kaddarar mace 23 by nimcy

273 12 0
                                    

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*
       *NA*
*NA,EEMERH SULAIMAN*

      ~story and writing by nimcy luv~


     
         2⃣3⃣



*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

   *~This gape completely wholly goes to my lovely sis Anuty fauza 'yar amana and sister Neeshar jay and ameena first lady Dr habib😂~*



*team jannat*
Deejat
Jannat
Salna
Ummugulsun
Maman Khairat
Aisha Hassan
Hauwa bello
Nauwal
Ikkilima
Lawiyysat

*team anwar*
Ameena first lady
Zainab Shattima
Neeshar jay

*team Dr Abdallah*
Nana ayshat

*team maimu*
Nimcy luv

    Kafin mufara game kowa muna jiransa ya zabi team nasa wasu sun zaba wasu basu zaba ba munajira my people





      ✨✨✨✨✨


     Anwar saurin tashi yayi ya hankadata baya tare da daka mata tsawa yace "waike wacce irin dabbar yarinyace mara hankali da tarbiyya wlh indai ina waje kika kara zuwa saina babballaki banza kawai tashi kibani waje mtwssss"

    Maimu mikewa tsaye tayi kana ta matso kusa dashi har suna shagar numfashin juna kana ta bude baki tace "Yaya anwar wai mai nayi maka kane haka wannan tsanar duk tamece kasan yadda nayi missing dinka a matsayinka na babban brother ta fadi maganar tana fadawa jikinsa hade da kankameshi tana kuka"

   Ta dade abakin kofa taji duk abinda anwar ya fada hakama maimu tunani take a zochiyyarta me hakan yake nufi mai maimu take shirin yine (no maimu bazata taba cutar da rayuwata da xochiyata ba nikadai nasan irin so da kaunar da takemini saidai wani abunne ya hadasu da Yaya anwar) jin kukan maimu yasa tayi saurin bude kofar daki tashiga"

   Tayi ladamar shigarta tayi ladama matuka nan danan zuchiyyarta ta fara zafi girjinta ya fara bugawa hannu tasa ta danne saitin zuchiyyarta"

   Juyawa nayi naga mai jannat tagani haka har yake shirin tayar mata da ziwonta nima sandarewa nayi a wajen ganin maimu nayi a rungome a jikin anwar shi kuma yasa hannu ya tallafu kanta ta baya sun shagala kallan juna babu ko kiftawa shi anwar yanayi mata kallan tsana Mara adadi ya tsani yarinyar kwata_ kwata ita kuma maimu tana yimasa kallan so da kaunane ta nanuna masa yadda tayi missing dinsa a baiyyane "...

    Dago kai yayi ganin jannat lokaci daya kamarta da sauya idanunta sunyi jajawur kallonsa kawai take babu ko kiftawa gaba daya kwakwalwarta ta kunce ga yadda tasa hannu ta danne zuchiyyarta sauri yayi ya hankade maimu daka jikinsa da gudu ya nufi jannat amma kafin ya karasa ta sulale a wajan a sume...

   Murmushi tayi dan dama haka takeso jannat tazo takanta ajikin anwar hakan kuma yayi mata dadi sabida tsabar farin ciki ta manta da jinin da yake zuba akan fuskarta saka makon bigewar da tayi sanda anwar ya hankadata

    Hannu yasa ya dauketa cak ya durata akan duguwar sofa kana ya juyawa ya dauko gorar ruwa mai sanyi ya shiga zuba mata a gashin kanta amma ina ko motsi batayi ba nan hankalinshi ya tashi sosai sai a lokacin ya tuna Shifa doctor ne😂 a hankali yasa bakinsa cikin nata ya fara hura mata iska hade da danna mata kirjinta ya dau 5 minutes ahaka kafin taja wata duguwar a ajjiyar zuchiyya kana wasu hawaye masu zafi suka biyo ta kasan idonta"...

    Sam ya manta da wata banza maimu a wajan ya dura kansa a saman girjinta yana jin bugun zuchiyyarta na tafiyya da sauri da Sauri tsoransa daya kar ciwonta ya tashi yana matukar tausayawa kanwar tashi kuma matarsa nan gaba...

    Hawayene shima suka zubu daka idonsa suka sauka a gefen fuskarta a hankali ya bude baki yace "bazakisan yadda nakeson kiba baki da ruhin jiki da gangar jiki sunyi kadan wajan furtashi bazaki gane azabar dakike miniba ta hanyar zubar hawayenki pls beby karkimun haka kidaina wahalar da zuchiyyata ta hanyar zubar hawayenki wannan shine Abu mai muni a rayuwata ya karasa maganar yana riko hannayenta"...

   Still idon ta na rufe tace " wannan wacce irin kaddarar ce take shirin fadamin nasani sonka shine a jalina jikina na bani akwai abinda keshirin faruwa dani da kuma rayuwata kasani kowacce kaddarace tazomin zan iyya karba da hannu bibbiyu amma bazan jure rashin kaba acikin rayuwata dana rabu dakai kwara na rasa rayuwata gaba daya na wuta takai karshan mgnar tana kuka..

Zuchiyya ta karye tunani ya tafi ja rumta ta kare 😭sosai anwar yake kuka jin abinda jannat tace shikansa yanajin bakon al,amari akansa yarasa meneneshi da kyar ya bude baki yace "no jannat kiyarda da sonda nake maki kisa aranki ninakine ke daya babu wata wallahi beby indai kikaga na juya maki baya saidai bana cikin hayyacina yakai karshan mgnar yana durgoshewa a wajan..

    Itama sakkowa tayi daka kan kujerar ta dawo kusa dashi tace " wlh nayar! Nayarda da irin so da kaunar da kakemin Yaya zanyima uzuri a koda yaushe bazan taba ganin laifin kaba"...

    Sosai suka kankame juna suna kuka mai cin rai da tsuma zochiyyar mai karatu nikaina na tausayawa masoyan nan guda biyu masu so da kaunar junansu idan kaga yadda suke kuka saika dauka wanine yarasu a cikin rano family...

   Duk abinda suke tana tsaye akansu batace komai ba sai ruwan hawaye dake malala a idanunta bakomai yasata kuka ba sai masifar kishi da so da kaunar anwar da yake barazar tar watsa mata zuchiyya murmushi tayi kana tace "ni Maimuna idan harba zina akai aka haifeniba bazan taba bariko cikin farin ciki da kwanciyyar hankali ba this is my promise ta nagama fadin hakan tasa kai ta fice"...

  Juya kujera yayi ahankali yace " Maimuna naji duk abinda kikace amma kisani ni Abdallah ba haka nakeba tabbas inason jannat sonda bazan iyya yiwa wata diyya mace ba bayan ita amma hakan bazaisa na kauce hanyaba kema ina baki shawarar ki ajjiyye sonda kike yiwa anarwa a gefe ki fuskanci rayuwarki ta gaba"...

   Dr Abdallah wlh Allah kaji na rantse ma idan harkaga anyi auran jannat da anwar saidai bana raye taja tsaki mtwssss ta tashi ta ficemasa daka office "...

   Yau yakasance alhamis ranar da za,a fara biki

Misalin karfe 4:00 akafara yiwa amarya make up wayyo Allah zokaga kyau iyya kar kyau jannat tayishi kayane red and black sunyi matukar yimata kyau red head aka saka mata takalmi red jaka red sai duguwar rigar jikinta wacce tayi matukar yi mata kyau ita kuma black idan baka san jannat ba kaganta cewa zakai balarabiyyace...

   Bangaran ango anwar kuma abin baa cewa komai shigar da jannat tayi irinta yayi banbancin nasa na mazane shima takalminsa red sai hula red kayan jikinsa kuma black🤗

   Dr Abdallah ne ya toru kan motarsa cikin gidansu anwar wow abinda zakace kenan danshima baa barshi a baya ba red din kayane a jikinsa sai black din talkami da red din hula iyyakar kyau yayishi abinka da jinsin larabawa ga farin glass din daya saka ya kara baiyanar masa da kyansa....

    Kowa ya shirya maimu kadai ake jira duk kawayen amarya da abokanan ango irin shigar dr Abdallah sukai...

    anwar yaja tsaki babu adadi daka karshe ya damki hannun jannat suka nufi mota daka bayansu sukaji ance "my jannat"..

  Saurin joyawa jannat tayi dan tagane mai kiran nata maimu tagani tsaye tana yimata murmushi abin mamaki maimakon tasaka Kaya irin na kawayen amarya saita saka irin na jannat sak babu banbanci.......

~comment and vote and shere~

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now