goge hawayen fuskarsa babu yabo babu fallasa dago kansa yayi karaf suka hada ido da Jannat wace take makale da jikin Abdallah kanta yayo gadan gadan kuwa zuba musu idanu yayi suna jira suga ikon Allah ganin haka yasa Jannat yin baya Abdallah da makaleshi ta fara kuka tana cewa..

"nashiga uku dan Allah Dr karka bari ya dukeni  wlh tsoru nakeji"

baice mata komai ba yasa hannunsa ya jawota daka bayansa ta dawo gabansa hakan yayi daidai da karasuwar anwar wajan hannu yasa ya fisgota ta fada jikinsa kallonta yakeyi sannan ya yace..

   "Gayamin waceceke mekike tare da Abdallah kigayamin wacece ke ya fada yana daka mata tsawa duk ya fita haiyyacin sa jikinsa sai rawa yakeyi yana mgna idonsa yana zubar da kwalla"...

   Itama Jannat kukan ta cigaba dayi batare da tace komai ba jikinta sai rawa yakeyi gashi anwar ya matseta a jikinsa bare ta kwace juyuwa tayi ta kalli dr taga ku ajikinsa ya jingina jikin farar motarsa ya harde hannayensa a kirji yana kallon ikon Allah yana dariya alamu tayimai da idanu yazo shima da idanun yayi mata alama akan babu ruwansa kallonsa tayi tana girgiza kai takuwa yayi ahankaki yazu inda suke ganin lokaci yana kurewa kallon anwar yayi yace..

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now