*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
~by~
~nimcy luv❤~3⃣2⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________wattapad_
_nimcyl_
~nimcy luv page on facebook~
_kaddarar mace 1_
_kaddarar mace 2_*~respect ur self before somebody to respect u~*
✨✨✨✨✨
Tasuwa tayi daka inda ya hanka data ta fara hawaye tana mgn"hubby Allah shiya duramin sonka bawai niba karka manta ni mantar kace idanka wulakantani sai Allah ya tambayeka"jikin sane yayi sanyi jin ta ambaci Allah hakan yasa yataso daka inda yake ya karasu wajanta kura mata idanu yayi sannan ya lumshe idonsa kamarme jin bacci da kyar ya bude baki yayi mgna yace "meye na kuka kuma?"
To bakai bane nibansan menai maka ba ta fada tana turo baki gaba" uhm tom shikenan kiyi hkr ban karawa yanzo kije dakinki kikwanta yanzo kaina ciwo yakemin gobe ma hado kinji ya fada yana rike hannunta suna yin bakin kofa"..
Zuciyarta tayi zafi ranta yayi baki ga kuma wani irin feelings nasa da takeji hakuri kawai takeyi dashi" kallonta yayi yace akwai wata matsalane naga idonki yayi ja?"...
"No babu komai kawai ciwo yakemin shiyasa".
Light kiss yayi mata a kunne sannan yace mata good night ya rufe kofar dakin nasa maimu hanyar dakinta tayi jitayi anwar kamar da gayya yayi mata kiss din sbd wani irin feelings daya tasu mata ga tsigar jikinta yadda take tashi haka taja kafarta tayi bedroom dinta tana zuwa ta fada saman bed ta fara mimmike kafafuwa tana mammatsesu juyi kawai takeyi jitake kamar tayi hauka surutai ta farayi " wlh baka isa ba anwar kayi kadan yadda ka aureni dole kabani hakkina ina da wanda zai saukema wannan taurin kaidin wayyo mummy zan mutu meyasa kikaban wadannan tarkacan kayan maganin gashi yanzo zasu illatani tuna lukacin da anwar yayi mata kiss tayi nanfa sambatu yaci uwar nada da haka har bacci ya dauketa asuba ta gari.....
Salati tayi tana dauke da adduar tashi daka bacci kamar haka "Allahamdu lillahil lazi ahyana ba,adama amatana wailaihir nushuu" ahankali ta zuru kafafunta daga bed din ta daure gashin kanta tashiga wanka toilet 10 minutes ta fito dauke da alwala mai location ta dauko ta shafa ajikinta ta dau body spray ta fesa a jikinta abaya ta dauko mai red and black ta saka ajikinta prayer mat ta shinfida tasaka hijab dinta har kasa ta farayin sallar lafila kamar yadda ta saba dan tun karfe 4:30 take tashi tayi sallah sai takoma bacci idar da sallah tayi sannan ta fara addu,a kamar kullum har ta idar ta dauke abin sallar ta cire hijab din ta gyara dakin tsab sai kamshi yake mayafin abayar ta dauko tayi rolling dashi akanta kyan da tayi ba,a mgna duk da bawata kwalliyya tayi ba parlour ta karaso ta tarar dasu akan dirning da murmushi akan face dinta ta karasa wajan Abba ta rungumeshi tace "Abba na katashi lpa?".Lpa kalau daughter Yaya kika tashi
Lpa lau Abba na ta fada tana jan kujera mummy Ce ta kalleta tace ni kuma laifin mai nayi daman samu arzikin hugging din ba"..
Tashi tayi tana dry tace " am sorry mama Na wlh natashi da yunwane ta fada tana hugging dinta"..
Karki damu kanki ai bakya laifi autata Allah yayi maki albarka
Ameen mama na"
Tea tasha kadan sanan taci farfesun kifin da mama tayi mata shima bada yawa ba sannan ta mige tace Abba zan Shiga mugaisa dasu Daddy da mummy
OK kigaidasu kinji daughter cewar mamanta
Yauwa mama na dr yace wajan 11:00 zaizu ya kara duba jikina shima yana sarar kaiwa anishi ziyara Makkah mamace tayi murmushi tace a kice babban mutum zai koma mahaifarsa koh nan take Jannat taji gabanta ya fadi saita daure tace "eh mama na amma zai dawo amma banjin zai dawo yasaman a lokacin"...
OK Allah ya kawoshi lpa mazajeki kidawo kinga lokaci ya jah ko
OK mama ta fada tana ficewa daret bangararsu daddyn anwar tayi tana zuwa da iske mummy a parlour ita daya tayi tagumi murmushi Jannat tayi sannan ta tafi ahankali yadda bazata jiba ta fada jikinta ajjiyar zuciya mummy ta sauke sannan tasa hannu ta jawo Beby jikinta tace " beby nayi kewarki harna gaji nadauka son ya rabamu dake"
Haba mummy Yaya ya isa ya rabu pls mummy Na kiyi shuru kinji kimanta da komai kamar yadda Na manta ta fada tana goge mata hawayen fuskarta"
Shikenan beby zanyi hakuri amma nasan kema abune mai wahala kimanta abinda yayanki yayi maki inamai kara baki hakuri kiyi hakuri kiya femai duk abinda yake bayin kansa bane kinga Daddy baya kula son ko gaisheshi yayi baya amsawa gaba daya ya rame ya fita hayyacinsa kamar ba anwar ba"..
Ayya mummy it was density happened wlh namanta komai ni karatuma zan koma kinji mummy" shikenan beby Allah yayi maki albarka
Ameen mummy nizan koma" kai beby tun yanzo?"..
Wlh mummy akwai abinda zanyine shiyasa amma anjima zan dawo
Tom shikenan kigaida mamanki "owk zataji insha Allah"
Cikin takon ta na kasaita ta Shiga parlour bakinta dauke da salama jitayi an amsa mata cikin cool voice dago kaitayi taga daga inda aka amsa mata murmushi tayi ta karasa wajansa ahankali tana zuwa ta shige cikinsa tace "ur wlcm bro na kuma dr na kazo lpa"
Murmushi yayi yaga yadda tashigemai jiki kamar wata mage so shima baidamu ba dan yasaba da gaisuwar larabawa hancinta yaja yace "beby waike bakya girmane jiba yadda kika shigemin jiki daka zuwanki wlh halinku daya da madiha ya fada shima yadan hugging nata"..
Dan kwabe fuska tayi sannan ta daki kirjinsa ni kadaina hadani da budurwarka".. Baki yasaki yana mamaki inda tasan budurwar sace to kudai aljanu gareta dry yayi yace " dagani tu yunwa nakeji maza dauko min abinci kinji ko babu musu ta dagashi taje kan darning ta hadomai farfesun kayan ciki da kuma jalop din kuskus Wanda yaji kayan labo sai gorar ruwa faro da laimon abarba Wanda yaji kayan kamshi haka duk ta hado ta kawu masa sakkuwa yayi daka kan sofa din ya zauna kan carfet itama waje tanema kusa dashi ta zauna abincin ta bude ta zubamai a pilet hannu yasa ya fara cin abincin zaikai bakinsa kenan tayi maza tasa bakinta kan cukalin tacinye abincin kai kallonta yayi ya girgiza kai tashi tayi zata gudu yayi saurin rikota yace "ai kuma baki isa ba tunda kika faracin abinci to tare zamu karasa kuma banason musu oyya sit " babu musu ta zauna nanma shigewa jikinsa tayi dan haka halinta yake indai taji mutum kusanta to saita shige jikinsa haka ya fara bata abinci idan ya bata shima saiya ci har suka gama a takaice Dr Abdallah bai bar gidanba sai wajan 2...
Zaune take ita kadai haka kawai taji tanson ganin anwar tashi tayi ahankali ta fita a gidansu tym wajan 8 Na dare haka tayi part dinsa tana shiga taga parlour taganshi duhu ganin bata ganin abinda yake parlour yasa ta lalubi sofa ta zauna ita daya tofa zamanta keda wahala ta farajin kukan mage nan take cikinta ya fara bari dan tun tana yarinya batason mage to shima anwar haka yake yanajin kukan ya zabura ya mike zaune kurnani magen takeyi kuma tana kara matsuwa kusa dasu ai Jannat kuka tafarayi jikinta na tsuma shima jin ana kuka kusa dashi yasa ya lalubata wacce yaji kukan nata ya janyota ya kankame gaba dayansu ajjiyar zuciya suka sauke jin magen kusa dasu yasa suka kankame juna suna kwarara ihuu......
Nimcy luv❤

YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Short StoryJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu