KADDARAR MACE PART 6

421 7 0
                                    

*typing📲*

      

        *🤦‍♀KADDARAR MACE*🤦‍♀

               *NA*

    *NA'EEMERH SULAIMAN*




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

               

            
     🅿️04

          *pls yaya kataimakeni zata kasheni jannat ta fada hade da rike annowar
      annowar ya kasa magana sai dai numfashi da yake saukewa akai akai
        ya fara bubbuga bayanta hade da shafa kanta da kyar ya fisgi maganar daka bakinsa yace sorry pretty daman idan suna shiri haka yake cemata .....kiyi hakuri barata kara dokankiba yaci gaba da rarrashinta har ta daina kukan amma tana jikinsa ta makalkaleshi tace pls yaya kaini gida baran zauna har a tashi ba dan allah bro
      yace gida kikeson tafiya ?
       Tayi saurin daga mai kai
      Yace to goge hawayen
     Tace to yaya
yayi murmushi sannan yaja hancinta yace Good gril
Feena kowa dunda annowar ya mareta ta dau niyyar ramawa ko ba yauba dan haka yanzoma tana tsaye sai cije baki takeyi tsabar masifa shi kowa annowar bai kara bi ta kanta ba ya dau dan kwalin da hijabin jannat ya daura mata suka shiga mota suka tafi daret part din mumyn annowar ya huce da ita
     Suna isa ta kwace hannunta tayi jikin mumyn annowar tace my mumy nayi missing dinki 2 days
      Mumy tayi murmushi tace daughter nima nayi missing dinki ta fada tana kunce dan kwalin kan jannat tace daughter kanki yayi datti muje na wanke miki  jannat tace haba mumy kuma agaban yaya zakice kaina yayi datti salan yacemin kazama ta fada tana turo baki gaba Annowar yayi murmushi yace toda kedin mece idan ba kazama ba babu abinda kika iya sai kwadayi ya fada yana kashe mata ido daya
       jannat kowa daman jira kadan take ta fara kuka tana diddire kafa tace mumy kin ganshi ko
       Mumy tayi murmushi tace rabu dashi duk abinsa bai zaitaba auran kyakkayawa kamar kiba
  Annowar ya zubawa jannat ido yana so ya gano muninta amma ya kasa
   ( nima sai alokacin na karewa jannat kallo nace masha allah nayi saurin dauke kaina dan karta koreni daka dakin)  Annowar yace  haba mumy kema wasa kike ita din har wani kyau gareta tab nina auri mace kamar jannat ai bazan ya fewa kaina ba tab gaskiya ni mumy kingama dani wallahi nadau alkwarin bazan taba cewa jannat nada kyauba
   mumy tayi murnushi tace haka kace?
       Yace ! E mumy haka na fada da capital letter
   Mumy tace son keep it in your mind i  know one day you will pay for your promise
      Annowar yace tab wallahi never ever nace wannan zabiyyar kauyen nada kyau
     Ai jannat najin haka ta barke da kuka wiwi daka karshema fadawa jikinsa tayi tana cizonsa yana karewa yana dariya da yaga abin bana karewa bane kawai saiya riketa tsam a kirjinsa nanfa suka hau kokawa dole saita kwace shi kuma yaki cikata daka karshe sai jiyaye numfashin ta yana sauka a hankali alamar tayi bacci yayi dariya hade gyara mata kwanciyya a kirjinsa

_kuyi hakuri da wannan kwana biyu kunjini shuru hakan ya farone bisa wasu matsaloli amma yanxo komai yayi daidai ina alfahari da ku akoda yaushe👌😇👏👏👏_

Tako har kullum
Nimcy luv❤
*whatsapp number*
   07051284590

*waiting for my next page✍*

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now