kaddarar mace 36 by nimcy

319 12 4
                                    

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

         ~by~

~nimcy luv~

         3⃣6⃣

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*


     *~A happy new year ! Grant that i may bring no tear to any eye when this new year in time shall end let it be said  i"ve played the friend, have lived and loved and labored  here, and made of it a happy year🤟by nimcy luv~*


    _something is over he doesn't means ur life is over🤷‍♀🙅_




     ✨✨✨✨✨✨

   Dagowa tayi taga menene sai tayi karo da wata yarinya siririya dan Jannat tafita diri amma batun kyau bazata tantance wacce tafi kyau ba ita da yarinya sanye take cikin black din abaya itama tayi rolling kanta da mahaifin yadda zaka fasilta Jannat haka zaka fasilta yarinya hatta shekarunsu zaizo daya amma Jannat ta fita tsayi da kauri kadan itama yarinyar dago kanta tayi sannan tayiwa Jannat murmushi nan take dimple dinta ya loma jannat ce tayi saurin kai hannu ta taba dimple din tace "lah irin nawa kingani ta fada tana yimata murmushi"... Itama yarinya taba na jannat tayi tabbas dimple ne irin nata nan take suka rumgome juna suna murnar ganin irin abinsu ajiki kowannansu abinka da rayinta haka sukai ta shirmansu saida suka gaji sannan yarinyar ta bude baki tace " sunana madiha daka garin makka kwanana biyu da zuwa karatu Singapore ta fada cikin harshan larabci"....jannat ta kalleta tayi murmushi sannan tace "wow nice name am jannat Abbakar rano from Nigeria kano state ta fada tana mika mata hannu"....

  Kallon Mamaki madiha tayi mata sannan tace " stop joking me sister "..

  Kallon gefe jannat tayi mata dan har miskilancin ya motsa kamar bazatayi mgnaba sai kuma tace " meyasa zan maki wasa am teling u the true"..

   Uhm Lallai wonderful shall never end cewar madiha "yanzo ina zaki haka?"

  Shuru tayi tana latsa wayar hannunta danyin kira jin shurun yayi yawa yasa madiha sa hannu ta kwace wayar tana dry nan suka shiga zagaye wajan abin sha,awa idan baka sansu ba zaka iya cewa twins ne gajiya jannat tayi dan bata saba irin wannan ba tsayawa tayi tana Kallon madiha da taga bata da alamar tsayawa tayi sauri taje wajanta ta kamo hannunta suka nufi class din da zasuyi lecture duk da jannat batasan bangaran da madiha ke karan taba suna shiga malamin na shiguwa da yake gaba dayansu sabbin dalibai ne hakan tasa malamin ya gaba tar da kansa "sunana yusuf bello " haka suka dinga gabatar da kansu daya bayan daya har akazo kansu jannat madiha ta tashi ta gabatar da kanta jannat kuwa gyara zama tayi babu alamun zata tashi kuwa ita yake kallo  wani namijine mai suna khalil ya kalleta zai mgna kenan yaga ta daga mai hannu alamun yayi shuru mamakine ya cika Khalil ya kai tasan mgna zai tunda kanta akasa yake ko malamin bata kallah ba migewa yaga tayi sannan ta gyara murya cikin cool voice tace "am sorry for my lite introduce am jannat Abbakar rano" class dinne yadauki ihuu dan kaf class din babu wanda jannat da madiha basu birgeshi ba shikam Malam Yusuf tunda ta tashi ya kafeta da idanu kamar zan cinyeta sarai jannat taga hakan amma tayi burus kamar batasan anyi ruwansa ba ita ranta nema ya baci bataji muryar ogan taba wato *abdallah"* ...

    Sungama lectures dinsu na ranar agajiye jannat ta  dawo gida ashe dakin tama yana kallon na madiha jannat Ce tace " sis bari nashiga na watsa ruwa nayi sallah ko ta karasa mgnar tana sakin hannun madiha"..

    Dan shagwabe fuska madiha tayi sannan tace "pls beby kijirani nima na shirya sai muci abinci tare"..

  Uhm tom shikenan am waiting for u madam..

  Jannat na shiga dakinta ta ajjiye hand bag dinta inda ake ajiyesu sauri tayi ta fada toilet tayi wanka ta dauro alwala ta shinfida prayer mat tayi sallah tana ta addua sbd mafarkin da take yawanyi wai wani mutum yana biyota yana kuka haka ta idar ta mike ta dauko wando tree guater tasaka sannan ta dau riga blue mara hannu ta saka ta daure kanta da ribbon blue ta hau kan gado tayi kwanciyar rigingine taja wayar ta yi Darling number abbanta buga daya ya dauka shagwabe fusk tayi kamar tana gabashi kana tasaki kuka...

   Hankalin abbane ya tashi daga can bangaran yace " daughter lpa meya faru pls kidaina"

   Wayyo Abba Allah ban iya zama tsuro nakeji gashi bana ganinku takai karshan mgnar tana kankame follow hannunta.....

   Ajiyar zuciya Abba yasaki kana yace "yi hkr daughter kinji haba autar mummy wannan shine gatan Ki kowa haka yake karatunsa idan aure akai maki ai dole kiyi hkr ko ya fada yana yimata da dry...

   Turo baki tayi tace Allah Abba kabari banaso ni aure ba yanzo ba..

   Hehehe Lallai kam da kuma da zayi maki shifa keda yayanki?

  Jitayi wani Abu ya caki zuciyarta wasu sabbin hawayen na kara zubu mata  bazata taba manta yayanta acikin zuciyarta ba har abada har gaban abada Abdalah baza tace tana sonsa ko bata sonsa ba kawai dai yana da matsayi mai girma agunta jin shurun da tayi yasan cewa mgnar anwar da yayi matane murmushi yayi nan ya fara yimata nasiha mai ratsa zuciya haka yabawa Maman itama sukai shira sosai sannan sukai sai anjima..

   Zaune take akan kujera suna yawa ita mamanata " mama pls kitai maka ki koma wajan boka mai babban suna Allah zan iyya rasa raina idan anwar mai kusan canba mama"....

  Daya bangaran Maman bushewa tayi da dariya tace ke dillah meye abin damuwa ko bai kilusance kiba akwai solution ai zanje a kulle bakin anwar akanki zan turo maki wani guy hadadde sai yadda kikai dashi shi kuma anwar yana tafin hannunmu kuma zan baki kwaya wacce zata hana daukan ciki wlh kika hado da gayannan saikin manta anwar abokin halkalar 'yar kawatane amrah da yake yarinyar gidan kantane da ita zama ki iyya zuwa can gidan kinji ko...

  Murna maimu ta shigayi dan ita mata gano illar abinda zatayi burinta ta cimma abinda takeso haka ta shiga yiwa mamanta gdy sannan tace ashirya komai gobe zatazo gidan amrah tun safe sai dare zata kira anwar ya maidota gida...

  *take note dear*
_hattara ga iyayanmu mata daman ace kune tarbiyyarmu kone rashin tarbiyarmu idan zai kasance uwar da tahaifeka zatana duraka hanya irin wannan inaga ita 'yar kanta muji tsuran Allah 'Yar yar ajjiya Allah ya bamu Allah ka tsaremu da kariyarsa ameen_

   Jin shuru madiha mata zoba yasa ta gaji da zama ta dau wayarta ta kira Abdallah vedio call yana dauka ta farayimai kukan shagwaba tana cewa "dr na yaushe zakazo Allah nagaji da rashinka ta fada tana langwabar da kai gefe daya...

  Dariya yayi mata sosai sannan yace " beby tun yanzo yaushe kikazone da har zaki nemi wani yazo?"

  Nida aa dan Allah ka gayamin kaji..

  Shikenan idan kikayi wata 5 zanzo yanzo haka ina wajan anisha amma ta fita anguwa..

  Haka ta dinga zubamai shagwaba Abdallah jiyayi kamar ya faso wayar yazo ya ganta dan bakaramin kyau tayi maiba sai yaganta kamar madiha sunanta ya kira yace "jannat jannat jannat saida ya kirata sau uku" jikin tane yayi sanyi dan bata tabaji ya kira sunanta haka ba itama ahankali ta amsa "naam dr na ta fada tana kafeshi da lumsassun idanunta"..

   Beby ina matukar sonki dan Allah yau ki gayamin kina sona pls ya fada yana shagwabe fuska

  Kafin tayi mgna madiha tace " waye yake cewa ki gayamiki kice kina sonsa?".....










*MORE COMMENTS*
*MORE TYPING*

*SHERE PLS*






Nimcy luv

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now